11/09/2024
Assalamu alaikum warahmatullah A MADADIN WANNAN KAMFANI MUNA YIWA MUTANEN MAIDUGURI JAJE BISA IBTILA'IN DAYA SAMESU ALLAH YA KIYAYE, YA MAYAR MUSU DASHI YA ZAMA KAFFARA, ALLAH YA KUMA TSARE FARUWAR HAKAN A NAN GABA.
PHARMACEUTICAL COMPANY