04/04/2026
*ALAMOMIN TOILET INFECTION KO UTI*
sun haɗa da:-
- Jin zafi yayin fitsari,
- yawan jin buƙatar yin fitsari cikin gaggawa, fitsari mai duhu ko wari mara kyau,
- Ciwon Mara,
- Fitar farin ruwa mai kauri, ko kore, ko rawaya daga farji
- Tsananin kaikayi ko ja a farji
- Rashin jin daɗi ko Zafi yayin jima’i.
Yana da muhimmanci a nemi magani da wuri don hana cutar ta tsananta, musamman idan an fara ganin alamomi kamar zazzabi, tashin zuciya, ko ciwon baya.
Mun Tanada muku Ingantatun Magani a
Abu Humaid Islamic chemist,
Kobi street beside Gwaram Baby Care Bauchi.
08066508036