Dr. Shafi'u Salihu Adam

Dr. Shafi'u Salihu Adam Dr. S S Adam Tv

01/09/2025
KARANTA KAGA BABBAN ABINDA KE JAWO RASHIN HAIHUWA GA MAZA. DAGA DR.SALIHANNUR TELL:- 0802 212 8222   Rashin haihuwa na w...
21/05/2025

KARANTA KAGA BABBAN ABINDA KE JAWO RASHIN HAIHUWA GA MAZA.

DAGA DR.SALIHANNUR
TELL:- 0802 212 8222


Rashin haihuwa na wasu maza babban abin damuwa ne tsakanin ma’aurata kuma wannan na daya daga cikin abubuwa da ke janyo rabuwar aure.

Matsalar rashin lafiya da wasu maza ke fuskanta na daga cikin ababe da ke sanya su kasa yi wa matansu ciki bayan an yi aure.

Matsalar rashin haihuwa ga maza ce ke sanya wasu matan aure fita waje domin yin mu’amala da wasu mazajen har ciki ya shiga, inda kamar yadda masana ke cewa a wasu lokuta za su iya daukar yaron wani su kawo wa mazasu a matsayin shi ya haifa domin tseratar da aurensu.

Daukar ‘ya’yan wasu da mata ke yi domin kakaba wa mazansu a matsayin ‘ya’yansu na daga cikin abubuwa da ake yawan tattaunawa a Najeriya a baya bayan-nan, inda mutane da dama da s**a fadawa ibtila’in ke kare rayuwarsu cikin kunci.

A cewar Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, rashin haihuwa matsala ce da ke shafar miliyoyin mutane a duniya da s**a kai shekarun haihuwa,

GA ABU NA FARKO DAKE JAWO RASHIN HAIHUWA.

Manyan abubuwan da ke janyo rashin haihuwa na wasu mazajen shi ne ƙarancin fitar maniyyi ko kuma maniyyi da ya lalace ko kuma maniyyin namiji dayayi ƙarancin da ba zai kai gamsar da mace tadau cikin ba,

Kuma kusani cewa idan ma’aurata s**a kasance suna saduwa har bayan wata shida ko shekara daya babu ciki, to tabbas akwai alamun cewa daya daga cikinsu na da mastala.

Idan akai gwajin haihuwa ya nuna cewa adadin maniyyin namiji ya yi kasa da miliyan 15, hakan ke nuna cewa mijin na da matsala.

Kusani mazan da ke da ke fama da rashin karfin mazakutarsu da kuma rashin fitar maniyyi yadda yakamata suma suna cikin wadanda ke da matsalar rashin haihuwa.

GA BABBAN ABINDA KE JAWO RASHIN HAIHUWA GA MAZA.

1. Aikata Istimna'i, wasa da gaba (ma********on).
2. Yawan anfani da abin sanyi.
3. Matsalar infection.
4. Tsinkewar maniyyi.
5. Rashin fitar maniyyi da karfi.
6. Rashin karfin azzakari.

Kuma kusani da likita yace ya gano dalilin rashin haihuwa ga da namiji ke tattaré da shi, to gabbas zamu iya magance matsalar.

TO BAYIN ALLAH YAKAMATA MUKULA DA KANMU, KUKA MUTABBATA MUNSAN IRIN LIKITOCIN DAZASU DINGA DUBA LAFIYAR MU.

KUMA DA IZININ ALLAH IDAN HAR MUTUM NA FAMA DA WANNAN MATSALAR, TO YA KWANTAR DA HANKALINSA DOMIN COMPANY DR.SALIHANNUR YANADA MAGUNGUNA DAZASU SA MUTUM YARABU DA WANNAN MATSALAR.
KAIDE TUN TUBI WANNAN NUMBER KAMAR HAKA.

TELL:- 08022128222☎📞
Dr.salihannur
08031328195 Nura Salihu Adam

GA ILLOLIN DA ISTUMNA,I YAKE HAIFAARWA TSAYA KA SAURARA DON KARE KANKA DAGA KAMUWA DAGA ILLOLIN                    Daga:...
06/09/2024

GA ILLOLIN DA ISTUMNA,I YAKE HAIFAARWA TSAYA KA SAURARA DON KARE KANKA DAGA KAMUWA DAGA ILLOLIN

Daga: A. SALIHANNUR

Tell:- 08022128222

Akwai matsaloli dadama da aikata istimina'i yake haifarwa wanda indai mutum bai nemi magani ba ko da ya daina to wadannan matsalolin suna tare dashi har sai ya samu magani da zai warkar dashi daga wadannan matsalolin. Kamar yadda za mu kawo illolin da aikata istimina'i yake haifarwa ga maza da mata wadda muddun ka samu wadannan matsalolin to ka hanzarta wajan neman magani domin waraka da kuma inganta lafiyarka.

Daga cikin illolin da istimina'i yake ga maza akwai :

1. Kurajen fuska
2. Lalacewar fata
3. Yawan bacin rai da shiga damuwa
4. Saurin kawowa a saduwar aure
5. Karyewar gashi
6. Kan azzakarin Namiji yana kumbura
7. Ranunin gani
8. Raunin Tunani
9. Sanyi Na mara ko infection
10. Gwaiwa Kumburar 'ya'yan maraina
11. Yawan kasala
12. Rashin hakuri ko yawan fushi
13. Lalacewar maniyyi
14. Lalata garkuwar jiki
15. Nauyin Bacci

Wadannan su ne wasu daga cikin illolin da ake samu idan ana aikata istimina'i ga maza kuma insha'Allahu zamu kawo na mata nan gaba kadan, idan a matsayinka na namiji kasan kana aikata istimina'i ko kuma ka aikata. To lallai yakamata ka hanzarta wajan neman magani domin kare lafiyarka da kuma magance Matsalolin daka samu.

Ga masu wannan matsalar, zaku iya amfani da Khall tuffa murfin kwalbar biyu duk lokacin da mutum yaci abinci sai ya samu ruwa rabin kofi idan bashi da ulcer, idan kuma Yana da ulcer sai ya samu kofi daya ya zuba murfi 2 yasha. Da safe da rana da dare duk zaisha loakcin da yaci abinci. Idan ya samu dama sai ya siya magani hadadde yayi amfani dashi domin waraka gaba daya.

Akwai hadadden magani mai karfi da muka hada ga masu irin wannan matsalar domin samun waraka da magance dukkan matsalolin da muka ambata a Wannan rubutun
Maganinmu na wata Daya Muke bawa mutum yayi amfani dashi idan mutum bashida halin karbar na wata Daya akwai na sati biyu shine Rabin na wata Daya

Tell:-
+2348022128222

Dr. Nura Salihu Adam _Salihannur"
Nura Salihu Adam

Address

Sabon Titin Gidan Kankara Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Shafi'u Salihu Adam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Dr. Shafi'u Salihu Adam:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category