Umar Magaji.

Umar Magaji. Umar Magaji | Nurse l Career Coach
Health Advocate | I Humanitarian
Passionate about community health, nutrition & youth health education.
(1)

31/01/2026

. Wane sashe ne na jiki yake tace iska?
​A) Zuciya (Heart)
​B) Huhu (Lungs)
​C) Hanta (Liver)

Idan Kana Cin Zogale, Ga Abubuwan Mamaki da Ke Faruwa a Jikinka 👇
31/01/2026

Idan Kana Cin Zogale, Ga Abubuwan Mamaki da Ke Faruwa a Jikinka 👇

CIWON KUNNE: Kurakurai da Yawa Ke Yi, Abubuwan da Ke Haddasa Shi, da Hanyoyin Kare Kunne Daga Lalacewa:👇👇
31/01/2026

CIWON KUNNE:
Kurakurai da Yawa Ke Yi, Abubuwan da Ke Haddasa Shi, da Hanyoyin Kare Kunne Daga Lalacewa:👇👇

31/01/2026

ku shiga ku kallah
Kano ta koma tamkar lagos inalillahi wainnailairrajiun
ga link na video a comment😭

Ƙwararru Sun Gargadi Iyaye, Kada Su Raina Waken Suya 👇
31/01/2026

Ƙwararru Sun Gargadi Iyaye, Kada Su Raina Waken Suya 👇

31/01/2026

Innalillahi WAINNA ILAIHI RAJIUN 😭😭
Kano again 😭
An kone wani ɓarawon waya a Dorayi, hoton sa yana comment section 👇

Tambaya:Shin basir mai tsiro yana hana mace ta samu ciki ne ?Amsa a comment section 👇
31/01/2026

Tambaya:
Shin basir mai tsiro yana hana mace ta samu ciki ne ?

Amsa a comment section 👇

Me Ya Sa Likitoci Ke Ba da Shawarar Cin Ƙwai Akai-akai?👇
31/01/2026

Me Ya Sa Likitoci Ke Ba da Shawarar Cin Ƙwai Akai-akai?

👇

🛑 MATAKAN SAMUN CIKI BAYAN DAINA PLANNING (Topic din da Kuka Zaba)​Mata da yawa suna shiga damuwa idan s**a daina kariya...
31/01/2026

🛑 MATAKAN SAMUN CIKI BAYAN DAINA PLANNING (Topic din da Kuka Zaba)

​Mata da yawa suna shiga damuwa idan s**a daina kariya (Planning) amma ciki bai zo nan take ba. Ga abubuwan da kowace mace ya kamata ta sani:👇👇👇👇

🛑 MATA KU SAURARA: KO KIN SAN ILLAR TOSHEWAR "TUBES" (Hanyar Wucewar Kwan haihuwa)? 🛑​Maganar gaskiya ita ce; Toshewar T...
31/01/2026

🛑 MATA KU SAURARA: KO KIN SAN ILLAR TOSHEWAR "TUBES" (Hanyar Wucewar Kwan haihuwa)? 🛑

​Maganar gaskiya ita ce; Toshewar Tubes (Fallopian Tubes) tana daya daga cikin manyan dalilan da suke hana mata da dama samun juna biyu a yau.

​Dayawa daga cikinku kuna zaton rashin haihuwa daga mahaifa ne kawai, ko kuma matsalar rashin jinin al'ada.

Amma kin taba tambayar kanki:

"Idan hanyar da kwan mace zai bi don haduwa da maniyyin miji ta toshe, ta yaya ciki zai taba shiga?"

Ga bayani dalla dalla a comment👇👇👇

A turancin likita, ana kiran lalurar da “Amniotic Band Syndrome”.Laura ce da ke faruwa lokacin da jariri yake cikin uwa ...
31/01/2026

A turancin likita, ana kiran lalurar da “Amniotic Band Syndrome”.

Laura ce da ke faruwa lokacin da jariri yake cikin uwa inda ake samun wani baƙon zare da yake ɗaure sassan jiki kamar hannu, ƙafa, wuya da sauransu.

Baƙon zaren, wato “Amniotic Band”, yana samuwa ne a cikin mahaifa idan bangon mahaifa na ciki ya samu lahani ko rauni.

Idan zaren ya ɗaure sassan jikin jariri hakan zai janyo katsewar gudanawar jini tare da haddasa yankewa ko tauyewar girman sassan jiki ko kuma rasa sassan jikin gaba ɗaya.

Ana alaƙanta matsalar da wasu dalilai da ke iya haifar da rauni ga bangon mahaifa yayin goyon ciki, kamar ɗaukan samfurin gwaji daga cikin ruwan mahaifa ko jikin jariri, wato "chorionic villus sampling (CVS)" ko kuma "amniocentesis". Har wa yau, katsewar gudanawar jini daga kowane irin dalili na iya janyo matsalar ga jariri.

Bayan haihuwar jariri ana iya ganin alamar shacin ɗaurin zaren a sassan jiki kamar hannu, ƙafa, fuska, wuya, da sauransu. Za a ga shacin ɗaurin zaren kamar shacin awarwaro ko guru a jikin jariri.

Bugu da ƙari, ana iya haifar jariri da yankakken hannu ko ƙafa. Haka nan, idan zaren ya ɗaure jijiyoyin jinin cibiya yana iya haddasa mutuwar jariri tun yana ciki.

Za a iya gano ɗaurin zaren mahaifar daga sati na 12 zuwa na 20 idan aka yi hoton ciki.

Hanyoyin magani sun haɗa da tiyata domin gyaran yankakkun sassan jiki, amfani da sassan jiki na roba, yin fisiyo domin taimaka masu cimma ayyukan sassan jikin da s**a samu tawaya ko nakasa.

Idan an lura jariri ya zo da irin wannan matsala, a sanar da likita domin ɗaukan matakan da s**a kamata.

Kun taɓa ganin jariri da irin wannan matsalar?

© Physiotherapy Hausa

Ga wasu alamomi da mace za ta iya gani ko ji wadanda ke nuna jaririn ya juya kansa kasa:Daga shafin: LafiyaHub  Mu hade ...
31/01/2026

Ga wasu alamomi da mace za ta iya gani ko ji wadanda ke nuna jaririn ya juya kansa kasa:

Daga shafin: LafiyaHub

Mu hade a comment section 👇

Address

Kano

Telephone

+2348130417345

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Magaji. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Umar Magaji.:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram