Tijjaniya Voluntary Medical Team of Nigeria Kaduna State Branch.

  • Home
  • Nigeria
  • Kaduna
  • Tijjaniya Voluntary Medical Team of Nigeria Kaduna State Branch.

Tijjaniya Voluntary Medical Team of Nigeria Kaduna State Branch. Community health care assistance, Capacity building and Digital Media/ Communication's

Senator Uba Sani a Murtala Muhammad Square Ranar Maulidin Nabee S A W Muna tare Dakai Megirma Governor Jahar Kaduna, Kai...
07/09/2025

Senator Uba Sani a Murtala Muhammad Square Ranar Maulidin Nabee S A W Muna tare Dakai Megirma Governor Jahar Kaduna, Kaima Masoyan Mazon Allah ne S A W

07/09/2025

Masha Allahu Alhamdulillah Allah ya Nufemu da Zuwa Wajen acikin Maulidin Nabee S A W Wanda Ya Gudana a Filin Wasar Murtala Muhammad Square Kaduna 07/09/025
Nan ma'aikatanmune Na kiwon lafiya Tijjaniyya Volunteer a tareda Medical team na NIGERIA RED CROSS SOCIETY Da Medical team Ya Allah Ka Kara Mana Fahimta akan acikin Mu na taimakawa al'umma ameen

02/09/2025
13/05/2025

6304 likes, 115 comments. โ€œGwamnonin jihohin arewacin Nijeriya 19 da sarakunan gargajiyar yankin sun yi taro a jihar Kaduna, inda s**a bayar da wasu jerin shawarwari kan yadda za a magance matsalolin tsaro da suke ci wa yankin tuwo a kwarya. Mun tattauna da wani masani kan harkokin tsaro kan tasir...

03/05/2025

Watch, follow, and discover more trending content.

Big shout out to my newest top fans! ๐Ÿ’Ž Elhassan Abbas community@topfans
08/01/2025

Big shout out to my newest top fans! ๐Ÿ’Ž Elhassan Abbas

community@topfans

Wanan baiwar Allan Hajara Abubakar Tana naiman Taimakon Al'umma Tana Fama da Ciwon Daji ( Cancer) Kuma Batada Mataimaka ...
12/10/2024

Wanan baiwar Allan Hajara Abubakar Tana naiman Taimakon Al'umma Tana Fama da Ciwon Daji ( Cancer) Kuma Batada Mataimaka Saiku Yan Uwa Musulmai Allah ya Taimakemu Baki Daya๐Ÿ“ฟ๐Ÿ‘‹

12/10/2024

Big shout-out to my newest top fans! Elhassan Abbas

27/09/2024

Rigasa Khairan Digital Media Tana Taya Daukacin Musulmin Duniya Murnar Zagayowar Watan Samuwar Fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu S A W

26/09/2024

Tijjaniya Volunteer Is an Islamic Organization NGO For Medical Practices
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’„Is for You Medical Student World Wide :==={๐Ÿฆโ›‘๏ธ}

Alama Rashin Samuwan Isashshen Abinci Me Gina Jiki (Malnutrition) Yakan Janyo Illa ga Mata da Yan mata
26/09/2024

Alama Rashin Samuwan Isashshen Abinci Me Gina Jiki (Malnutrition) Yakan Janyo Illa ga Mata da Yan mata

Masha Allah, Bayan Kammala Rabon Tallafin Magani a ABS Kaduna Gurin Mauludin Annabi Muhammad SAW Ya Allah Kaita Kara Dag...
16/09/2024

Masha Allah, Bayan Kammala Rabon Tallafin Magani a ABS Kaduna Gurin Mauludin Annabi Muhammad SAW Ya Allah Kaita Kara Daga Darajanmu Ameen 15-09-024

Address

Rigasa Kaduna
Kaduna
802151,800103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tijjaniya Voluntary Medical Team of Nigeria Kaduna State Branch. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Tijjaniya Voluntary Medical Team of Nigeria Kaduna State Branch.:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram