04/12/2025
Dan Arewa ne zai kalli Arewa ya ce matsalar Arewa kauyanci ko rashin wayewa. Toh yanzu wannan don an zagi Arewa yakamata ya ji haushi kuwa?
Ina mamakin wasu Ƴan Arewa da suke buɗe baki s**e wai rikicin Adam A Zango , da Hadiza Aliyu , meye namu a ciki?
Mun shiga rikicin Russia da Ukraine mun shiga munyi ruwa da tsaki, haka muka shiga rikicin America da China mu kai ruwa da tsaki kuma babu yadda aka iya da mu.
Rigimar Adamu Zango mun shiga kuma babu ranar fita idan akwai wanda zai iya wani abu yayi. Idan ashar mutum ke taƙama da shi ya sani muma Hausawane, mun san zagi mai ruwa-ruwa, mu san mai romo, mun san mai kauri, mun san ko wani kala.
Mu ba yan iska bane da za'a zagi ko a ci wa wadanda mukeso mutunci mu ja baki muyi shiru matsawar muna numfashi ko gobe wani ya taɓa Adamu Zango sai munshiga cikin rigimar munyi kane-kane Kamar a social Media a taɓa mana Ibrahim Jamila , sai inda karfinmu ya qare
Mu ba munafukai bane, Bama nuna Soyayya bogi.
To bayan nan kekuma Hadiza Gabon me ki ke taƙama da shi? A shekara sau ɗaya nake brush kuma sau ɗaya nake cin nama, irinmu idan muka tsinewa mutum sai ya lalace, taɓa Adamu kamar taɓa Barhama ne sai kin lalace
Ya isheki tun yanzu kingane Capacityn da Adam A Zango yake dashi, Ai kamannin dayake da Inyass shiyasa yafi kowani jarumi a kannywood masoya
Copied from Pho Abba Yusuf