AURE KO SAKII

AURE KO SAKII MASHA ALLAH
MASHA
ALLAHUAKBAR

~ AURE KO SAKII –
30/04/2026

~ AURE KO SAKII –

29/04/2026

Mayaudaran samari sunfi farin jini a gun Yan mata,
don haka 'yan mata a kara kulawa.

28/04/2026

Shin Zaki'iya bawa saurayin ki aron kudi yaja jari ko a'a?

28/04/2026

Macen💃 mai yawan mita da korafi tana saurin fita daga zuciyar Namiji
Hakane kuwa?

🙇

MATAR NA TUBA BA TA RASA MIJIN AURE.Ɗaga Ɗan Kamfai An Koma Ɗaga Charbi.
28/04/2026

MATAR NA TUBA BA TA RASA MIJIN AURE.
Ɗaga Ɗan Kamfai An Koma Ɗaga Charbi.

26/04/2026

Tsohuwar budurwata tana ta jin dadi zata tafi (Libbiya) aikatau . Wane shawara zaku bata?

I've just reached 20K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each one of you. 🙏...
26/04/2026

I've just reached 20K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each one of you. 🙏🤗🎉

Babbar jarrabawar da Allah zaiyiwa mutum Aduniya ka kamu da son Wanda bai damu dakai baTabbas soyayya jarrabawa ce mai t...
25/04/2026

Babbar jarrabawar da Allah zaiyiwa mutum Aduniya ka kamu da son Wanda bai damu dakai ba

Tabbas soyayya jarrabawa ce mai tsananin gaske
wacce zata sakaka kakuka kamar karamin yaro

Ya Allah karka jarrabe mu da son maso wani.

23/04/2026

Hasbunallahu wani'imal wakil..
Allahumma Afuhun tuhibbu Afu'afu Anna.

Kun san maye Sirrin da yasa Amare suke zuwa gidan Miji, ba tare da sunyi kitso ba.🤔Oga kasan meyasa amarya suke zuwa mak...
23/04/2026

Kun san maye Sirrin da yasa Amare suke zuwa gidan Miji, ba tare da sunyi kitso ba.🤔

Oga kasan meyasa amarya suke zuwa maka ba kitso akanta, dafatan kasan dalilin, dafatan kana amfani dashi ta hanyar data dace.

In kunsan dalilin da yasa Amare suke zuwa gidan Ango babu kitso🤔 kusa mana a comment section

23/04/2026

Naji ance duk Wanda yazagi mata bazai kwan kan gado Ba...
Allahu SARKI ni banaja da mata da daddare subarka da kai da sauro..

21/04/2026

Annabi ne Rahamar jiya da yau da gobe har izuwa tashin kiyama shugaban kowa (s a w)💞

Address

Zaria
Kaduna
AURE

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AURE KO SAKII posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share