16/10/2023
Ana Bukatar Jamaβa su yada wannan Post zuwaga Sauran Alβumma domin Qaruwa da Juna.
Daga cibiyar Adade anayi Islamic & traditional medicine center 08066288797
1- Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha kamar shayi domin maganin Olsa (ulcer).
2- Ana shafa danyen ganyen zogale akan goshi domin maganin ciwon kai.
3- Ga wanda ya yanke ko ya sare ko wani karfe ya ji masa ciwo, zai shafa danyen ganyen zogale inshaAllah jinin zai tsaya.
4- Ga mai fama da kuraje a jiki, ya hada garin zogale da man zaitun ya shafa.
5- Ana sanya garin zogale akan wani rauni ko gembo domin sauri warkewa.
6- Sanya garin zogale a cikin abinci yana
maganin hawan-jini da kuma karama mutum kuzari.
7- Ana dafa ganyen zogale tare da sa kanwa βyar kadan domin maganin ciwon shawara.
8- Ga mai fama da ciwon ido zai diga ruwan danyen zogale, haka ma mai fama da ciwon kunne.
9- Macen da ke shayarwa ta dafa furen zogale da zuma dan karin nono.
10- Wanda ke fama da yawan fitsari wato cutar Diyabetis ya rinka shan furen zogale da citta kamar shayi.
11- Idan aka tafasa furen zogale da albasa aka sha kamar shayi yana ma