Alkairat Herbal Medicine Concepts

Alkairat Herbal  Medicine Concepts Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alkairat Herbal Medicine Concepts, Medical and health, Kaduna South, Kaduna.

Wannan şiirin naki neAbubuwan buqata 👇 Ganyen lalleKada ASA gari ganyen danye ko busashshe Kanunfari Ganyen darbejiya Ga...
12/04/2026

Wannan şiirin naki ne

Abubuwan buqata 👇
Ganyen lalle
Kada ASA gari ganyen danye ko busashshe
Kanunfari
Ganyen darbejiya
Ganyen magarya
Gishiri kadan

Ki wanke su da kyau saiki hadasu ki dafa su Amma kisa kanunfari da Dan yawa saiki juye a baho kisa gishiri kadan ki juya bayan yasha iska saiki shiga ki zauna kamar minti 10 ko 15 saiki fita

Ki daure kiyi haka a sati sau biu ko uku In-shaa-ALLAH zakiyi mamakin yanda zaki Rabu da mutsu mutsu a gurin zaki samu isashiyar lafiya dakuma qarin tsaro agurin 🥰
Don ALLAH kada ki wuce batare da like ba 🙏🥰

MAGANIN TUSAR GABAN MACE (Budurwa ko Matar Aure)Me ke haifar da tusar gaba?Wannan matsala tana haddasa fitar iska daga g...
12/04/2026

MAGANIN TUSAR GABAN MACE
(Budurwa ko Matar Aure)

Me ke haifar da tusar gaba?

Wannan matsala tana haddasa fitar iska daga gabar mace kamar tusa (fut! fut!). Yana iya zama abin kunya, musamman a lokacin kwanciyar aure. Ga wasu dalilan da ke haddasa hakan:

🔵 Dalilan da ke kawo tusar gaba:

🔵 Dalilan da ke kawo tusar gaba:

1. Zama a kasa a kan tiles (musamman idan akwai AC) ba tare da wando ba.

2. Yawo a gida ba takalmi ko slippers, musamman a sanyi ko tiles masu sanyi.

3. Kwanciya ba wando a karkashin fan (fanka) yana sanyaya gabanki sosai.

4. Rashin yin tsarki da ruwan zafi bayan al'ada ko jima'i.

5. Barin maniyyi ya kwana a ciki ba tare da yin wanka ko tsarki ba.

6. Yawan amfani da kayan mata ba tare da dalili ko izini daga masani ba.

7. Cushe-cushen kayan matsi da dama cikin farji ba tare da sanin abun cikin su ba.

8. Matsanancin ciwon sanyi (infection) wanda ke cinye lafiyar farji da mahaifa.

9. Rashin iya ‘position’ a lokacin kwanciyar aure, wanda ke iya kawo rauni.

10. Zama da pant guda daya daga safe har dare, yana sa gaban mace yayi danshi da warin kamshi.

11. Rashin daure zani da kyau ga matan da s**a haihu, yana barin farji a bude.

12. Cikin yunwa ko rashin cin abinci musamman a lokacin al'ada ko Jego.

ki tsaya ki karanta wannan post har ƙarshe 👇Kiba ba laifi ba ne… amma idan ta fara hana ki jin daɗin jikinkiKiba na iya ...
12/04/2026

ki tsaya ki karanta wannan post har ƙarshe 👇
Kiba ba laifi ba ne… amma idan ta fara hana ki jin daɗin jikinki
Kiba na iya sa ki rasa kuzari da walwala, amma labari mai daɗi shine 👉 akwai hanyoyi masu sauƙi da za su taimaka ki rage ta a hankali 💪

Idan kina son rage kiba, abu uku kacal zaki bukata:
Lemun tsami
Ganyen Sanamake
Habbatussauda

Yadda ake yi👇
A tafasa su a ruwa kaɗan.
A tace sannan a rinka sha safiya da yamma.
Amfanin ganyen Sanamake:
Maganin ciki da kumburi (laxative)
Taimakawa rage kiba ta hanyar fitar da ruwa da datti
Tsabtace hanji (colon cleanse)
Maganin ciwon fata da kumburi

Gargadi👇
A yi amfani da shi da hankali. Kada a sha fiye da kima, domin zai iya haifar da ciwon ciki ko gudawa.

Don ALLAH kada ki wuce batare da like ba 🙏

Mata ku tsaya ku ji wannan…Na ga wata mata ta sha wannan haɗin, washegari sai take cewabazan sake ba idan oga baya gari....
11/04/2026

Mata ku tsaya ku ji wannan…
Na ga wata mata ta sha wannan haɗin, washegari sai take cewa
bazan sake ba idan oga baya gari. 😂🤣😂
Saboda abin da wannan haɗin yake yi a jikin mace…
ba ƙaramin abu ba ne. 💃
Ni dai na faɗa muku tun yanzu.
Karki sake ki yi wannan haɗin idan Babansu baya gari
Domin daga baya kar kice ban gaya miki ba. 😂🤣

Abubuwan da ake bukata
Mazarkwaila
Goron Tula
Debino
Kankaran Mata
Minannas
Kanunfari

Yadda ake hadawa 👇
1️⃣ Ki jika Debino da Goron Tula su kwana a ruwa.
2️⃣ Da safe sai ki daka ko ki yi blending dinsu.
3️⃣ Ki zuba a tukunya.
4️⃣ Sai ki zuba Minannans, Kanunfari da Mazarkwaila a ciki.
5️⃣ Ki dafa su na tsawon mintuna 30.
6️⃣ Bayan sun dahu sai ki tace ruwan.
7️⃣ Sai ki zuba Kankaran Mata a ciki ki juya har sai ya narke.

Yadda ake sha 👇
A rika sha kadan-kadan.
💃 Wallahi hadin nan yana da amfani sosai ga jikin mace.
👇
Ki gwada ki gani da kanki.
❤️ Kafin ki wuce ki dan min LIKE da COMMENT
domin sauran mata su ma su gani.

Yan Uwa Mata Ku Tsaya Ku Karanta Wannan....…Yana taimakawa wajen ƙara nono (breast fullness) saboda healthy fats Yana ta...
10/04/2026

Yan Uwa Mata Ku Tsaya Ku Karanta Wannan....…
Yana taimakawa wajen ƙara nono (breast fullness) saboda healthy fats Yana taimakawa wajen ƙara ni’ima (libido).... 👌
Idan kina son abin da zai ƙara kuzari, ya taimaka ƙara nauyi cikin lafiya, ya sa fata ta yi laushi da glow, to wannan powder na haɗin kayan gina jiki yana da matuƙar amfani.
Ki Dangwalamin Liking👇
Kuyi Sharing domin sauran mata su amfana

Yadda ake yin powder ɗin:
Abubuwan da ake buƙata:
• Sesame seeds (Ridi)
• Aya (Tigernut)
• Gyada (Groundnut)
• Kwakwa (busasshe ko fresh a busar)
• Dabino (Dates)
• Jaggery (ko madadinsa – sugar na gargajiya)
Mataki-mataki:
1️⃣ A wanke aya da sesame seeds, a busar da su sosai.
2️⃣ A soya gyada kaɗan (ba sai ya yi ja sosai ba).
3️⃣ A yanka dabino a cire ƙashinsa.
4️⃣ Idan kwakwa fresh ce, a busar da ita.
5️⃣ A haɗa dukkan abubuwan a nika su su zama powder mai laushi.
6️⃣ A zuba a cikin kwalba mai tsafta a rufe sosai.
🥛 Yadda ake amfani:
• A zuba cokali 2–3 na powder a cikin madara mai ɗumi.
• A gauraya sosai.
• A sha sau 1 a rana (safe ko dare).
• Ana iya amfani da shi na makonni 2–3 domin ganin sakamako.
⚠️ Lura
Idan kina da wata matsalar lafiya ko kina da juna biyu, yana da kyau ki tuntubi likita kafin amfani.
✨ Idan kina son ƙarin sirrikan ƙara nauyi da gyaran jikin mace, ki rubuta “INA SO” a comment 👇
kuma ki danna LIKE & FOLLOW don samun sababbin sirrika. 💕🌿

Ina masu fama da matsanancin infection ,me wuyar warkewa da nacikuzo ku gwada wannsn insha Allah za adace👌A samu ganyen ...
10/04/2026

Ina masu fama da matsanancin infection ,me wuyar warkewa da naci
kuzo ku gwada wannsn insha Allah za adace👌

A samu ganyen Gwanda guda 3 Lemon tsami guda 2 kimba 5 ruwa lita 2 a tafasa minti 20 a tace a rika shan rabin kofi safe da dare insha'Allah sati 2 zaai ana Amfani dashi.

Abubuwan buqata Ki samu Lipton Citta KanunfariYadda ake yiKi haɗa Lipton da citta da kanunfari a ruwa ki tafasa su kamar...
09/04/2026

Abubuwan buqata
Ki samu
Lipton
Citta
Kanunfari

Yadda ake yi
Ki haɗa Lipton da citta da kanunfari a ruwa ki tafasa su kamar yadda ake tafasa shayi.

Yadda ake sha
Ki riƙa sha kofi ɗaya kullum da safe bayan kin karya, ki ci gaba da yin hakan tsawon sati 2 zuwa wata 1 Insha Allah.

Amfanin Haɗin Lipton, Citta da Kanunfari
1️⃣ Yana ƙara kuzari a jiki – yana sa jiki ya ji daɗi musamman idan an sha da safe.

2️⃣ Yana taimakawa narkar da abinci – citta da kanunfari suna taimaka wa ciki wajen sarrafa abinci cikin sauƙi.

3️⃣ Yana rage kumburin ciki – yana taimakawa wajen rage iska ko kumburin ciki.

4️⃣ Yana taimakawa wajen rage sanyi da mura – saboda citta da kanunfari suna da zafi da ke taimaka wa jiki.

5️⃣ Yana taimakawa wajen ƙarfafa garkuwar jiki – yana taimaka wa jiki ya fi ƙarfi wajen yaƙar cututtuka.

6️⃣ Yana sa jiki ya ji ɗumi da natsuwa – musamman idan an sha da safe ko lokacin sanyi.

✨ A riƙa sha kofi ɗaya kullum da safe bayan an karya tsawon sati 2 zuwa wata 1 Insha Allah.

👍 Idan kin ji daɗin wannan bayani, ki dangwala Like sannan ki tura wa sauran mata su ma su amfana.

Idan kina son wani haɗin kuyi Comment da "Yess" Domin in kawo muku sirrin Na ga kunyi min like da comment sosai

Ga wani sirri na gaggawa musamman ga matan da mazan su suke tafiya… idan kin ji labarin dawowarsa, ki shirya wannan haɗi...
09/04/2026

Ga wani sirri na gaggawa musamman ga matan da mazan su suke tafiya… idan kin ji labarin dawowarsa, ki shirya wannan haɗin ki sha Insha’Allah. 💃
Wannan haɗin na taimakawa wajen motsa sha’awa, ƙara kuzari da jin daɗin zama da mijinki

Abubuwan da ake buƙata:
1️⃣ Garin kuka
2️⃣ Minnanas (mint)
3️⃣ Kaninfari
4️⃣ Zuma 🍯
5️⃣ Madara na gari 🥛
Yadda ake haɗawa:
Ki haɗa minnanas da kaninfari ki daka su waje guda sosai.
Sai ki zuba garin kuka, ki ƙara madara na gari da zuma.
Bayan haka sai ki zuba ruwa kaɗan ki juya sosai (stirring) har sai komai ya gauraya ya zama haɗi guda.
Yadda ake sha:
A riƙa shan kofi ɗaya da dare ko kafin kwanciya.
💃 Wannan ba ni'ima kaɗai ba ce…
🔥 NA'IMA sunanki zai koma tsabar ni'ima a gidan aure! 🔥
👇 Idan kina son ƙarin irin waɗannan sirrika na mata
ki danna LIKE 👍 sannan ki rubuta "INA BUKATA" a comment. 😍

Karki wuce wannan posting Zai Miki Amfani Ko gabaDuk rashin n'imarki Akwai matanda suke matsalar ni'ima s**e sanyi ya ci...
08/04/2026

Karki wuce wannan posting Zai Miki Amfani Ko gaba

Duk rashin n'imarki Akwai matanda suke matsalar ni'ima s**e sanyi ya cinyesu Ko wanne magani s**asha baya musu aiki

tom kuzo Mom Shaheed me gyaran aure takawomiki maganin matsalarki Da yardar Allah
Pls ki dangwalamin like yar'uwata🙏

Wannan magani yana taimakawa mace ta ƙara sha’awa, ta ji dadi sosai, kuma ta gamsar da mijinta 😍
Rubuta “INA SO” a comment 👇

Zan kawo muku bayani dalla-dalla 💯
Sirri 100% Sakamako mai kyau

YANDA AKE HADAWASHAMMAR (fennel seed)HULBA (fenugreek)Za ahadasu adaka suzama gari sai asa man zaitun ana shafawa a kan ...
08/04/2026

YANDA AKE HADAWA

SHAMMAR (fennel seed)
HULBA (fenugreek)

Za ahadasu adaka suzama gari sai asa man zaitun ana shafawa a kan br**st din sa asa bra

Karki mata kiyi Like 👍 and Share

Yadda zaki hada tsumin wayyo dadiHajiyata kina fama da rashin sha’awa? Ki jarraba wannan haɗin na gargajiya… In Sha Alla...
07/04/2026

Yadda zaki hada tsumin wayyo dadi

Hajiyata kina fama da rashin sha’awa?
Ki jarraba wannan haɗin na gargajiya… In Sha Allah zaki gode min. 🤲
Abubuwan da ake buƙata
Ridi
Zogale
Yadda ake yi:
1️⃣ Ki samo zogale ki busar da shi a inuwa har sai ya bushe sosai.
2️⃣ Ki gyara ridi shima.
3️⃣ Ki haɗa su gaba ɗaya ki daka su su zama gari.
4️⃣ Ana ɗaukar cokali ɗaya a zuba a madara a sha. 🥛
Ana cewa wannan haɗin na taimakawa wajen
ƙara kuzari
ƙara sha’awa
ƙarfafa jiki

Idan kina son wasu haɗe-haɗen mata masu ƙara ni’ima da kuzari, ki rubuta YES a comment 👇

Kada ki wuce batare da like ba 🙏 🥰

Ina matan da suke bukatar Suyi kiba suyi dumurmur ga wannan hadin.Abubuwan da ake buƙataAya (Tiger nuts) cokali 2 Madara...
07/04/2026

Ina matan da suke bukatar Suyi kiba suyi dumurmur ga wannan hadin.

Abubuwan da ake buƙata
Aya (Tiger nuts) cokali 2
Madara kofi 1
Zuma cokali 1
Garin hulba rabin cokali

🥣 Yadda ake haɗawa
1️⃣ Ki jika aya na wasu awanni sannan ki markada ko ki niƙa.
2️⃣ Ki tace ruwanta.
3️⃣ Ki zuba madara a ciki.
4️⃣ Ki ƙara zuma da garin hulba kaɗan.
5️⃣ Ki gauraya sosai.

🥤 Yadda ake sha
A rika shan kofi 1 da safe.
Za a iya sha na tsawon kwanaki 7–14.

✨ Yana taimakawa
ƙara lafiyar jiki
taimakawa breast su cika da kyau
ƙara ƙarfi ga mace

Address

Kaduna South
Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349035222265

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alkairat Herbal Medicine Concepts posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Alkairat Herbal Medicine Concepts:

Share