Dr Ikram cure herbal

  • Home
  • Dr Ikram cure herbal

Dr Ikram cure herbal Muna rokon Allah mabuwayi ya bamu lafiya tabbatacciya tare da imani

We cure for your Health FlowersAll friendsMEMBERS ONLYLike All page
01/07/2025

We cure for your Health

Flowers

All friends

MEMBERS ONLY

Like All page

Do you want to press this button?๐Ÿ”ณ.   .
22/06/2025

Do you want to press this button?๐Ÿ”ณ.

.

 ๐˜ฟ๐™ง ๐™ˆ ๐™„๐™ ๐™ง๐™–๐™ข ๐™ƒ ๐˜ฝ๐™–๐™—๐™ชProf. Dr. Ikram Ullah Khan - Best Skin Specialist, Best Dermatologist
16/06/2025



๐˜ฟ๐™ง ๐™ˆ ๐™„๐™ ๐™ง๐™–๐™ข ๐™ƒ ๐˜ฝ๐™–๐™—๐™ชProf. Dr. Ikram Ullah Khan - Best Skin Specialist, Best Dermatologist

19/05/2025
Allah Gwani | Abubuwan Mamaki 11 Game Da ฦ˜waฦ™walwa.1] A yayin da ฦ™wayoyin halittar ฦ™waฦ™walwa, wato "brain cells", a wani...
02/04/2025

Allah Gwani | Abubuwan Mamaki 11 Game Da ฦ˜waฦ™walwa.

1] A yayin da ฦ™wayoyin halittar ฦ™waฦ™walwa, wato "brain cells", a wani sashi s**a mutu, na wani sashin na iya karษ“ar aikinsu. Wannan shi ne abin da ke faruwa a ฦ™waฦ™walwar mai shanyewar ษ“arin jiki har motsin hannu ko ฦ™afa su dawowa bayan shanyewarsu.

2] ฦ˜waฦ™walwa ba ta ษ—auke da maganaษ—isan jin ciwo, wato "pain receptors", saboda haka, ฦ™waฦ™walwa ba za ta iya jin ciwo k**ar yadda sauran sassan jiki ke jin ciwo ba. Saboda haka, ciwo daga kai na zuwa ne daga sauran sassan da ke kewaye da ฦ™waฦ™walwa, amma ba ฦ™waฦ™walwar kanta ba.

3] ฦ˜waฦ™walwa ta fi kowane sashin jiki son kanta. Domin duk da cewa nauyinta ba ya wuce kaso uku cikin ษ—ari (3%) na nauyin jikin mutum, amma dole sai an ba ta kaso talatin cikin ษ—ari (30%) na yawan jinin da zuciya ke turawa a kowane bugu.

4] A mafi yawan lokuta, ษ—an Adam na amfani da dukan sassan ฦ™waฦ™walwarsa, saษ“anin tatsuniyar da ke cewa wai ษ—an Adam na iya amafani da ษ—an wani sashi na ฦ™waฦ™walwarsa ne kawai a tsawon rayuwarsa.

5] Kimanin rabin sinadaran abincin da yara ke ci suna tafiya ne wajen gina ฦ™waฦ™walwarsu domin koyo.

6] Kamar yadda motsa jiki ko atisaye ke ฦ™ara lafiyar jiki, haka ma yake ฦ™ara lafiyar ฦ™waฦ™walwa.

7] Kamar yadda tambarin babban yatsan hannunka (thumbprint) yake daban da na kowa, haka ma yadda ฦ™waฦ™walwarka ke aiki daban da ta kowa.

8] Saboda ฦ™waฦ™walwa na aiki ne da tsarin lantarki, a yayin da mutum yake a farke, ฦ™waฦ™walwa na iya samar da ฦ™arfin lantarkin da zai iya kunna farin ฦ™wan lantarki.

9] Kimanin kaso sittin cikin ษ—ari (60%) na ฦ™waฦ™walwa kitse ce.

10] Rashin isashshen bacci na rage kaifin ฦ™waฦ™walwa. ฦŠan Adam yana buฦ™atar baccin kimanin awanni bakwai zuwa tara a kullum.

11] ฦ˜wayoyin halittar ฦ™waฦ™walwa ba sa iya jure rashin iskar oksijin da sida(gulukos) na fiye da mintina biyar face sun mutu.

ยฉ Physiotherapy Hausa

ZUBAR JINI GUDAJI-GUDAJI KO KUMA WANI ABU MAI K**A DA TSOKAR NAMA A LOKACIN JININ ALโ€™ADA (MENSTRUAL CLOT)Jinin alโ€™ada ya...
28/03/2025

ZUBAR JINI GUDAJI-GUDAJI KO KUMA WANI ABU MAI K**A DA TSOKAR NAMA A LOKACIN JININ ALโ€™ADA (MENSTRUAL CLOT)

Jinin alโ€™ada yana fita ne daga alโ€™aurar mace wacce ta balaga, a duk bayan wasu kidayayyun kwanaki. Fitar jinin yana nufin mace ta kai munzalin da zata iya daukar juna biyu matukar namiji ya sadu da ita a lokacin da ya dace. Abinda yake kawo fitar jinin shine, jikin bangon mahaifar mace yana kumbura kuma ya cika da jijiyoyin jini. Wannan shiri ne na musamman domin karbar kyankyasasshen kwai na haihuwa (fertilized o**m) bayan saduwar aure. Kumburin da mahaifa take yi yana matsayin wata shimfida ce mai laushi domin samar wa kyankyasasshen kwan makwanci mai kyau da kuma abinci. Idan baโ€™a dace da samun kyankyasasshen kwai ya shiga cikin mahaifar ba, to, shimfidar zata zagwanye ta lalace, sai ta fita daga cikin mahaifa a matsayin jinin alโ€™ada. Wannan abin zai rika faruwa lokaci bayan lokaci gwargwadon yadda Allah ya tsara halittar jikin mace. Maโ€™ana wasu matan alaโ€™darsu takan zagayo duk bayan kowane kwana 14, ko 20, ko 30 da mak**antan haka, wanda likitoci suke kira โ€œmenstrual cycleโ€. Wasu matan kuma basu ganin zuban jini, sai dai suga digon jini kwai wanda ake kira โ€œspottingโ€.

Saโ€™annan mafiyawan mata suna ganin wasu alamomi idan alโ€™adarsu ta kusa zuwa (premenstrual syndrome), wadanda s**a hada da:

1. Ciwon mara mai tsanani ko maras tsanani

2. Ciwon baya ko kugu

3. Ciccikowar nono ko ciwon nono

4. Bacin rai da rashin walwala

5. Zafin jiki ba tare da zazzabi ba

6. Tashin zuciya ko yin amai

7. Ciwon kai ko yawan mutuwar jiki

YANAYIN JININ ALโ€™ADA

Launin jinin alโ€™ada yakan bambanta tsakanin mata. Mafi yawanci yakan kasance jazur (red), amma wasu s**an ganshi baki-baki (dark). Idan kuma ya kusa daukewa sai ya koma k**ar ruwan nama (brown). Jinin alโ€™ada mai launi jazur yana nuna cewa bai dade sosai a cikin mahaifa ba. Mai launin baki-baki kuma yana nuna cewa ya dade a cikin mahaifa. Amma idan ya kasance ruwan kwai (orange), ko ruwan toka (grey), to, yana nuna

END OF QUICK EJ*******ON,Where are the 2 minutes Men? This is quick ej*******on work if you can't last on bed with your ...
08/03/2025

END OF
QUICK EJ*******ON,

Where are the 2 minutes Men? This is quick ej*******on work if you can't last on bed with your partner do this work

MATERIALS:

Get gourd/ bitter gourd leaf

Get lime Juice
Get Bitter kola
Get alligator pepper
Get Male Pawpaw Root
e t c

PROCEDURE:
Use the lime water to squeeze the gourd leaf, sieve the water and start drinking it.

DOSAGE:
Two / three table spoon in the morning and night 20 minute before match

FOR THE PREPARED ONE
Inbox me, call or WhatsApp me on +2348052525544

Amfanin AlbasaAlbasa tana Qunshe da Sinadai masu yawa. Irin su Protien, Calcium, Vitamin A, Vitamin B, Vitamin C, Vitami...
08/11/2024

Amfanin Albasa

Albasa tana Qunshe da Sinadai masu yawa. Irin su Protien, Calcium, Vitamin A, Vitamin B, Vitamin C, Vitamin E, Da kuma wani Sinadarin mai suna Allicin.

Shi wannan ALLICIN din shi ke haddasa idanun mutum yake hawaye, aduk lokacin da ake yanka albasa.

Fresh Albasa (wato danya wacce ba'a dade da cirota ba) tana maganin Bacteria, Hypertension, Tarin Qwatai, tarin Mura, har ma da ciwon Qoda.

ALBASA tana maganin Shock, Suma, Farfadiya, Ciwon Zuciya, Ciwon Ciki, Ciwon Sugar, Asthma, Gastric Ulcer, da sauransu. Musamman ma idan an gaurayata da tafarnuwa.

Mutumin da ya fadi ya suma, idan aka samu albasa aka fere aka sanya masa akofar hancinsa guda, Insha Allahu wannan Qamshin albasan zai.Wartsakar da hanyoyin numfashinsa kuma zai farfado.

Don haka ne ake so Majinyatan da suke fama da Matsalar HEART ATTACK su rika yawan cin 'Danyar

Albasa a cikin abincinsu na yau da kullum.

ALBASA tana maganin ARTERIOSCLERIOSIS
(wato daskarewa ko Qekashewar Manyan jijiyoyin cikin zuciyar Dan Adam, da manyan hanyoyin jinin da s**a Turowa jini da kuma janyoshi daga zuciyar Dan Adam).

Don haka tana magance BLOOD PRESSURE kuma tana Qara taimakawa wajen blood circulation
(zagayawar jini ajikin Dan Adam).

MASU CUTAR DIABETES: Su samu Lansur mai kyau, awankeshi sosai. Sannan ayanyankashi, Asamu garin Qarago (kuli-kuli) cokali 3 tare da
Garin hulba cokali guda da rabi.

Barbada Wannan garin, sannan asamu Qatuwar Albasa ('Danya) ayanka aciki. Insha Allahu wannan abincin idan kana ci k**ar sau 2 asati guda, zai zabge maka Sugar wanda ke cikin jininka, kuma zai kore maka Cholestrol daga jikinka.

Wanda yake fama da ZAZZABI, ko Mura, ko ciwon makogoro (makoshi) Ya samu zuma rabin kofi ya yanka Qatuwar albasa mai kyau aciki, Sannan ya cinye tare da zuman Insha Allahu zai samu lafiya da gaggawa.

Hakanan mai fama da Ulcer, ko jin zafi alokacin fitsari, shima idan yaci wannan hadin zai samu waraka sosai.

Allah yasa mu dace.

๐— ๐˜† ๐—ณ๐—ถ๐—ฟ๐˜€๐˜ ๐—ฟ๐—ผ๐—ผ๐—บ: ๐—บ๐˜† ๐—บ๐—ผ๐—บ'๐˜€ ๐˜„๐—ผ๐—บ๐—ฏ๐Ÿคฐ๐Ÿคฐ๐— ๐˜† ๐—ณ๐—ถ๐—ฟ๐˜€๐˜ ๐—ฟ๐—ฒ๐˜€๐˜๐—ฎ๐˜‚๐—ฟ๐—ฎ๐—ป๐˜: ๐—บ๐˜† ๐—บ๐—ผ๐—บ'๐˜€ ๐—ฏ๐—ฟ๐—ฒ๐—ฎ๐˜€๐˜๐Ÿ’˜๐Ÿค๐— ๐˜† ๐—ณ๐—ถ๐—ฟ๐˜€๐˜ ๐˜๐—ผ๐—ถ๐—น๐—ฒ๐˜: ๐—บ๐˜† ๐—บ๐—ผ๐—บ'๐˜€ ๐—น๐—ฎ๐—ฝ๐Ÿ™„๐Ÿ™„๐— ๐˜† ๐—ณ๐—ถ๐—ฟ๐˜€๐˜ ๐˜€๐—ฐ๐—ต๐—ผ๐—ผ๐—น: ๐—บ๐˜† ๐—บ...
19/08/2024

๐— ๐˜† ๐—ณ๐—ถ๐—ฟ๐˜€๐˜ ๐—ฟ๐—ผ๐—ผ๐—บ: ๐—บ๐˜† ๐—บ๐—ผ๐—บ'๐˜€ ๐˜„๐—ผ๐—บ๐—ฏ๐Ÿคฐ๐Ÿคฐ
๐— ๐˜† ๐—ณ๐—ถ๐—ฟ๐˜€๐˜ ๐—ฟ๐—ฒ๐˜€๐˜๐—ฎ๐˜‚๐—ฟ๐—ฎ๐—ป๐˜: ๐—บ๐˜† ๐—บ๐—ผ๐—บ'๐˜€ ๐—ฏ๐—ฟ๐—ฒ๐—ฎ๐˜€๐˜๐Ÿ’˜๐Ÿค
๐— ๐˜† ๐—ณ๐—ถ๐—ฟ๐˜€๐˜ ๐˜๐—ผ๐—ถ๐—น๐—ฒ๐˜: ๐—บ๐˜† ๐—บ๐—ผ๐—บ'๐˜€ ๐—น๐—ฎ๐—ฝ๐Ÿ™„๐Ÿ™„
๐— ๐˜† ๐—ณ๐—ถ๐—ฟ๐˜€๐˜ ๐˜€๐—ฐ๐—ต๐—ผ๐—ผ๐—น: ๐—บ๐˜† ๐—บ๐—ผ๐—บ'๐˜€ ๐—ธ๐—ถ๐˜๐—ฐ๐—ต๐—ฒ๐—ป๐Ÿ˜˜
๐— ๐˜† ๐—ณ๐—ถ๐—ฟ๐˜€๐˜ ๐˜๐—ฒ๐—ฎ๐—ฐ๐—ต๐—ฒ๐—ฟ: ๐—บ๐˜† ๐—บ๐—ผ๐—บโœจ๐Ÿ’
๐— ๐˜† ๐—ณ๐—ถ๐—ฟ๐˜€๐˜ ๐—ฑ๐—ผ๐—ฐ๐˜๐—ผ๐—ฟ: ๐—บ๐˜† ๐—บ๐—ผ๐—บ๐Ÿค๐Ÿค
๐— ๐˜† ๐—ณ๐—ถ๐—ฟ๐˜€๐˜ ๐˜๐—ต๐—ฒ๐—ฟ๐—บ๐—ผ๐—บ๐—ฒ๐˜๐—ฒ๐—ฟ: ๐—บ๐˜† ๐—บ๐—ผ๐—บ'๐˜€ ๐—ณ๐—ถ๐—ป๐—ด๐—ฒ๐—ฟ๐˜€๐Ÿงš ๐— ๐˜† ๐—ณ๐—ถ๐—ฟ๐˜€๐˜ ๐—ณ๐—ฟ๐—ถ๐—ฒ๐—ป๐—ฑ: ๐—บ๐˜† ๐—บ๐—ผ๐—บ๐Ÿ’ž๐Ÿฅฐ
๐— ๐˜† ๐—ณ๐—ถ๐—ฟ๐˜€๐˜ ๐—ฑ๐—ฟ๐—ฒ๐˜€๐˜€๐—ฒ๐—ฟ: ๐—บ๐˜† ๐—บ๐—ผ๐—บ๐Ÿ’•๐Ÿ’ž
๐— ๐˜† ๐—ณ๐—ถ๐—ฟ๐˜€๐˜ ๐˜ƒ๐—ฒ๐—ต๐—ถ๐—ฐ๐—น๐—ฒ: ๐—บ๐˜† ๐—บ๐—ผ๐—บ'๐˜€ ๐—ฏ๐—ฎ๐—ฐ๐—ธ.๐Ÿ˜๐Ÿ•Š๏ธ

๐—š๐—ผ๐—ฑ ๐—ฏ๐—น๐—ฒ๐˜€๐˜€ ๐—ผ๐˜‚๐—ฟ ๐—บ๐—ผ๐˜๐—ต๐—ฒ๐—ฟ๐˜€๐Ÿ˜˜๐Ÿคโค๏ธ

31/07/2024
YADDA MATA SUKE INZALI (KAWOWA)TAMBAYA:Malam Ina so Ayi mini bayani akan yadda mata suke zuwan kai ina nufin inzali. Kus...
06/02/2024

YADDA MATA SUKE INZALI (KAWOWA)

TAMBAYA
:
Malam Ina so Ayi mini bayani akan yadda mata suke zuwan kai ina nufin inzali. Kusan watannin 8 kenan da yin aurena amma ko sau daya ban taba ganin ta kawo ba k**ar yadda nake yi. kuma ina gani a bidiyo na baษ—ala mata na zuwan kai k**ar yadda maza keyi. Ko dai matata ce batada lafiya?
:
AMSA
:

To ba shi kaษ—ai bane, maza magidanta masu shekaru ma suna da jahilcin zuwan kan mata. Mun sha samun tambayoyi akan wannan lamari daga wajen maza da mata.
Kai harma wasu mazan da s**a saki matansu saboda wai basa kawowa. To ฦ˜ara natsuwa ka fahimci yadda abun yake.

Inzalin mata ba k**ar yadda na maza yake bane. Su maza suna fitowa da maniyi ne a zahiri yadda ana iya ganin sa. Amma inzalin mata shi a kwakwaluwansu yake don haka intetnal enjaculation suke yi ba external ba. Sai dai akwai wasu matan da suna iya ษ—igar da ruwan miniyinsu amma ba k**ar yadda na maza ke fitowa ba.
Shi ruwan maniyin mace yana nan k**ar ruwan maziyin namiji ne bashi da kauri tsinkakke kuma fari, amma na maza k**ar majina yake.

A kwanakin baya mun yi darasi akan mata masu feshi, matan da suke fesar da ruwa mai k**a da fitsari (squatting) wanda maza da yawa suna ษ—aukar cewa wannan shine inzalin mace. Kuma shine na tabbata wasu ke tunanin Inda muka tabbatar da cewa inzalin mace daban shi kuma wannan ruwan yana samuwa ne a lokacin da mace ta gurzu take cikin jindaษ—in jima'i.
Inzali ga maza da mata shine ฦ™ololuwar jin daษ—i a lokacin jima'i.

A lokacin da mace ta kamu da shauฦ™in jima'i, wannan lokacin jinin jikinta yake kwarara zuwa kan ษ—antsakanta, daga bisani sai ruwan maniyinta dake tare a mafitsaranta ya bazu zuwa sassan jikinta har kwakwaluwanta a lokacin da zata yi zuwan kai._

Akasarin mata basa fitar da maniyi idan sunyi inzali. Amma da akwai alamomin da namiji zai iya fahimtar matarsa ta yi zuwan kan
:
Allah ta'ala yasa mudace

Insha Allah! Next topic din mu zamu kawo alamomin da zaka gane matarka tayi releasing

03/02/2024

Address

Kano Katsina Road Tashar Narto

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348039188976

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Ikram cure herbal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Dr Ikram cure herbal:

  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram