Hj's Health Care

Hj's Health Care Aspiring entrepreneur
Network marketing pro
Sales Expert
Health consultant

A lot of people have always called in and asked, "GHT has solutions to almost all human health challenges...what about p...
02/06/2023

A lot of people have always called in and asked, "GHT has solutions to almost all human health challenges...what about products to take care of our LIVERS?"
πŸ™„πŸ€”

Yes! Good news to all of you who have yearned for a product for taking care of your liver. We are very delighted and proud to announce the arrival of LIVITIES, the N0. 1 herbal product for the care of the liverπŸ€—πŸ’ƒπŸŽ‰

GHT LIVITIES is a 100% Chinese Herbal product. It contains 48 tablets and each tablet weighed 360mg. It has no side effects and it is approved by NAFDACπŸ“Œ

Livities is recently added to GHT products due to the great necessity of taking care of our liver. Our liver is exposed to diseases, environmental pollution and what have youπŸ“ŒπŸ“Œ

Our liver is the largest organ in the body and it must be taken care of because of its significant and indispensable role in our bodyπŸ“ŒπŸ“Œ

Any deviation from the normal functioning of the liver, every part of the body gets affected because none will be there to break down and get rid of poisonous substances

07/04/2023

Health is your greatest wealth

29/03/2023

Lafiya itace babban jarin mutum.

28/03/2023

Bayani akan kasuwancin GHT healthcare.
Domin Karin bayani ku tuntubeni a wannan number 07082119444

Ramadan πŸ₯° Yazo  akwai abubuwan da yak**ata mu tanada daga company GHT.🀩 *1- GHT Ever* freshToothpaste Yana magance kuraj...
23/03/2023

Ramadan πŸ₯° Yazo akwai abubuwan da yak**ata mu tanada daga company GHT.🀩
*1- GHT Ever* freshToothpaste Yana magance kurajen Baki, cavity's,Yana sa hasjen hakora, Yana Hana odour na Baki etc *3000*.πŸ₯°
*2- Garlic oil* πŸ§•πŸ»mata mune masu Shan sanyi k**an me da azumi Kiga mace ta buge kankara kato tana daddaka😬, toh a dai rage Shan kankara duk da nasan baxamu iya dainawa ba ,kisha kankara ki ama ki tabbatar kina da garlic oil sbd kar sanyi ya xauna a jikinki,ba iya Nan garlic ya tsaya ba duk Wani maiko da kk ci xai dinga fita batare da kin wahala ba bayan angama Ramadan πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘© *10,500*β˜‘οΈβ˜‘οΈ
*3- STOCARE* shifa wannan ba lallai Sai kina da ulcer bah ko cikin ki na kumbura aa ,idan kina Jin tashi zuciya,kirjinki na suya, cikin ki ya cushe, komai da y daganci kirji ,xuwa ciki toh ga STOCARE. *15,500*
πŸ§πŸΌβ€β™€οΈπŸ§πŸΌβ€β™€οΈπŸ§πŸΌβ€β™€οΈπŸ§πŸΌβ€β™€οΈMasu son half Muna badawa,Kuma duk garin da k**e akwai distributors insha Allah.Allah yas muyi Ibadan lfy cikin koshin lfy🀲🏼🀲🏼. *H.j's Health Care*

03/02/2023

Miji ya hana ki aiki kina zaune gida babu sana’an yi?
Me zai hana ki jarraba irin sana’ar mu ta GHT wanda muke yin shi ko a gida ba tare da mun fita ba, sana’a ce ta saya da sayarwa kuma ki samu riba, sannan kuma ko wani wata za a biya ki albashi mundun kin kawo mutane a kasanki sunyi siyayya sun cike point dinda ake so ga kyautan kayan kitchen k**a daga su kettle,blender, iron,air fryer, wshng machine, kyautan kudi,mota,free tickets & lots more.kindly Contact 07082119444 for more information. Thank You🀝

*GARLIC OIL*😍😍Matso Nan kusa yar'uwata kiji, kintaba sanin amfanin garlic oil wato man tafarnuwa?πŸ’ƒ Koh kinsan in jikin m...
26/12/2022

*GARLIC OIL*😍😍
Matso Nan kusa yar'uwata kiji, kintaba sanin amfanin garlic oil wato man tafarnuwa?
πŸ’ƒ Koh kinsan in jikin mace Yana tare da infection wato ciwon sanyi ta zama salapπŸ˜₯???
Kintaba Zama kin fahimci gyaran da tafarnuwa yakeyi a jiki...
Albishirinki tafarnuwa Tana magunguna da dama πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ
🌹Zata Miki maganin sanyi jikinki ya kasance cikin dumiπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸ’ƒ Koh kinsan dumin jikin mace shike Kara Mata daraja a oza roomπŸ™ˆ karki yadda jikinki ya kasance da sanyi....
🌹Shin ko kinsan tafarnuwa Tana gyara gashi ta tsiro Miki dashi gashinki yayi kyau ya Zama very healthy...
🌹Shin Koh kinsan garlic oil yanasa jikinki yayi kyau fatarki tayi das😍...
🌹Koh kinsan tafarnuwa Tana Dede ta Miki blood sugar na jikinki...
🌹 Man tafarnuwa yana ba jikinki kariya sannan ya Baki kariya daga hawanjini, in kinadashi yayi Miki magani da yardar Allah
By nakiπŸ’ƒ

*MYCO BALANCE*πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯*Wani kayan sai amale , matso Nan kusa yaruwa in baki sirrikan myco balance*πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒ...
22/12/2022

*MYCO BALANCE*πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

*Wani kayan sai amale , matso Nan kusa yaruwa in baki sirrikan myco balance*πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ

🎯🎯 Tashin farko myco balance zai ba system din jikinki kariya daga cutttuka da dama insha AllahπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ

🎯🎯 Shin koh kinsan Shan myco balance Yana Hana tattarewar fata da nuna tsufan jikiπŸ”₯πŸ”₯πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ

🎯🎯 Shin kin taba zama kin lura da hajiyoyin Nan kullun skin dinsu fes fesπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ’ƒπŸΌbaya nuna tsufa????

*Supplement na taka rawar Gani sosai bcox shi hadakar duk Wani protein ne da abinda jikinki yake da bukata Amma besamuba Samuba*

🎯🎯Ga mata masu matsalar bushewaπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯da Kuma budewar gaba...yaruwa nemi myco sauran bayani sai mun hadu private

🎯🎯 Myco balance na dedeta sugar na jikin Dan Adam

🎯🎯 Myco na Kara kwarin kashi sosai

🎯🎯 Myco na taimaka ma jikin Dan Adam alokacin gajiya

🎯🎯 Myco na ba zuciya kariya daga dukkan matsalolin zuciya

🎯🎯 Shin koh kinsan myco na magance matsalolin haihuwa , k**ar tsinkewar maniyyi da sauransuπŸ«„πŸ»πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ

🎯🎯 Myco na magance matsalolin sanyi da tsunkushewar nunfashiπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ

Nemi naki a yaruwa a 07082119444πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

*ROYAL GELLY* *(MAIDA TSOHUWA YARINYA)*πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒWani kayan sai amale wannan supplement shi akecema maida tsohuwa yarinya i...
19/12/2022

*ROYAL GELLY* *(MAIDA TSOHUWA YARINYA)*

πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ
Wani kayan sai amale wannan supplement shi akecema maida tsohuwa yarinya ita Kuma yarinya ta koma jaririyaπŸ˜‚πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

Ina kuke Mata masu aji waanda sukeso suga suna walwali k**ar tauraro toh gafa dama tasamu kiyi washar washar abinki.....πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯⭐⭐⭐⭐

β­πŸ‘‘ Royal jelly nasa jikin mace yayi glowing mace jikinta yayi Kamar tangaram😍😍

β­πŸ‘‘ Royal jelly natsoro da gashin mace yayi kyau

β­πŸ‘‘ Royal jelly na gyara mace ciki da wajenta

β­πŸ‘‘royal jelly na fidda shape din mace...πŸ’ƒπŸ’ƒ

β­πŸ‘‘ Royal jelly na Hana fatar mace tamukewa , yasa tayi looking fresh

β­πŸ‘‘ Yanasa mace yayi looking under age dintaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒkiji ana wacce ke kullun k**ar wata budurwaπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

β­πŸ‘‘ Royal jelly nakara hasken Ido yakuma gyara gashin ido πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

β­πŸ‘‘ Royal jelly na tsirar da farce da kwarinshi...

πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯β­β­β­πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ’ƒπŸ’ƒ

Ina amareπŸ—£οΈda wuri muke gyara amare kafin lokaci ya qure, 3mnth before biki muke fara gyara amare k**a daga maganinInfec...
16/12/2022

Ina amareπŸ—£οΈda wuri muke gyara amare kafin lokaci ya qure, 3mnth before biki muke fara gyara amare k**a daga maganin
Infection
Skin
Gyaran auren
Har gashin kanki ma baa barshi a baya,hasken ido,kyau na gashin ido,gyaran shape da gyara kirji, zai sake mayar dake fresh yarinya wato beuty supplement na GHT πŸ‘°πŸ‘°πŸ‘°πŸ‘°πŸ‘° ina bada kyauta na musamman ga duk wacce ta siya package din nan πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

Address

Oj25, Adamu Navy Street Janbulo Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hj's Health Care posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram