Doctor sadeeq

Doctor sadeeq Doctor sadeeq Islamic medicine

grow an avocado tree indoors with the best fruit-bearing method! 🥑🌱1. Choose the Right Avocado Variety: Opt for compact ...
04/04/2025

grow an avocado tree indoors with the best fruit-bearing method! 🥑🌱
1. Choose the Right Avocado Variety: Opt for compact varieties like 'Wurtz' or 'Little Cado' suitable for indoor growth.
2. Start with a Healthy Seed: Remove a seed from a ripe avocado, clean it, and suspend it in water until it sprouts roots and a stem.
3. Germinate the Seed: Place the seed in a warm, sunny spot and change the water regularly. Roots and a stem should appear within a few weeks.
4. Potting the Seedling: Transplant the seedling into a small pot filled with well-draining soil once roots are a few inches long.
5. Provide Optimal Conditions: Place the pot in a sunny location with temperatures between 65-85°F (18-29°C) and maintain humidity.
6. Water and Feed Regularly: Keep the soil consistently moist but not waterlogged, and fertilize every 4-6 weeks during the growing season.
7. Pruning and Training: Prune regularly to encourage bushier growth and train the tree's shape using staking or tying.
8. Pollination: Avocado trees are self-pollinating, but indoor trees may benefit from hand pollination using a soft brush.
9. Be Patient: Avocado trees take years to bear fruit, so be patient and continue providing care and maintenance.
10. Harvesting: Once the tree bears fruit, allow avocados to ripen on the tree and harvest when fully mature for tasty homegrown treats.
With proper care and attention, your indoor avocado tree can thrive, bringing both beauty and bounty to your home.if you need more information whatsp number 0832466685

If you see this plant in your garden, you're sitting on gold and don't even know it!See more08132466685
04/04/2025

If you see this plant in your garden, you're sitting on gold and don't even know it!
See more08132466685

04/04/2025

It grows everywhere, but this stunning plant hides a dark and dangerous secret

I'LLOLIN ZUBAR DA CIKI GA MACE :(KASHI NA BIYU)Zubar da ciki (abortion), ko da ya zama dole saboda dalilai na likita, ya...
04/04/2025

I'LLOLIN ZUBAR DA CIKI GA MACE :(KASHI NA BIYU)

Zubar da ciki (abortion), ko da ya zama dole saboda dalilai na likita, yana da illa ga mace, musamman idan ba a yi shi da kulawa ba. Ga wasu daga cikin illolinsa:

1. Illolin Jiki

Zubar da jini mai yawa – Idan jini ya yi yawa, yana iya haddasa rauni ko rasa rai.

Rauni ga mahaifa – Zai iya haddasa matsalar haihuwa a gaba.

Infection (cutar ƙwayoyin cuta) – Idan ba a yi tsafta ba, mace na iya kamuwa da cuta mai tsanani.

Ciwon mara da baya – Yana iya jawo zafin da ke ci gaba na tsawon lokaci.

Matsalar haihuwa nan gaba – Zai iya haddasa toshewar mahaifa ko rashin haihuwa gaba ɗaya.

2. Illolin Hankali da Rayuwa

Damuwa da bakin ciki – Mace na iya jin takaici da nadama bayan yin hakan.

Fargaba da tsoro – Wasu matan na shiga damuwa ko fargaba bayan sun zubar da ciki.

Rashin natsuwa – Yana iya jawo rashin kwanciyar hankali a rayuwa.

Matakan da Ake Bi Idan Zubar da Ciki Ya Zama Dole

Idan aka samu matsala da ciki har ya zama dole a zubar da shi, to dole a bi matakai masu tsaro:

1. Shawarwari daga ƙwararren likita – Likita zai tantance ko akwai wata hanyar da za a iya ceton ciki.

2. Gwajin lafiya – Za a duba lafiyar mahaifa da yanayin jinin mace kafin zubar da ciki.

3. Gudanar da aikin a asibiti – Yin hakan a asibiti tare da kulawar ƙwararru na rage haɗari.

4. Bincike bayan an yi zubar da ciki – Za a duba ko mahaifa ta warke da kyau.

5. Kulawar kwakwalwa da zuciya – Mace na bukatar tallafi daga likitoci da iyali don kauce wa damuwa.

Zubar da ciki yana da matuƙar illa, don haka yana da kyau mace ta nemi shawara daga ƙwararru kafin yanke hukunci. Allah yasa mudache daga naku Dr. Sadeeq Ina muku fatan Alheri

03/04/2025
CUTARWAR DA ISTIMNA'I YAKE YIWA ZAKARIN D'AH NAMIJI DA LALATA FARJIN MACE YAFI CUTARWAR DA CUTAR CIWON SANYI (INFECTION)...
03/04/2025

CUTARWAR DA ISTIMNA'I YAKE YIWA ZAKARIN D'AH NAMIJI DA LALATA FARJIN MACE YAFI CUTARWAR DA CUTAR CIWON SANYI (INFECTION) DA BASUR DANKANOMA SUKE YIWA FARJIN MAZA DA MATA kASHI NA
Shida(6)

(1) Yayin da kake Wasa da Azzakarinka da hannunka kake Gurza fatar yatsunka a kan zakarinka kana kai komo daga saman zakarinka zuwa kasa kana ta goge/kankare karfin fatar zakarin saboda fatar tafin hannunka tayi karfi tayi gogagayya da fatar zakarinka, babu naman fatar da ya dace da gogayya da Fatar zakarinka sai Naman cikin farjin mace
Saboda haka Lokacin da kake ta gurza hannunka
a kan zakarinka kana ta D'ad'e karfin fatar zakarinka kuma kana Raunata zakarin tare da Luguiguita Jijiyoyin zakarin ta yadda zasu dinga laushi su sake, kuma zasu rasa duk wani karfi da zai taimaka wajen zuqo ruwan maniyyi dakyau da kuma yadda zasu mikar da shi kansa naman zakarin naka yayin da ka zo jima'i da mace duk jijiyoyin sun sake gabadaya basu da karfi Saboda haka zaka dinga saurin kawowa kafin ka biyawa kanka da iyalinka bukata sai kaga ka kawo, kuma Maniyyinka za zama tsinkakke baida wani kauri kaman ruwa haka zaka ganshi
Haka itama Mace , lokacin da take Saka yatsa
ko yatsu biyu tana ta Turawa ciki tana zarewa, a wannan lokacin tana ta daddauje tsokoki masu taushi dake cikin farjinta wanda basu da karfi su dama, saboda haka Tana kuma tutture naman farjin ta yadda hatta suffar shape din farjin ma sai ta rasashi nan gaba, saboda karfi da taurin da yatsanta yake da shi yafi karfin haduwa da Naman cikin farji saboda haka sai ta cutar da kanta da kanta bata ankare ba, hala ma akwai datti a yatsanta lokacin da take sakawa bata sani ba, domin akwai bacteria da ba ganinsu ake ba, kuma ma shi Farjin mace Kamar Ido yake baya san bako kowanne iri ne in ba Zakarin Namiji ba, saboda haka Babu abinda ya dace ya shiga cikin farjin mace
MASUNEMAN KARIN BAYANI CALL OR WHATSAPP
Please KARKUMAN ta da like & shearing Daga nukune doctor sadeeq HOLISTIC MEDICINE MUNGODE

This is the new medicine for information we made
03/04/2025

This is the new medicine for information we made

The Messenger (Sallallaahu Álayhi Wasallam) said, “Ajwa dates are from paradise.” [Tirmidhi (2068) he said hasan Saheeh ...
03/04/2025

The Messenger (Sallallaahu Álayhi Wasallam) said, “Ajwa dates are from paradise.” [Tirmidhi (2068) he said hasan Saheeh and it was authenticated by Shaikh al-Albaani]

Karka /karki kubari sirin nan ya wucceku😋
21/10/2024

Karka /karki kubari sirin nan ya wucceku😋

21/10/2024

Ina masu qanqacewa gaba muda full treatment

21/10/2024

LEMUN TSAMI, CITTA,KANUMFARI DA KIMBA.

WhatsApp or call me 08132466685 doctor sadeeq

ka nemi lemun tsami kwara uku ka yayyanka,da citta qwara daya babba,da kanumfari kadan,da kimba kwara biyar sai ka hadesu waje daya ka zuba ruwa masu kyau lita uku sai ka tafasa sai sun tafasa sosai sannan ka safke idan sun huce ka sha daya bisa uku na karamin kofi bayan an ci abinci da safe ko kuma da yamma kada a sha da dare.
Ka sha a kullum zuwa sati daya.
Idan ka ji alamun zai baka matsala ka jinkirta daga shan maganin ko ka rage yawan shan maganin amma zai maka aiki a jiki sosai.

Maganine mai karfi dake magance

1.Ciwon Mara da rikicewar al'ada da zubar jini sosai ga mata a yayin period.

Yana maganin Ciwon daji

Ciwon sanyi na sypilis

Cutar kuturta

Ciwon zafi

Kumburin ciki

Yoyon fitsari

Basir mai tsiro cikin dubura waton internal pile

Cutar kanjamau

Ciwon sugar

Ciwon daji mai rike jiyojin wuya

Tarin Bronchitis

Tarin nimoniya

Kumburin jiki

Zafin fitar fitsari waton na prostate enlargement.

yawan zuwa fitsari ba kakkautawa

Ciwo a yayin saduwa ko lokacin inzali

Zafin ciki kamar mai ulcer kuma ba ulcer bace.

Yawan tusa

Cutukan gidibe.

Wankin dattin ciki sabili da ciciye

Narkarda tsakuwar qoda

Narkarda kitsen tumbi

Narkarda zaqi a cikin jiki.

Mace mai sabon ciki kada ta sha
Kananin yara kada su sha.

Tsofaffin da s**a manyanta kada su sha.

Mai fama da jinya mai nauyi a jiki kada ya sha.

Ko lafiyarka lau zaka iya sha domin samun karfin jiki da lafiya a jijinka

Idan an amfana ayi man addu'a Allah ya biya man bukatua na alhairi.

Address

Kakuri

Telephone

+2348056807463

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Doctor sadeeq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category