Alma'ruf health

Alma'ruf health Mun bude wannan shafin ne domin yan uwa mata da maza, Domin kawo musu abun da zai amfani lafiyar su. content creator ✨️ gyaran jiki ✨️ daily videos 📹 ✨️
(6)

manufar mu ita ce, mu dai kullum muna yin
wannan rubutun ne domin ku masu karatu ku
fadaka ba don komai ba.

KIRA NA GAGGAWA ZUWA GA GWAMNATI DA HUKUMA.Wannan mutumin Dan jahar gombe ne ya tsallaka Jan layin da ba,a tsallaka shi ...
12/04/2026

KIRA NA GAGGAWA ZUWA GA GWAMNATI DA HUKUMA.

Wannan mutumin Dan jahar gombe ne ya tsallaka Jan layin da ba,a tsallaka shi Kuma a cigaba da rayuwa.

Ya fitu fili yayi zagi da Shugaba manzon tsira annabi Muhammad (s.a.w)

Mu masu bin dokane Kuma bama goyan bayan daukan doka a hannu, alhakin gwamnati ne da HUKUMA su kamashi a duk in da yake domin Zar tar Mai da hukun cin da yadace dashi.

Rayuwar mu da duk abun da muka Tara fansace ga manzon tsira annabi Muhammad (SAW)

An tashi baran baran tsakanin amurka da Iran saka ma kwan rashin samun matsaya kan yarjejeniya.
12/04/2026

An tashi baran baran tsakanin amurka da Iran saka ma kwan rashin samun matsaya kan yarjejeniya.

12/04/2026

Allah yabamu zaman lafiya ameen

12/04/2026

Allah ya kyauta

12/04/2026

Allah yasa mudace ameen

Ayau ne asabar ake sa ran za,yi zama tsakanin Iran da amurka da min cimma yarjejeniyar tsagaita wuta.
11/04/2026

Ayau ne asabar ake sa ran za,yi zama tsakanin Iran da amurka da min cimma yarjejeniyar tsagaita wuta.

Gwamnati ta saki sunayen Wanda ake zargin da temakawa, Yan ta a,adda, 48
11/04/2026

Gwamnati ta saki sunayen Wanda ake zargin da temakawa, Yan ta a,adda, 48

Hukumar leƙen asiri ta amurka ta nuna CEWA china tana shirye shiryen isar da sabbin makaman kariya daga hare haren sama ...
11/04/2026

Hukumar leƙen asiri ta amurka ta nuna CEWA china tana shirye shiryen isar da sabbin makaman kariya daga hare haren sama ga kasar 1ran a yan makwanni masu zuwa, kamar yadda gidan jaridu s**a ruwaito.

Shugaban kasa Bula tinubu yace be kamata Yan kasa ku dinga korafi kan tsadar man fetur ba sabuda wasu kasa shen suna siy...
11/04/2026

Shugaban kasa Bula tinubu yace be kamata Yan kasa ku dinga korafi kan tsadar man fetur ba sabuda wasu kasa shen suna siya sama da yadda kuke siya

11/04/2026

Allah ya kawo Mana zaman lafiya ameen

11/04/2026

Daga karshe dai Yan sama Jan natin Nan sun shigu cikin wannan duniya tamu cikin lafiya

11/04/2026

Inalillahi

Address

Lambu Close Abakpa Kaduna
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alma'ruf health posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram