Manbie Dental Clinic

Manbie Dental Clinic Manbie Dental Clinic (MDC)
Quality dental care for all ages 🦷
📍 Kafin Maiyaki, Tudun Wada Rd, Kano
✨ Your Smile, Our Priority!

Manbie Dental Clinic wishes all our Christian patients a Merry Christmas 🎄May this season bring you joy, good health, an...
25/12/2025

Manbie Dental Clinic wishes all our Christian patients a Merry Christmas 🎄

May this season bring you joy, good health, and beautiful smiles.”

Rdt Bello Hayatu Umar

Sabon Tsari a Manbie Dental Clinic! ✨Mun kawo muku sauƙin ganin likitan hakori da samun shawarwari daga gida ko a waya!✅...
23/12/2025

Sabon Tsari a Manbie Dental Clinic! ✨

Mun kawo muku sauƙin ganin likitan hakori da samun shawarwari daga gida ko a waya!

✅ Zaɓi lokaci mai dacewa

✅ Samu kulawa da shawarwari masu inganci

✅ Kare lafiyar baki da hakori cikin aminci da tsafta

Yi Booking Yanzu: 07014873458 / 08137660556

Address:Kafin Maiyaki, Tudun Wada Road.Kano State

Manbie Dental Clinic – Your Smile, Our Priority🦷

Rdt Bello Hayatu Umar

Manbie Dental Clinic 🦷✨Yayin da wannan shekara ke gab da karewa, muna so mu ji daga gare ku 🤍👉 Yaya kuka ji da kasancewa...
17/12/2025

Manbie Dental Clinic 🦷✨

Yayin da wannan shekara ke gab da karewa, muna so mu ji daga gare ku 🤍

👉 Yaya kuka ji da kasancewa tare da mu a wannan shekarar?

👉 Me kuke tsammani daga Manbie Dental Clinic a sabuwar shekara?

Ra’ayoyinku suna da matuƙar muhimmanci a gare mu domin su ne ke taimaka mana mu inganta ayyukanmu da hidima ga lafiyar bakinku.

Ku rubuta mana a comment 👇

Mun gode da amincewa da kasancewa tare da mu 🙏

Rdt Bello Hayatu Umar

06/12/2025

Alhamdulillah 🙏

🦷 MANBIE DENTAL CLINIC – UPDATEAssalamu alaikum iyalan Manbie Dental Clinic 🩵Kwana biyu mun dan tsaya da kawo bayanai ak...
04/12/2025

🦷 MANBIE DENTAL CLINIC – UPDATE

Assalamu alaikum iyalan Manbie Dental Clinic 🩵

Kwana biyu mun dan tsaya da kawo bayanai akan lafiyar baki, sabida wasu muhimman gyare-gyare da sabuntawa da muke gudanarwa a cikin tsarin aikinmu.

Alhamdulillah yanzu komai yana dab da kammalu, kuma zamu dawo da sabon salo, sabuwar dabaru, da ingantattun bayanan wayar da kai akan lafiyar Baki domin kula da ku yadda ya dace.

Ku dakace mu!
Sabbin abubuwa masu amfani da ilmantarwa suna tafe a shekarar 2026… kuma zasu kasance mafi inganci fiye da da!

Manbie Dental Clinic
Healthy Smile, Healthy Life 🦷💙

New Year, New Chapter (MDC)🦷🎊
02/12/2025

New Year, New Chapter (MDC)🦷🎊

POST DON MANBIE DENTAL CLINIC (MDC)🦷Yadda muka yi amfani da fasahar zamani wajen zaben kalar paint na sabon design na Ma...
29/11/2025

POST DON MANBIE DENTAL CLINIC (MDC)🦷

Yadda muka yi amfani da fasahar zamani wajen zaben kalar paint na sabon design na Manbie Dental Clinic 🦷

Masoya MDC, muna farin cikin gabatar muku da sabon tsarin bangonmu! Mun yi amfani da AI (fasahar zamani) domin ya taimaka mana wajen zabar kalar paint da ya fi dacewa da sabon gine-ginenmu.

Da farko wannan shine hoton ginin kafin a yi fenti, Bayan mun tura hoton zuwa AI domin ba mu shawara, sai muka samu wannan kyakkyawan tsari na zamani:

Kallon farko ya tabbatar mana cewa launin Blue & White shi ne ya fi dacewa da MDC saboda:

🔹 Yana bada tsabta da kwarjini
🔹 Yana nuna fannin lafiya da dental care
🔹 Yana fidda kyau da zamani a ginin

Muna son jin ra’ayinku masoya MDC…

Yaya kuke ganin wannan sabon design? 💙🤍
Ku bamu ra’ayinku a comment!

Rdt Bello Hayatu Umar

28/11/2025

Kar amanta da wankin hakori duk bayan wata Shida domin kula da tabbatar da lafiyar hakora 🦷

Barkan mu da juma’a 🕌❤️

27/11/2025

Me yasa ciwan hakori yafi tsanani da dare da lokacin sanyi ???

Ku saurara donku karu!

Ana yawan tambaya akan hakori na yayi rami kuma yana hanani bacci sannan ciwon yana tsananta Idan lokacin sanyin neh.Men...
24/11/2025

Ana yawan tambaya akan hakori na yayi rami kuma yana hanani bacci sannan ciwon yana tsananta Idan lokacin sanyin neh.

Menene Ya Kamata Ku Yi?

Idan kuna fuskantar ciwon haƙori, musamman da dare ko cikin sanyi, kada ku yi jinkiri!

Ziyarci likitan baki da wuri-wuri. Ciwo mai tsanani da dare alama ce ta cewa lalacewar haƙorin ta kai cikin jijiyoyinsa kuma tana buƙatar kulawa ta gaggawa.

Idan akwai tambaya saiku ajiye mana ita a Comment section 🙏

Good morning MDC FAM 🦷❤️
24/11/2025

Good morning MDC FAM 🦷❤️

Renew your Smile 😃
20/11/2025

Renew your Smile 😃

Address

Tudun Wada Road Kafin Maiyaki
Kano
711105

Telephone

+2348137660556

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Manbie Dental Clinic posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram