Dr faruk herbal medicine center

Dr faruk herbal medicine center Health and wealth

TERRARICHNarkakken Taki a Ruwa (Water Soluble Fertilizer)20-20-20 + TE • Dacewa ga Dukkan Amfanin GonaDAGA TUSHE HAR GIR...
29/11/2025

TERRARICH

Narkakken Taki a Ruwa (Water Soluble Fertilizer)
20-20-20 + TE • Dacewa ga Dukkan Amfanin Gona

DAGA TUSHE HAR GIRBI – TERRARICH NA AIKATAWA.

Ya tabbatar da inganci ga:

Kayan lambu: Tumatur, Kokwamba, Lattuce, Barkono, da sauransu.

’Ya’yan itatuwa: Tuffa, Inabi, Lemun Tsami, da sauransu.

Hatsi: Alkama, Masara, Shinkafa, da sauransu.

Tuber & Roots: Doya, Manja (Cassava), Karas, da sauransu.

MUHIMMAN AMFANONI

1. Daidaitaccen Abinci (Balanced Nutrition):

Yana samar da muhimman sinadarai N-P-K + ƙananan sinadarai (trace elements) ga kowanne matakin girma.

2. Gyaran Kasa da Lafiyar Shuka (Improved Soil & Plant Health):

Yana inganta ci gaban tushe, yana gyara yanayin ƙasa, yana kuma ƙara shaƙar sinadarai.

3. Yawan Amfani da Kyakkyawan Sifa (Higher Yield & Superior Quality):

Yana ƙara kuzarin girman amfanin gona don ya fi girma, ya fi kyau, ya fi ɗanɗano, ya kuma ƙara yawan amfanin ƙarshe.

4. Juriyar Wahala (Stress Resistance):

Yana ƙara ƙarfin juriya ga shuka daga fari, cututtuka, sauyin yanayi, da sauran matsalolin muhalli.

GWADA-SHi A GONAKI (Field-Tested Compatibility)

Terrarich 20-20-20+TE yana daga cikin mafi dacewa a cikin takin da ke narkewa cikin ruwa.
Tsaronsa mai daidaito yana aiki ga dukkan nau’in tsire-tsire.
Ana iya amfani da shi shi kaɗai ko a haɗa da sauran abubuwa.

21/11/2025
Siyan na Gari maida kudi gida💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃
20/08/2025

Siyan na Gari maida kudi gida💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃

INASON GHT COMPANY SABODA👇Kayansu nada matukar kyau 👌Ba'a goge point kokayi shekaru goma bakayi order ba🥳Ba'a tilasta si...
11/08/2025

INASON GHT COMPANY SABODA👇

Kayansu nada matukar kyau 👌

Ba'a goge point kokayi shekaru goma bakayi order ba🥳

Ba'a tilasta siyyaya duk wata🤷‍♀️

Baruwansu da shekarunka domin ko yaron dake ciki anamasa rijistration Kuma company tabiyashi a wata💃

Baruwansu da sai Mai ilimi ko baka taba shiga ajiba xaka iya muddin ka iya rike waya🤳

Baruwansu damai kudi ko talaka kowa yazo zasu daukeshi aiki Kuma subiyashi muddin ka iya talla da bayani🗣️

Sannan uwa uba alert dinsu direct account ne baruwansu da Wani whidrawal gayyar cire chages😏

Uhm ga fixed award na makudan kudi dasuke bayarwa Wanda ya ishi mutum hada babban jari agida ko sayan kadara wllh🤩

Ga kyaututtuka masu inganci na kayan Electronics 💃

WLLH COMPANY GHT TAYI A RAYUWA KANA KWANCE XAKA SAMU DUK WAYANNAN ABUBUWAN DANA LISSAFOSU NIMA SHEDACE🕺

Duk me bukatan yin register a GHT Kuma adama daku donmu a GHT Babu bakin ciki🙅‍♀️💃🏼💃🏼🥰🥰🥰💃🏼💃🏼🥰🥰💃🏼💃🏼

Wannan product na GHT Mai suna ganodama yanada magunguna fiye da tunaninmu Domin kowane ciwo in kazomin dashi Gaskiya sa...
11/08/2025

Wannan product na GHT Mai suna ganodama yanada magunguna fiye da tunaninmu Domin kowane ciwo in kazomin dashi Gaskiya sai na hadashi aciki don Yana taka muhimmiyar rawan sosai ba kadanba 💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪tafanin niima ba abarshi a Baya ba

Ta fannin gyara skin Ba,a barshi a Baya ba

Ta fannin Yake chuta ba,a barshi a Baya ba nidai na Yarda da Ganodama zance 💯💯💯

Don HK kowane combo Inda Hali kuna samusu 👌👌👌

Musamman masu infection KO Baka gane yanayin chutan ba

Ko masu complain din dryness na lokacin saduwa duk Yana aiki sosai 👌👌👌👌👌👌👌

30/07/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ameenah Abubakar, Smãrt Ûzãîrü GM Sûñdú, Zainab Baita

ALHAMDULILLAH 🙏😎The ONLY IMPOSSIBLE JOURNEY IS THE ONE YOU NEVER BEGIN.SUCCESSFUL PEOPLE'S JOIN ME TO CELEBRATE AND CONG...
29/07/2025

ALHAMDULILLAH 🙏😎
The ONLY IMPOSSIBLE JOURNEY IS THE ONE YOU NEVER BEGIN.

SUCCESSFUL PEOPLE'S JOIN ME TO CELEBRATE AND CONGRATULATE OUR NEWESTAND LATEST BRAND NEW
STER 8 🌟 🌟 🌟 🌟 🌟 🌟🌟 🌟 IN GHT HEALTH CARE (ZAINAB ALHASSAN)MORE SUCCESS MORE STEPPING UP.

SUCCESSFUL PEOPLE'S JOIN ME TO CELEBRATE AND CONGRATULATE OUR NEWESTAND LATEST BRAND NEW STER 1 MANAGER  🌟 🌟 🌟 🌟 🌟 🌟 🌟 🌟...
28/07/2025

SUCCESSFUL PEOPLE'S JOIN ME TO CELEBRATE AND CONGRATULATE OUR NEWESTAND LATEST BRAND NEW
STER 1 MANAGER 🌟 🌟 🌟 🌟 🌟 🌟 🌟 🌟🌟 IN GHT HEALTH CARE (SAFIYA ALHASSAN )MORE SUCCESS MORE STEPPING UP
👏👏
THIS IS WHAT IS POSSIBLE IN OUR BUSINESS
CONGRATULATIONS! I'M SO VERY PROUD OF YOU!
YOUR HARD WORKING AND PERSEVERANCE HAVE PAID OFF. CONGRATULATIONS! I'M SO VERY PROUD YOU. CONGRATULATIONS TO YOU MY SUCCESS LINE ON BEHALF OF (WORLD 🌎 CHANGERS TEAM) WE ARE INCREDIBLY PROUD OF ALL WHAT YOU HAVE ACCOMPLISHED AFTER WORKING HARD WE KNOW YOU CAN HANDLE ANY CHALLENGE AND EXPLORE TO THE GREATEST HEIGHT OF SUCCESS.

9 MASSIVE ACTION GHT CAR AWARD WORTH OF (11,560,00) EIGHT FIGURE EARNER!!!
💪 NOW YOU THAT'S READING THIS POST NOW !!!! WHAT'S YOUR EXCUSE??

YOU SEE ??
THINK ABOUT IT VERY WELL!!!

YOU DON'T HAVE ANY EXCUSE FOR GIVING UP GHT IF YOU HAVE THE WILL WE HAVE THE WAY. For more information call/Whatsapp our manager 09025805215

🏵️🏵️🏵️GHT GINSING ROYAL JELLY🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️Ginsing royal jelly mai abun mamaki sirrin qasaitacciyar mace kenan🏵️🏵️In dai waj...
21/07/2025

🏵️🏵️🏵️GHT GINSING ROYAL JELLY🏵️🏵️🏵️

🏵️🏵️Ginsing royal jelly mai abun mamaki sirrin qasaitacciyar mace kenan

🏵️🏵️In dai wajan gyara jiki ne tofa GHT royal jelly baya bani kunya

🏵️🏵️GHT ginsing royal jelly yana gyara mace in and out ina nufin ciki da waje

🏵️🏵️ Ina masu son suga jikinsu yakoma irin na half-caste arasa me kk amfani dashi😍💃🏼

🏵️🏵️Ntural skin color dinki yafuto fatarki tayi ta glowing😍 keda kankima jikinki yadinga baki sha'awa to wannan aiki sa GHT ginsing i royal jelly💃

🏵️🏵️Bayan ya gyaraki ciki da waje sannan zai gyara maki breast ya tashi sosai

🏵️🏵️Kai amfanin GHT ginsing royal jelly sai an gwada don wata miyar dai sa a moqota 🤣 09025805215 Call or Whatsapp

Feedback n toothpaste💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼siyan na gari maida kuɗi gida 💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼
15/07/2025

Feedback n toothpaste💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼siyan na gari maida kuɗi gida 💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼

Address

Dorayi
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349025805215

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr faruk herbal medicine center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Dr faruk herbal medicine center:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram