Khuddamul Failat Fi Hidmati Sahibil Failat R.A

Khuddamul Failat Fi Hidmati Sahibil Failat R.A Mun Buda wannan shafi ne Domin Tallar Soyayyar Manzon Allah (s.a.w) da Kuma yada Darikar Tijjaniyya

14/03/2026
24/02/2026
23/02/2026
Ramadan Ash shifa from mu'assasatul Faila unguwar dallatu gusau.
23/02/2026

Ramadan Ash shifa from mu'assasatul Faila unguwar dallatu gusau.

18/02/2026
 .Maulana Khadimul-Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu (R.T.A)Ya karɓi bakuncin Tawagar Shugaban Makarant...
16/02/2026

.

Maulana Khadimul-Failat Sheikh Muhammad Dikko Shehu Balarabe Gwandu (R.T.A)

Ya karɓi bakuncin Tawagar Shugaban Makarantun Hizburrahim Sheikh Abdullahi Siddiq Tafki Tara (Kanzul Himma).

Tare da Muhimman Jagorori da s**a hada :

1. Mal. Abdullahi Shehu Balarabe Zawiyya
2. Mal. Mustapha Shehu Balarabe Zawiyya
3. Sidi Zahradeen Kuraye
da Sauran Malamai da Dama.

Sun zo domin gabatar da Ta'azziyar Rasuwar Babban Ɗanɗan Maulana Khadimul-Failat wato Mal. Ibrahim Inyass wanda ya rasu bayan Jinyar da yayi fama da ita.

Allah ya karɓa ya kuma sada shi da Masoyin mu Annabi Muhammad (saw) Amin.

Updated by ✍️:
Mu'assasatul Failat Media Team

Address

Unguwar Dallatu
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khuddamul Failat Fi Hidmati Sahibil Failat R.A posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram