Gargajiya Medicine

Gargajiya Medicine We are selling traditional medicine e.g Breast enlargement, Hips enlargement, tighting, ni'ema, karf

18/11/2025

Menene sunan wanan abun ?

18/11/2025

Yadda Zaki Taimakawa Mijinki Ya Jima A Lokacin Jima'i:


Matan aure masu kokawa mazansu na saurin zuwan kai. Suna da hanyoyin taimaka musu domin daukan lokaci suna saduwa dasu.

Matsalar sune, mata da dama basu san ta yadda zasu taimakawa mazan nasu ba. Wasu mazan kuma girman kai ke hanasu yarda suna da matsala bare ma su baiwa matansu hadin kai wajen magance matsalar.

Ga duk matar da mijinta ke fama da lakuran saurin kawowa. Ga Wasu hanyoyin da zata iya taimakawa mijinta domin samun waraka.

1: Istimina - Abu na farko da zaki soma taimakawa mijinki domin rabuwa da wannan matsalar shine istimina.

Ki cire Jima'i a ranki. Ki masa wasan da zai kawo.

Bayan ya kawo sai ki sashi yayi tsarki ko wanke jikinsa ko wanka da ruwan da yake da dumi.

Kada ki bashi abu mai sanyi ya sha. Samun Lipton ko cafe ya sha idan ma'abocin shan ruwan zafi ne.

Kina sashi kawowa ta hanyar istimina, gabansa na sake mikewa bazai yi zuwan kai da wuri ba kaman yadda yake yi a baya. Muddin mace zata rika yiwa mijinta wannan wasan a kullum har na mako guda zai daina zuwan kai da wuri.

2: Kada Ki Gajiya- Idan kina son mijinki ya rabu da matsalar saurin zuwan kai to kada ki gajiya wajen yin Jima'i dashi a duk kullum.

Duk matarda zata rika Jima'i da mijinta a kalla kullum sau 3 zuwa 4 na tsawon wata guda. Zai daina saurin zuwan kai.

3: A Hankali- Kada kice mijinki ya zage karfinsa a lokaci Jima'i Idan yana saduwa dake.
Yin Jima'i a tsanake, a hankali zai taimakawa namiji mai saurin zuwan kai ya jima.
Amma idan kikace a buga da karfi kuma da sauri yanzun nan zai tsiyaye.

4: Ni'ima-Mace mai yawan ni'ima a tare da ita tana sa namiji ya kawo da wuri.
Ruwan gaban mace yana dibar namiji wajen jin dadin da koma baya zuwa da wuri ya zo da wuri.
Kada ki bari sai gabanki ya jike kamin mijinki ya sadu dake. Ki bashi a lokacin gabanki na daskare.

Idan kuma a jike k**e, kije ki wanke gabanki ya zamto babu tsantsi ko yaukin da zai kwashe shi.

18/11/2025

Ina maza masu fama da kasala ko rashin kuzari?

kankana
Ayaba
Citta,
lemon tsami.

Hadawa kawai ake yi a markada, A sha da safe ko kafin kwanciya.

Allah Ya albarkaci lafiyarmu.
Ku gwada ku shaida!

Doctor Mata

18/11/2025
17/11/2025

AMFANIN YIN JIMA'I AKAI-AKAI GA MACE MAI CIKI

Ba kamar yadda wasu ke tunani ba. Jima'i da mace mai dauke da juna biyu yanada mahimmanci ga ita mai ciki cewar masana.
Ga wasu alfanun da masana s**a kawo su ga macen da ake Jima'i da ita idan tana da ciki.

1:Yakan Sa Haihuwa Cikin Sauki: Masana s**ace macen da ake yawaita kwanciyar aure da ita bayan ta samu ciki, zata haihu cikin sauki ba tare da doguwar nakuda ba.
Wannan yasa s**a baiwa ma'aurata shawaran cewa, kada su sausautawa Jima'i koda kuwa gobe ne macen ake saran zata haihu.

2: Samun Bacci: Jima'i da mace mai ciki yakan sata ta samu bacci mai dadi a duk lokacinda aka sadu da ita.
Ana kammala saduwa da mace mai ciki zata samu wani bacci mai dadin gaske da zata manta duniyar datake ciki.
Don haka ma'aurata kada suyi kasa a gwaiwa wajen Jima'i da ciki.

3: Yana Warware Gajiya: Duk irin gajiya ko damuwa da mace mai ciki take da shi ana saduwa da ita zata ji watsai inji masana.
Wannan yasa duk wata mace mai ciki yana dace a yi Jima'i da ita a lokacinda jikinta yayi laushi ko kuma ta shiga wata damuwa.

4: Narkar Da Kitse: Masana s**ace duk mace mai ciki da ake yawan saduwa da ita kitse ba zai taru mata a jikinta ba.
Kowa dai yasan illar da kitsai yake dashi a jikin mutum. Amma ita mace mai ciki ta hanyar Jima'i zata samu waraka matsalar kitsai a jikinta.

5: Maganin Hawan Jini: Duk wata mace mai ciki akwai yiwuwar ta kamu da cutar hawan jini. Amma idan har tana baiwa mijinta gabanta akai akai da cikin, bazata samu wannan matsalar na hawan jini ba inji masana.

Wadannan sune wasu daga cikin alfahun yin Jima'i da mace mai juna biyu kamar yadda likitoci s**a tabbatar.

Sai dai kuma yana da kyau maza su fahimta, akwai wasu matan da kwata kwata basa son yin Jima'i idan suna da ciki, idan matarka tana cikin irin wadannan matan, kada ka takura kace dole sai kunyi. Kawai idan tana sha'awar yin Jima'i da ciki to kada ka saurara mata domin samun lafiyanta ne hakan. Idan kuma bata so, sai kayi hakuri.

17/11/2025

MAZA KENAN 😆 MINUTES 2 KA GAMA AIKI SAI BACCI 😞

17/11/2025

ZUMA & KWAKWA

Ki zauna a ɗaki koda babu gadon kwanciya 😆
amma kada ki zauna a É—aki babu É—aya daga cikinsu,

Musamman idan kina group namu Kina zaune zakiga post akan ki gurza kwakwar acikin ruwan zafi ki bari ya huce sannan ki matse ruwan ki zuba masa zuma one spoon kiji daÉ—insa abaki, ranar husband zaiji fiyeda haka,

Amma kiyi da yamma kafin dare saboda tsaro😉

Doctor Mata

17/11/2025

HABBATUS SAUDA DA DABINO

ka nemi habbatus sauda kadan a kan tafin hannunka da dabino Mai kyau Mai karfi sai ka tauna su a tare da safe kamun ka karya da Kuma dare kamun shiga bacci

Ga jerin amfanin haÉ—a Habbatus Sauda

1.Yana ƙara ƙarfin jiki da kuzari, musamman ga masu gajiya ko raunin jiki. Wannan haɗin yana sa mutum ya kasance da kuzari har tsawon yini.

2.Yana taimakawa wajen ƙarfafa garkuwar jiki (immune system), wanda ke kare mutum daga mura, zazzabi da sauran ƙananan cututtuka.

3.Wannan haɗin yana taimaka wa maza da mata wajen samun haihuwa, yana ƙara ingancin maniyyi da ƙwayar haihuwa.

4.Yana ƙara sha’awa, yana ƙarfafa ma'aurata wajen mu'amala cikin ƙoshin lafiya da nishaɗi.

5.Yana taimakawa wajen rage hawan jini da tsaftace jini, wanda ke rage haÉ—arin cutar zuciya.

6. yana taimaka wa masu fama da ciwon ciki, kumburin ciki da rashin narkewar abinci.

7. Kyawun Fata da Gashi
Yana gyara fata da gashi, yana hana fatar jiki bushewa da ƙaiƙayi.

8. Inganta Tunani da Karfin basira

Address

No 30, Karewa Maskare Opposite Alhaire Hotel Jmt
Jimeta
08080468731

Telephone

2347034792569

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gargajiya Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Gargajiya Medicine:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category