HausaHealth Tips

HausaHealth Tips Wannan Shafi zai rika sakin bayanai ne game da Cututtuka iri dabam dabam da kuma Magungunansu

Shin zaka yarda ai maka irin wannan maganin Idan bayan ka na ciwo???
29/11/2023

Shin zaka yarda ai maka irin wannan maganin Idan bayan ka na ciwo???

Maganin ciwon Baya a gargajiyan ce a kasar China.Shin ko muna da irin wannan a kasarmu ta Nigeria?
27/11/2023

Maganin ciwon Baya a gargajiyan ce a kasar China.

Shin ko muna da irin wannan a kasarmu ta Nigeria?

26/11/2023

Ko kuna da masaniya Nafdac da NIHR ko kungiyar Likitoci sun leka wannan bawar Allah??

20/11/2023

Masu maganin gargajiya da dama suna ikirarin maganin sikila, Amma sai angama Sha kuma Kaga an Kawo mutum asibiti da Crisis

20/11/2023

Chanza genotype daga SS Zuwa AA da wani yace yana yi,
Yana Bukatan a bincike shi sosai.

*Addu'ar Manzon Allah ﷺ* *kenan ga rundunar taron dangi da s**a so ganin bayan Musulunci da Musulmi a lokacinsa**Ka/ki d...
29/10/2023

*Addu'ar Manzon Allah ﷺ*
*kenan ga rundunar taron dangi da s**a so ganin bayan Musulunci da Musulmi a lokacinsa*

*Ka/ki daure ka bada gudumawan ka na addu'a, za ka/ki iya haddace wannan addu'ar don bada naka gudumawan*

24/06/2023

Mafi yawancin yara suna daina yin fitsarin kwance a lokacin da suke tsakanin shekaru biyar (5) zuwa shekaru bakwai(7)

24/06/2023

Mafi yawanci, yin fitsarin kwance kamin yaro ya cika shekaru bakwai ba matsala ba ce

24/06/2023

Fitsarin kwance shi ne yin fitsari a lokacin bacci ba tare da sani ba, bayan shekarun mutum sun wuce mizanin yin haka

22/06/2023

*Fitsarin kwance*
wace hanya kabi domin magance fitsarin kwancen 'ya' yanka

22/06/2023

*Fitsarin kwance*
Yaran ka suna kaiwa shekaru bakwai kafin su daina fitsarin kwance?

Address

Kaduna South

Telephone

+2347068747274

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HausaHealth Tips posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to HausaHealth Tips:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram