Yan.matan zamani

Yan.matan zamani GABATAR DA

Dm
18/12/2024

Dm

A big thanks from a good friend of mine who introduced me to this platform which I trust to invest 20k and my account wa...
25/08/2020

A big thanks from a good friend of mine who introduced me to this platform which I trust to invest 20k and my account was credited with 60k.... actually I thought it was a scam before but I invested in my time. two and I received my reimbursement ... this is why I am introducing all my friends to benefit from it and the platform name is OLYMPIC INVESTMENT PLATFORM .... and of course it is legitimate and the platform is such a valuable resource in today. If you are interested in private conversations I registration is continuing in the platform now click below to register with them follow this path and get started directly. You can call MD at 08105313274 or click this link to chat with MD of the platform 👇
https://api.whatsapp.com/send?phone=+2348105313274&text=Hello%20sir

18/05/2020

Allah yasa yawan samarinki yawan kishiyoyinki Inkin isa kice Ameen 🙌🙌

Bar ganin ka tara ka kiyayi me nema.
18/05/2020

Bar ganin ka tara ka kiyayi me nema.

15/01/2020

Ga Shawarwari Guda Bakwai (7) Daga Bakin *Sheik Aminu Ibrahim Daurawa (Hafizahullah)* Gare Ku Samari Masu Shiri Aure:

Kai Kuma da za kayi aure ya kamata ka tambayi kanka cewa Mai Yasa zanyi Aure?

1- Mece ce Manufar yin Aure?

2- Ka Za6i Mace Mai Addini Domin Mai Addini ba za ta kosa da Kai ba, Kai ma ba za ka kosa da ita ba.

3- Ka Auri Mai Kaunarka, Kar a yi Maka Auren Dole, irin Auren da Tana so Kai baka so, ko Kuma Kai kanaso ita ba ta so, ka Auri wacce kake so take sonka ko da a ce ka fi son ta.

4- Mai Saukin Hali.

5- Mai Haihuwa.

6- Mai Tarbiyya.

7- Mai Kamewa.

littafin Shawarwari Ga Ma'aurata Shafi Na 01/02 Wallafar Sheik Aminu I Daurawa (Hafizahullah).

06/10/2019

Duk Aisha masu kyau neee

29/09/2019
14/09/2019

MATA NADAWO KANKU ......*
Shin laifine idan saurayi yace yana sonki ?
Abunda haryanzu baku iya zama kuyi tunani��
akai shine:
1. Meyasa yace yana sona?��
2. Meyasa yaware duk mata nikadai yace
yakeso? ��
3. Shin nakai yace yana sona ne kodai zolayata
yake? ��
4. Shin wanne irin bakin ciki zaiji idan harna furta
masa mummunar kalma? ��
5. Shin meyaja hankalinshi agareni harya
furtamun hakan? ��
Irin wannan tunani yakamaceku kafin yanke
hukunci domin duk wanda yace yana sonka
bawai makiyinka bane. Akan yiwa masoyi
tattausar kalmace koda bakisonshi domin ayi
rabuwar alkhairi. Amma ga inda tunaninku��
yake zuwa:
1. Yaro dashi
2. Bashida ko sisi
3. Bashida mota
4. Yayi baki dayawa
5. Yayi dogo dayawa
6. Yayi siriri sosai
7. Yafiye kato .
Shikuma guy saboda bayason raini inyatashi
zuwa saiyazo miki da
- motan aro
-kayan aro
-wayan aro
```-sannan sai shegen karya. Sai yace matan
yanzu saida karya.
Ina jan attention``` _naku mata kuyiwa_ _kanku
karatun tanutsu ku duba suwaye masoyanku na
gaskiya kar aje daga karshe a fada kwata azo
ana nadama ..... dan mu_
_baruwanmu ku kukajama kanku_ _shiyasa
muka biku a yanda kukeso.

19/07/2019

Banda a Ina ake ruwan Sama yanzu haka?

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yan.matan zamani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram