16/07/2021
Assalamu Alaikum Yan uwa masu albarka. Yau muna dauke da maganin Aljanu masu Hana mace aure ko Hana haihuwa ko mugayen mafarkai ko yawan bacon Rai ko yawan zazzabi ko masu sa rashin fahimtar karatu ko yawan ciwon Kai to ga mafita insha Allah. 1.asamu Jan miski, man juda, ma habbatus sauda, baking miski, Turaren ambar. Sai ahadasu waje daya Ana shafawa safe da dare insha Allahu za,a rabu dashi.