Traditional herbal medicine

Traditional herbal medicine Traditional herbal 🌿 medicine
call: 09060924963
08164336462
WhatsApp: +2349060924963
address no 6 new bidda road OPP masallacin yarobawa tudun nupawa Kaduna

15/03/2026
TRADITIONAL HERBAL MEDICINE Ga maganin kankancewar gaba sadidan koda ya zama kamar na yara.A samu yayan kusbara a dake t...
15/03/2026

TRADITIONAL HERBAL MEDICINE

Ga maganin kankancewar gaba sadidan koda ya zama kamar na yara.

A samu yayan kusbara a dake ta ayi garin ta yayi laush, a samu man zaitun a samu kwai na kazar hausa.

Yadda zaa hada

Zaa samu kwai na kazar gusa 3 ana iya saka Albasa magi da gishiri, sai a zuba garin kusbara din nan chokali daya a ciki a kada sosai a soya shi da man zaitun a cinye, kulllum haka zaai har sati 2 Insha Allah zaa dace.

Muna bada maganina kowanne fanni kayi magana ta WhatsApp Ko kakiramu kayi bayanin matsalar ka a baku magani Insha Allah

14/03/2026

Traditional herbal medicine
Matsalan mild spondylosis

Traditional herbal medicine KUKAN DARE. DARE DAYA WANKA GOMA Kyan alkawari cikawa πŸ’ƒπŸ’ƒ yau dai nacika muku alkawari akan w...
13/03/2026

Traditional herbal medicine
KUKAN DARE. DARE DAYA WANKA GOMA

Kyan alkawari cikawa πŸ’ƒπŸ’ƒ yau dai nacika muku alkawari akan wannan hadin mai taken KUKAN DARE😹

Wadannan kayan su kadai zaki hada ki dafa muku ku rika sha ke da oga, yana magance matsalolin aure dayawa.

Matsalolin aure ina nufin dukkan matsalolin da s**a shafi wancan dakin, zaku samun dukkan wata fa'ida da kuke bukata musamman idan oga baya wuce minti.....
TRADITIONAL HERBAL MEDICINE
Domin ganin yadda ake hadawa πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

1 minannas 2 sassaken baure 3 sasaken kargo 4 kanumfari insan samu ne a saka kwalla da basakawari domin ya kara ruwan maniyi da kargin jijiya wan nan inyabi jikinka wlh kullin ko duk bayan kwana 3 ko 2 zaka iya jima'i da mata masu shi awa kuma ko wacce saika gamsar da ita lokaci daya kowacce kayimata 4 4 koma 5 5 ba tare da jikinka yayi sanyi ba ko gajiya san nan in mace tanaso ta finga tsiyaya sabida ni ima to ta dafasu ta tace ta zuba zuma mai kauri ta dinga sha tana cin gyada danya danya zai mata amfani 3 kuma 1 zai bude mata duwawu da nono 2 zai daga duwawunta sama 3 zai ciko da farjinta yayi tudu yayi tsoka.
MUSU BUKATAN MAGANIN MU MUNA DA HADADE INSHA ALLAH
SAI KUTUN TUBEMU A WHAT'SAPP KO CALL
KAR KUMANTA DA SHARE DA LIKE DOMIN WOSU SU ANFANA NAGOYA

Please share and like

13/03/2026

Traditional herbal medicine

13/03/2026

Traditional herbal medicine SIRRIN KARFIN AZZAKARI NA BAN MAMAKI Idn za'a jera maka harija 4 sai sun ruga duk yadda s**a...
12/03/2026

Traditional herbal medicine
SIRRIN KARFIN AZZAKARI NA BAN MAMAKI

Idn za'a jera maka harija 4 sai sun ruga duk yadda s**a kai da bukata

Abune mai saukin hadawa kuma mai karfin gaske
In dai maganin saurin kawowa ne to zo na baka maganin da ba sai ka saya dubu 50 ba
Wallahi yafi kaje ka sayi maganin dubu 100

Sha yanzu magani yanzu kada ka raina wannanhadin.....

πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡
Traditional herbal medicine
*Saiwar hankufa
*Jar kanwa kadan

Su biyu rak ake bukata dakawa akeyi atankade garin rabin karamin cokali ake sha cikin nono mintuna talatin kafin kaje ga iyali wallahi ko jaka ka rike sai ta gudu da izinin Allah Wannn yanayi sosai
Amma kada asha yawuce sati daya karfinka zai yawa.

Wann sirrine mai karfin gske

Ajaraba Allah yasa mudace.

Gamasu Buqatar wanda muka hada Zaku iya Kiranmu KO KUMA KUYI MUNA MAGANA TA INBOX πŸ“₯ KO WHATSAPP INSHA ALLAH

12/03/2026

Traditional herbal medicine

12/03/2026

Traditional herbal medicine
Maganin Daga garkuwan jiki gamasu azumi

TRADITIONAL HERBAL MEDICINE DUK YADDA GABANKA YAKAI GA MUTUWA KA JARABA WANNAN HADIN ZAKAI MIN GODEEYA Kankancewar Gaba ...
11/03/2026

TRADITIONAL HERBAL MEDICINE
DUK YADDA GABANKA YAKAI GA MUTUWA KA JARABA WANNAN HADIN ZAKAI MIN GODEEYA

Kankancewar Gaba
Rashin Kuzari
Rashin SHA'AWA
Rashin Karfin Gaba
Saurin kawowa
Traditional herbal medicine
1-BAQIN GAGAI
2-TSINTSIYAR MAZA
3-MAZA TSAYE
4-FARIN GAGAI
5-DAN KAMARU
6-DAN GALLAU
7-KARAKI
8-DOGON ICCE
9-SAIWAR DABINO
10-SHEKARA TSAYE
11-SAIWAR GORA
12-TSINTSIYAR MAZA

A Hadesu waje daya a dakesu a ringa sha da kunu ko shayi ko madara ko youghot tsawan sati 2

GA MASU BUQATAR HADADAN MAGANI MU SAI SUYI MUNA MAGANA TA INBOX πŸ“₯ KO WHATSAPP INSHA ALLAH MUNA DA HADADE NA MUSAMMAN ZAMU AIKA MUKU DA MAGANI DUK INDA KUKE KARKU MANTA DA SHARE DA LIKI DOMIN WASU SU ANFANA

Address

Tudun Nupawa New Bidda Road Kaduna
Kaduna

Telephone

+2349060924963

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Traditional herbal medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Traditional herbal medicine:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram