21/10/2025
Sciatica ba cutar Sanyi Bace ko kasha maganin Matsalolin Sanyi ba zai taimaka da Komai ba.
Shin ya alamomin Cutar suke ne ma?
Gasu k**ar haka:
1. Zafi mai tsanani daga baya zuwa ƙafa
2. Jin ƙaiƙayi, sanyi, ko tsamin ƙafa
3. Raunin ƙafa ko gwiwa bi ma'ana Kaji kasusuwan ka Sunyi rauni Suna yawan Ciwo.
3. Jin Zafi idan mutum ya zauna ko yana tsaye na dogon lokaci.
Su waye yafi k**awa?
Wanda s**afi kamuwa sune k**ar haka;
1. Mutanen da s**a haura shekaru 30 zuwa sama
Tsofaffi ko manya suna kamuwa saboda ƙashin baya da jijiyoyi sun fara rauni ko tsufa.
2. Masu sana'ar zama ko rashin motsa jiki sosai duk mutumin da ke zama a kujeru na dogon lokaci (k**ar ma’aikatan ofis, direbobi, dalibai da sauran Masu sana'ar zama basa Motsa jini to sorry Domin Rashin motsa jiki yana sa tsokoki su raunana, jijiya ta iya samun matsin lamba.
3. Masu kiba sosai domin kiba tana ƙara nauyi a ƙashin baya, wanda ke matse sciatic nerve.
4. Masu aiki mai wahala da bayansu k**ar Masu ɗaga kaya masu nauyi, masu aikin gini, noma, ko direbobin manyan motoci.
5. Mata masu juna biyu nauyin ciki yana matsa ƙashin baya da jijiyoyi, musamman a watannin ƙarshe.
6. Masu rauni ko matsala a ƙashin baya na bugawa ko faduwa.
7. Masu ciwon s**ari (diabetes)
Shawara akan Masu yawan zama kafin kufara sana'ar zama kasamu mintuna 15 kayi tattaki haka da daddare ma kayi na at least mintuna 15 din ko fiye da haka in Sha Allahu zaka Samu Mafita Daga kamuwa da Ciwon.
Allah ya Bamu Lafiya da zama lafiya.
TMP Taskar Murtala Kawo CEO Daru-Shifa Prophetic $ Herbal Medicine Store