Mal Aminu

Mal Aminu Alhamdulillah Masha Allah๐Ÿ™

MAGANIN TARI KOWANNE IRIAna samun sassaken kukkuki a wanke a dafa da ruwa sosai ya dahu.Ana shan karamin kofi da safe ka...
07/12/2025

MAGANIN TARI KOWANNE IRI

Ana samun sassaken kukkuki a wanke a dafa da ruwa sosai ya dahu.

Ana shan karamin kofi da safe karamin kofi da dare ga babban kenan.

Yaro kuma Rabin karamin kofi safe da dare tsawon sati 2.

SIRRIN BIYAN KO WACE IRIN BUKATA BILLAHIL'AZEEM SAI IN BAKA AIKATA SHI BA  Ana wuridin ุฅูู†ู‘ูŽู…ูŽุง ุฃูŽู…ู’ุฑูู‡ู ุฅูุฐูŽุง ุฃูŽุฑูŽุงุฏูŽ ุด...
04/12/2025

SIRRIN BIYAN KO WACE IRIN BUKATA BILLAHIL'AZEEM SAI IN BAKA AIKATA SHI BA
Ana wuridin
ุฅูู†ู‘ูŽู…ูŽุง ุฃูŽู…ู’ุฑูู‡ู ุฅูุฐูŽุง ุฃูŽุฑูŽุงุฏูŽ ุดูŽูŠู’ุฆู‹ุง ุฃูŽู† ูŠูŽู‚ููˆู„ูŽ ู„ูŽู‡ู ูƒูู† ููŽูŠูŽูƒููˆู†ู
Sau adadin ta wato dubu biyu da talatin da biyar (2035) insha allahu bukata ko wace iri ce zata biya amma sharadin ta sai da alwala ake zama yinsa.

izinin wannan sirrin shine ayima Annabi salati sannan ayi sharing group 5 saboda yan'uwa su amfana .

TSIRRAI UKU MASU KARFI DA AKE HADA WA SU ZAMA MAGANIWannan tsirrai kowanne yanada amfaninsa shi kadai haka ma in an hada...
04/12/2025

TSIRRAI UKU MASU KARFI DA AKE HADA WA SU ZAMA MAGANI

Wannan tsirrai kowanne yanada amfaninsa shi kadai haka ma in an hadasu suna bada babbar FA'IDA

1. Ganyen Zogale (Moringa)

Yana ฦ™ara ฦ™arfin jiki
Yana tsaftace jini
Yana ฦ™arfafa ฦ™ashi da jijiyoyi

2. Kanumfari (Cloves)

Yana kashe kwayoyin cuta
Yana ฦ™ara kuzari
Yana maganin ciwon ciki da sanyi

3. Tafarnuwa (Garlic)

Yana rage hawan jini
Yana ฦ™ara ฦ™arfin garkuwar jiki
Yana taimakawa numfashi

ME YAKE FARUWA IDAN AN HADE SU?

Jiki yana samun ฦ™arfi cikin mintuna

Sanyi da kasala suna bacewa

Ciwon ciki da kumburi suna raguwa

Jini yana yawo da kyau

Garkuwar jiki tana ฦ™aruwa sosai

YADDA AKE AMFANI DASHI

A tafasa su tare a ruwa ka sha sau 1 ko sau 2 a rana.
Za ka ji aikinsa a aikace cikin kwanaki

ASAMO GANYEN TUMFAFIYA GUDA  7 sai asamo kwan kaza guda 3 san nan asamo tukunyar qasa sai ashimfida ganyen tumfafiyar gu...
29/11/2025

ASAMO GANYEN TUMFAFIYA GUDA 7 sai asamo kwan kaza guda 3 san nan asamo tukunyar qasa sai ashimfida ganyen tumfafiyar guda hidu aqasan tukunyAr qasar sai asa kwankazar gidan asaman ganyen sai asa sauran ganyen guda 3 asaman kwan sai adaura asaman wata ahaka har yadahu sai kasauke kacinye kai kadai tom wlh indai kai haka bawanda ya isa yajefeka jifan yayi tasiri indai kaga anjefeka yayi tom katabbatar mutum zai iyayin shimfida asaman ruwa yazauna amman inbahakaba bakajefuwa wallahi wannan fa darne yan uwa daga dan mutan kaduna Ahlan mai salaty

Dan Allah arinqa lura in anji ba ace aiyi abuba ba dalilin tambayarsa
Ba asa ruwA wannan ganyen shine madadin ruwan

Izini salatin annabi s a w da share zuwa group 5

SIRRIN SHASHATAU KUMA KAUDA BARA*In dai Kana Amfani Da Wannan  Ganyen Makiya Baza Su Sami damar Far maka ba, Duk Ta Irin...
27/11/2025

SIRRIN SHASHATAU KUMA KAUDA BARA
*
In dai Kana Amfani Da Wannan Ganyen Makiya Baza Su Sami damar Far maka ba, Duk Ta Irin Salon da S**a Biyo Maka Da Ikon Allah
*
Ganyen Kargo Ne Wanda Bai Bude bakiba Danye Ka Riqa Cin Sa da Bismillah Lokaci Lokaci
*
Maqiyanka Bazasu Iya Mamayar kaba Ko Bacci Kakeyi Wlh Kafi Qarfisu Insha Allah.
*
Kudaure Kuturama yan'uwa donsu Amfana Shine Izzinin Sirrin Masha Allah

AYAR DA TAKE QONA SIHIRI DA MAITA NANTAKEIn ammaka sihiri Kuma kayi kayi sihirin yaqi karyewa ko mayu sun kamaka kayi ka...
26/11/2025

AYAR DA TAKE QONA SIHIRI DA MAITA NANTAKE

In ammaka sihiri Kuma kayi kayi sihirin yaqi karyewa ko mayu sun kamaka kayi kayi sunki sakinka to kasamu Allo ka Rubuta wannan AYAR kafa 111 saika saka garin saiwar Sanya da kaikayi koma kan macekiya saika ringa Sha da asuba da Kuma magariba sau 2 ake Sha a Rana to wlh zaka worke da duk irin karfin sihirin dake jikinka ko maitan dake jikinka

izinin wannan sirrin Ayiwa Annabi salati kuma a tura zuwa group 5

MAGANIN KWATO KURWAR DA MAYU S**A SACE HAR S**A BOYEin kanada marar lafiya Mai kamun mayu Kuma harsun dauke kurwar to in...
26/11/2025

MAGANIN KWATO KURWAR DA MAYU S**A SACE HAR S**A BOYE

in kanada marar lafiya Mai kamun mayu Kuma harsun dauke kurwar to inkanaso adawo dashi Nan take Babu jeka jima to Ana samun wannan shiwar Mai Suna dayi saika samo Ganyen darbejiya da doddoya saikayi musu Dakar hayaqi sai ayiwa marar lafiya Wonka kafin jikinsa yabuce sai a buga Masa wannan hayaqin Ana farawa zakaji mutum yayi dari ko atishawa ko ya ringa sakin fitsari to dai zaaga alamar dawowar kurwarsa Kuma zakaga in an kammala hayaqin mutum ya buge da barshi to da sharadi baa tada mutum daga barcin sai in ya tashi da kansa to Yana tashi biizinillahi taala zai tashi da lafiya sosai wannan sirrin namune na kakanni

Izinin wannan sirrin Ayiwa Annabi salati kuma a tura zuwa group 5

MAGANIN BAQIN ISKA DA MAYUIn kana fama da iska ko mayu sun sakaka agaba sun hanaka lafiya bakasamun barci ko kasuwa ko a...
24/11/2025

MAGANIN BAQIN ISKA DA MAYU

In kana fama da iska ko mayu sun sakaka agaba sun hanaka lafiya bakasamun barci ko kasuwa ko a gida to kasamu kashin baqar akuya da kitsen ta da doddoya ka dakasu guri daya ka shakudashi da kitsen inkayi Wanka kafin jikinka yabushe saikayi hayaqin to maye ko ya dauke kurwar ka wlh nantake zai dawo daci inkuma iskace ta kontardakai to zasu gudu
Izinin wannan sirrin Ayiwa Annabi salati kuma a tura zuwa group 5

MAGANIN TSARIN JIKI DAGA DUK WANI ABINDA YA SHAFI HATSARI DA DUK WANI. SHARRIN MAKAMI NA QARFE KO ITASHEIn kanason ka sa...
24/11/2025

MAGANIN TSARIN JIKI DAGA DUK WANI ABINDA YA SHAFI HATSARI DA DUK WANI. SHARRIN MAKAMI NA QARFE KO ITASHE

In kanason ka samu kariya daga duk wani MAKAMI ko sharrin jifa ko makirshin mutum ko dabba Mai shutarwa to Ana Rubuta wannan Babban sirrin a Takarda kayi laya ka nadeta da bakin zare saika tofa Mata FATIHA 41 KURSIYU 41 alamtara kaifa 41 salamunqaulin 41 saikaje a Rufa maka ita ka kasance da ita ako Ina to wlh wlh wlh duk karfin makamin bazaiyi tasiri akankaba Allah zai kareka ko fada akeyi billahil azim zaka fita lafiya Kuma Allah mabazai kaika gurinba sai bayan an watse
Wannan sirrin Mai girmane

Izininin wannan sirrin Ayiwa Annabi salati kuma a tura zuwa group 5 don Karin bayani

Kira ko WhatsApp
07045496352

MAGANIN SAMUN FARIN JINI MUHABBA DA IZNIN ALLAH ๐Ÿ‘‡   , wacce takeson samun farin jinin samarii Kona kasuwa Kona Jamaa ta ...
21/11/2025

MAGANIN SAMUN FARIN JINI MUHABBA DA IZNIN ALLAH ๐Ÿ‘‡

, wacce takeson samun farin jinin samarii Kona kasuwa Kona Jamaa ta daure ta jarraba wanna taiamakon maganin Inshallah zakisha mamaki sosai da sosai domin wanna sirrin samun farin jini ne Mii matukar mahimmanci da tasirin gaske kawaii ajarraba aganiii

Wanna sirrin bawaii ita Mata bane harda maza Inshallah ajarraba aga ikon Allah

GA YADDA TAIAMAKON YAKE
Zaa je kowacce rana asamu furen tumafafiya da Dan yawa abarshi ya bushe adaka yayii laushi sosaii anasha acikin nono ko kunu asha na tsawon kwanaki 7 ajere Inshallah indaii farin jini ake nema zaa samu da iznin Allah

HAKA mace zata iya samun furen tumafafiya guda 1 ta nade da tsumma ki Sanya acikin jakarkii musamman idan zakike kasuwa Koh gidan aure , zakiga yadda samari zasuna haba, haba dake Inshallah wanna sirrine mujarrabine

TAMBAIHI
baa zuwa wajen tumfafiya da Rana , ana zuwane da safe Koda yammaci Inshallah akiyaye ๐Ÿ‘ˆ

IZNIN SALATIN ANNABI S A W DA SHARE ๐Ÿ‘ˆ

WARWARA DA BUDEWAWAR TAURARIIna wanda aka kulle shi komai ka gwada baya yi harkoki sun tsaya cak ka ja wannnan kasha wan...
20/11/2025

WARWARA DA BUDEWAWAR TAURARI

Ina wanda aka kulle shi komai ka gwada baya yi harkoki sun tsaya cak ka ja wannnan kasha wancan kayi wannan hayakin kayi komai amma shiru kake ji to kayi kokari ka aikata wannnan Insha Alllah zaa ga canji

Ka samu Lemon tsami koraye guda biyar Da karamin bokitin roba

Da safe kafin kayi magana da kowa ka yanka wannan lemon tsamin a bokin ka matsa ruwan lemon sai ka jefa shi haka zaka masu gaba daya wato ka yanka shi biyu in ka matsa sai ka jefa shi a ciki

Sai ka zuba ruwa kamar rabin roban

Sai ka karanta suratul fatiha bakwai ka tofa ka karanta falaqi 11 Nasi 11

Sai ka ajiye shi sai dare in zaka kwanata kayi wanka dashi

Haka zakayi kwana Uku Ammma kullum sai ka sake yanka wasu lemon

Mace Kwana Hudu zatayi Namiji Kwana Uku

Hanyoyi zasu bude Taurarin ka zasu bude Duk wanni Kulli na sihiri ko na mayu zai warware Da isinin Allah

Address

Makarfi
Kaduna

Telephone

+2347045496352

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mal Aminu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram