Dr. Yahaya Haroon

Dr. Yahaya Haroon Northern Health Advocate!!

18/03/2024
16/03/2024

The best month for spiritual, mental, emotional and physical growth. Ramadan mubarak!

02/12/2023

HPV: Kukai yan matanku, da yaranku mata ayi musu rigakafin HPV. (Human papilloma virus). Riga kafi ce da take dakile wanzuwar papilloma virus a ciki harda ciwon sanyi (STIs). Ba iya nan rigakafin ya tsaya ba. Har cervical cancer (Kansar mahaifa) HPV vaccine na dakile afkuwar hakan in the nearest future.

Dr Yahaya haroon.

29/11/2023

For educational purpose only.

Mazajen aure kuji tsoron Allah. Kudena ta'ammali da Maganin karfin maza. Inda Allah ya halicci ya mace. Kuna iya saduwa dasu, kuma ku biya musu buqatarsu batare da kunyi amfani da Maganin karfin maza ba.

Akwai stage din da jikinku zai kai, wanda idan ba kayi amfani da wannna Maganinba. Bazaka iya tabuka komai ba. Wanda hakan illa yake wa jikinka, kuma zai iya zama matsala a zamanku na aure.

Riga Kafi yafi dana sani.

Dr Yahaya haroon.

19/11/2023

Assalam!

Yau ina da tambaya. Wanne irin taimako zaku iya bama wanda kare ya ciza(dog bite)?

19/11/2023

Hi 👋 fam is been a while here!

Address

Kano

Telephone

+2348103239141

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Yahaya Haroon posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram