BUGUN Zuciya

BUGUN Zuciya It's our goal to help men who experience ED overcome this hurdle at an affordable cost.

Kamar yadda take bukatan addu'o'i daga gare ku haka kowa ke bukata.Addu'a ce ta dace ga kowa.Fatan alkhairi gare mu.
01/09/2021

Kamar yadda take bukatan addu'o'i daga gare ku haka kowa ke bukata.
Addu'a ce ta dace ga kowa.
Fatan alkhairi gare mu.

27/07/2021

Menene amfanin shuwagabannin musulmai da suke rike da kujerun shugabancin su?
Malamai kuyi kira GA shuwagabannin musamman kan abin da SAHARA REPORTERS s**a yi, ku Farka da su daga baccin da s**a Dade suna tayi.
Shugabannin Arewa kuji tsoron Allah.
Malamai kuji tsoron Allah.
Masu kudi kuji tsoron Allah.
Talakawa Muji tsoron Allah.

ANA CUTAR DA MU TA KOWANNE FANNI AMMA SHIRU KAWAI MUKE YI.
A NAJERIYA HAR A TABA ANNABIN MU AMMA SHUWAGABANNIN MU SUYI SHIRU, MALAMAI SHIRU.

Allah ya kawo mana dauki, Son duniya da sabon Allah sun yi tasiri wajen haifar mana da haka.
Allah yasa 'yan Arewa su Farka.

25/07/2021
11/07/2021
DON ALLAH DUK WANI MAI KISHIN MUSULUNCI YA SHIGA WANNAN BIDIYO YA DANNA ALAMAR "SUBSCRIBE" , KARARRAWA DA FULL NOTIFICAT...
26/06/2021

DON ALLAH DUK WANI MAI KISHIN MUSULUNCI YA SHIGA WANNAN BIDIYO YA DANNA ALAMAR "SUBSCRIBE" , KARARRAWA DA FULL NOTIFICATION.

Mutum ne ba shi da aure, sha'awa ta dame shi.

DON ALLAH SAURARA KAJI.KA DANNA MANA ALAMAR SUBSCRIBE.Inda Nigeria ta fito, da inda take a yanzu.
22/06/2021

DON ALLAH SAURARA KAJI.
KA DANNA MANA ALAMAR SUBSCRIBE.
Inda Nigeria ta fito, da inda take a yanzu.

Ina so ka bayar da lokacin ka minti hudu ka saurari wannan bayanin, bayan ka gama kayi comment please, zaka ji inda Nigeria ta fito, da inda Nigeria take a y...

22/06/2021

Dr. Abdallah Usman Gadon KayakMalama Yana takaci Sosai.Idanuwan sa sun canza.

Address

Kaduna State

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BUGUN Zuciya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram