Nigeria GHT Health Care

Nigeria GHT Health Care Good health treatment (GHT)

*Assalamu alaikum warahmatullah*i wish you a blessed eidil fitr, may allah shower his blessing and mercy upon you and yo...
02/05/2022

*Assalamu alaikum warahmatullah*

i wish you a blessed eidil fitr, may allah shower his blessing and mercy upon you and your households.
may almighty allah swt make us witness more of it in life with peace,success,wealth, long life and prosperity in good health.
*_Taqabbalallahu minna wa minkum!_*

Barka da sallah πŸ€πŸŽŠπŸŽ‰πŸ₯³

*GINSENG & ROYAL JELLY NA GHT* *(MAIDA TSOHUWA YARINYA)*πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒWani kayan sai amale wannan supplement shi akecema maida ...
29/12/2021

*GINSENG & ROYAL JELLY NA GHT* *(MAIDA TSOHUWA YARINYA)*

πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ
Wani kayan sai amale wannan supplement shi akecema maida tsohuwa yarinya ita Kuma yarinya ta koma jaririyaπŸ˜‚πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

Ina kuke Mata masu aji waanda sukeso suga suna walwali kamar tauraro toh gafa dama tasamu kiyi washar washar abinki.....πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯⭐⭐⭐⭐

β­πŸ‘‘ Royal jelly nasa jikin mace yayi glowing mace jikinta yayi Kamar tangaram😍😍

β­πŸ‘‘ Royal jelly natsiro da gashin mace yayi kyau

β­πŸ‘‘ Royal jelly na gyara mace ciki

β­πŸ‘‘ Royal jelly na Hana fatar mace tamukewa , yasa tayi looking fresh

β­πŸ‘‘ Yanasa mace yayi looking under age dintaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒkiji ana wacce ke kullun kamar wata budurwaπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

β­πŸ‘‘ Royal jelly nakara hasken Ido yakuma gyara gashin ido πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

β­πŸ‘‘ Royal jelly na tsirar da farce da kwarinshi...

Idan kinji ana maganar glowing to kici birki a royal jelly na company ghtπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯β­β­β­πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ’ƒπŸ’ƒchat/call 08086823493

*A01 REODOE**Boosts male libido and s*xual Performance**Package:* *400mgx10s**Usage : One capsule Once daily**Health Ben...
26/12/2021

*A01 REODOE*

*Boosts male libido and s*xual Performance*

*Package:* *400mgx10s*
*Usage : One capsule Once daily*

*Health Benefits*
1. Impotence
2. Premature ej*******on
3. Short s*x time
4. Weakness
5. Low back pain
6. Prostatitis

*Warning*
1. Keep product out of the reach of children
2. Do not use with alcoholic drinks ,cigarette, cold, spicy or oily food.
3. Take products 1-2 hours before s*xual activities.

24/12/2021

*Ni'ima, Wadata, Arziki Mara Yankewa, Saukin Rayuwa, Rahama, Afuwa, Zaman Lafiya, Kwanciyar Hankali, Nutsuwa, Duk Allah Yasada Mu Dasu Albarkacin ANNABINMU MUHAMMADU (SAW) Ameen Ya Rabb.*

**Ina Muku Fatan barka da jumaa**

πŸ•‹πŸ•‹ IBRAHEEM MUHD BELLO πŸ•‹πŸ•‹

24/12/2021

GHT: GHT ..Yana Nufin Good Health Treatment ..
Compny na Yan kasar china ,Amma suna da reshensu akasashe da dama ..acikin kasashen har da nan kasar mu Nigeria .

Compny ne da suke sarrafa nau'in maganin Wanda aka aka samosu daga tsirrrai da bishiyu .

YAYA ZAKA ZAMO MEMBERS .

Zakiyi Register ..kudin Register 3500 ne .

Idan anyima Register compny zai baki kit ,Wanda acikin kit din akwai biro ,memo ,da band na hannu ,tag ,da Kuma ID me dauke da code number naki .
GHT: Idan kinje ster 4 abaki kyauta sbd atayaki murnar shigowa wannan level dinπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒzabi za abaki ma ace aciki ki zabi dayaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒKai me yafi wannan dadiπŸ’ƒπŸ’ƒsannan ga bonus salary naki πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ”₯
GHT: To Haka abun zai ke tafia ,idan sunyiwa wasu ,Suma compny zai biyasu kema still zai biyaki ..to da Haka rank naki zai ke sauyawa kina canza level ...

Daga *4 shine Zaki fara cin fixed Award GHT: Kina zuwa *5 nan ma compny ya tarbeki da kudi har dubu dari hudu da gomaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ˜‚410k πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒwannan dole ne compny zai baki na murnar kinje wannan matsayinπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒga bonus na salary
GHT: Bayan kinsamar da 200pv ,,to sai ki nunawa yan kasanki yadda zasu Samar da mutane sannan su Samar da 200pv ..

Idan kowannen su ya Samar da 200pv to Akan kowani daya compny zai biyaki 13,822 Kinga akan mutum biyu zai biyaki kusan 27k ,.

Sannan duk lokacin da sukayi sayayya compny zai biyaki bonus .
GHT: Sannan idan kinje *6.nan ma abaki kyauta ta murnar kin shigo wannan level din.cash 41000πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒsannan abaki fixed aword ki zabi Abu daya πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒsannan ga bonus GHT: Kina Shiga *8 πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚Wai Wai Dadi kasheni .. compny zai tarbeki da kyautar mota ta 5 millionπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒYan uwa tanan tana jiranmu faπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒwannan Kam ba amagana maπŸ˜‚πŸ’ƒπŸ’ƒ
GHT: Kina zuwa *7 πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ compny zai baki kyautar Travel to Dubai ,ko Canada πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒidan Kuma bakyason zuwa ya baki kudinki ,,πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒgaskia GHT tayi ,bbu irinta akaf platform da muke d su ayanxu daiπŸ’ƒπŸ’ƒga bonus salary Mai gwabi ko wani Consultant bazai fadamiki salary bπŸ’ƒπŸ’ƒ

Laddies and gentlemen in the house let me use this opportunity to congratulate our Great upline Mis Hajiya Hauwa Aliyu S...
18/08/2021

Laddies and gentlemen in the house let me use this opportunity to congratulate our Great upline Mis Hajiya Hauwa Aliyu Sheshe for opening her service center as she is now SC036 owner and we pray for it to be productive Amin
I know my upline na uwa mai ba da rainoπŸ˜ŠπŸ™πŸ˜ŠπŸ™
Congratulations once again

20/07/2021

Salam! Ina fatan Allah (SWT) Ya yarda da ibadun/addu'oin dakayi acikin watan kwanaki goma masu daraja da aka kammala, ya biya maka dukkan bukatun daka roka a wurinsa, kuma yayi rahama da jinkai a gareka, mahaifanka da dukkan iyalanka. Ya shige maka gaba a bukatunka na duniya da lakhira. Allah yasa a gama lafiya, kuma duk wadannan yan taabda ya zame maka kariya daga garesu, Aameen. Ayi Sallah lafiya. eidl Mubarak.

*. Untill You have built a System that doesn't Sleep, You Don't Deserve to Sleep.2. Nothing is Expensive, It is You Who ...
10/07/2021

*. Untill You have built a System that doesn't Sleep, You Don't Deserve to Sleep.

2. Nothing is Expensive, It is You Who cannot Afford it.

There are 2 types of Economy. The one that is created for you and the one you create-- Plan B

*. You are Not Poor. You are only an Untrained Wealthy Man/Woman

*. The Rich Raise Money through CashFlow System

*. The Poor Gather or Save Money to Solve their Problem, that is why their Problems can never Be Solve.

*. Whenever You See an Opportunity that can benefit your life, don't think of the Money involved to be interested. Think more of the benefits and plug in Mentally, then Proceed to think of ways and Means to Attract or Raise The Money involved. It is Called (OPM)

*. No Body Owns Money, But Everyone Can Have Access to Money Including Myself.

*. No One Owns U anything, except the things U Owe Urself. U Ar Ur biggest debtor.

*. The only True Way to Raise Enough Money to Combact Serious Issues is through CashFlow System. (Leverage)

Is This How You See Things?

01/07/2021

Address

Kano, Hotoro Tsamiya Babba Dai Dai Gidan Man Hy Mai Wake
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nigeria GHT Health Care posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram