Hon.Yasayyadi Usman Hamisu

Hon.Yasayyadi Usman Hamisu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon.Yasayyadi Usman Hamisu, Medical and health, R/Lemo, Kano.

A madadin Maigirma shugaban Ƙaramar Hukumar fagge Hon Salisu Usman Masu gagge Yana  Gayyatar Al ummar.musulmi Zuwa Wajan...
01/07/2025

A madadin Maigirma shugaban Ƙaramar Hukumar fagge Hon Salisu Usman Masu gagge

Yana Gayyatar Al ummar.musulmi Zuwa Wajan Ɗaurin Auren Yar sa Naja ,Atu.Salisu.masu 👍👍👍👍👍👍👍. Wanda Za ayi Kamar Haka.Ranar Lahadi 7---7--2025.

Ƙarfe 11--00 Am Na safe. A ƙofar Gidan Sa. Dake. Rijiyar Lemo. Bayan Bayan Tashar Katsina Tsohuwar Yar Rake

Mai gayyatar Chairman ɗin Ƙaramar Hukumar. Fagge. Hon Salisu Masu Masu

A iso lafiya wanda Yaji Ya Gayawa Wanda Baijiba. avalho_

Allah Ya Bada Hakurin RahiComrade Uncle Gaddafi GomaGwani Muhd Sani R LemoHon Mu Azzam BossBabansu Munzali Babansu M. Mi...
16/05/2025

Allah Ya Bada Hakurin Rahi
Comrade Uncle Gaddafi Goma
Gwani Muhd Sani R Lemo
Hon Mu Azzam Boss
Babansu Munzali
Babansu M. Mika'il
and all the Muslim that lost their relative

Na Jagoranci Rabon Shinkafa,Masara,taliya,makaroni da kudade.Su kudaden ma akalla sun Haura sati daya a hannuna.Tundaga ...
23/03/2025

Na Jagoranci Rabon Shinkafa,Masara,taliya,makaroni da kudade.Su kudaden ma akalla sun Haura sati daya a hannuna.
Tundaga ranar da muka fara rabon har zuwa karshe,da muka gama ban tsira da ko guda ba daga kayan abinci kudi kuwa duka #1000 Ce ta rage.amma wallahi duk da haka ina Mai Farin Ciki tun da mun rabawa mutane mun sa su cikin Farin.
Kwatsan yau
Ni Ma Maigida Ya tsundumani cikin AlkairI ta hanyar bani abubuwan da kimarsu Yakai Morethan 30k.Yanzu aka fara gvty duk wanda bai samu muyi hakuri da sannu kowa zai amfani

Don Allah Ku tayani Yi masa Godiya da Addu a duk agaresa.

Bayan Wannan ayanzu haka ni ma aikacin Local Government duk adalilinsa.

Kullum cikin hidimtawa Al umma yake Badare babu rana.

Wai ahaka ma Bai Shiga Office ba, bai fara daukar Manyan Kudade daga Governmenty ba.
Ku cigaba da bibiyar maigidanmu da yi mai Addu o in nasara Domin Shidin jagorane na gari.

Usm Hamisu
PA To THE SSA TO THE EXCUGATIVE CHAIRMAN OF FAGGE LG
HON.ALH.HABU AKAMANTA GASKIYA.

Alhaji Kayi Abin Da Ya DaceTun daga 15 Ga Wannan Wata Mai Alfarma har Zuwa Yau 20 ga Wannan Wata Guda daga Cikin Yaran F...
20/03/2025

Alhaji Kayi Abin Da Ya Dace
Tun daga 15 Ga Wannan Wata Mai Alfarma har Zuwa Yau 20 ga Wannan Wata Guda daga Cikin Yaran Fagge Lg Chairman Shugaban Kungiyar Masu Reporter Hon.Alh.Habu Akamanta Gaskiya Ya rabawa sama da Mutum Dari Uku 300 Maza da Mata Wasu Shinkafa,Wasu Masara,Wasu Kudade ga Al ummar R/lemo,Yammata,Kwaciri da Sabuwar Dan Rimi.

Ya Allah Ka biya Masa bukata Ya Allah Ka ninka Arzikinsa
Ya Allah Ka taimaki Maigidansa Hon.Salisu Usman Masu
Ya Allah Kai Riko Da Hannayensa Ka bashi Ikon Sauke Nauyin Al ummar Karamar Hukumar Fagge

Sannan Hon.Alh Habu Ya na Mika Godiya Ga Maigidansa Bisa Damar makin Da Yake Bashi🙏🏻🙏🏻🙏🏻
Abba Headmasters
Secretary Masu Reporter
Fagge LG

Abi Liman Ko Acanja MasallaciMasu Kafin Allah Chairman Allah Ya baka Ba Wasu ba. Chairman Sai Ka gaji Sannan Kai sama da...
14/03/2025

Abi Liman Ko Acanja Masallaci
Masu Kafin Allah Chairman Allah Ya baka Ba Wasu ba. Chairman Sai Ka gaji Sannan Kai sama da ransu da Lafiyarsu Zakayi Governor In Sha Allahu Dan Bakin Ciki Saidai Ya Mutum.
Mu A Fagge kowa Na kane ...

Yanzu haka Daga Sakateriyar Karamar Hukumar Fagge inda mai girma Shugaban Karamar Hukumar Hon. Salisu Masu Fagge. Yake g...
12/03/2025

Yanzu haka Daga Sakateriyar Karamar Hukumar Fagge inda mai girma Shugaban Karamar Hukumar Hon. Salisu Masu Fagge. Yake gabatar da taron Karbar Sabon Hakimin Rijiyar Lemo dakuma sabon Hakimin Fagge.

Muna Addu’a Allah yasa Ayi taro Agama Lafiya.

Shugaban Karamar Hukumar Fagge. Hon. Salisu Masu Fagge. Yasanya Sama Da Mutum dari 500 Acikin farinciki ta Hanyar Basu M...
06/03/2025

Shugaban Karamar Hukumar Fagge. Hon. Salisu Masu Fagge. Yasanya Sama Da Mutum dari 500 Acikin farinciki ta Hanyar Basu Musa Fele wanda s**a Kai Naira 20k. 30k. 50k. 100k. Acikin wata Azumin domin su Kula da Rayuwarsu.

Ya Zama Dole Ka Tsaya Ka Iya Turanci Sannnan Ka Samar Da Kasuwanci Mai Karfi Don Zama Dan Gwagwarmaya.Idan har Baka Da I...
09/02/2025

Ya Zama Dole Ka Tsaya Ka Iya Turanci Sannnan Ka Samar Da Kasuwanci Mai Karfi Don Zama Dan Gwagwarmaya.

Idan har Baka Da Ilimin Addini,Baka Da Ilimin Rayuwa, Bakayi Ilimin Zamani ba Kuma Ko English Baka ji ta Yaya Zakayi Fafutuka Wa Al Ummar Ka, Tayaya Zaka Kare Muradin Al Ummar ka Agaban Wadanda Basa Jin Hausa Sai Turanci,Da Wane Yare Zaka Kare Muradin Al Ummar Ka In Ka tsinci Kanka Wataran akujerar Majalissa Ko Ta Governor Ko ta Shugaban Kasa.

Sannnan Dole Kasamarwa Da Kanka Hanyar Shigowar Kudi Ma banbanta kafi Karfin Na Abinci, Amma inbaka da Sana a Baka Da Kudi Duk yadda ka dauko Wani Abu Mai Muhimminci wanda Zai Kare Muradin Al Ummar Ka to Ana Hada ka Da Wasu Kudade Shikenan An rufe Bakinka.

Ni Nashirya Zama Dan Gwagwarmaya
1)Zan nemi Kudi
2)Zan nemi Ilimi
Dan Uwa Karka yaudari Kanka Ka nemi Kudi ka nemi Ilimi Don Mu Kawo Kyakkywan Canji a Wannan Kasar Tamu Ta Nigeria
Hon.Yasayyadi Usman
PA To Hon.Alh.Habu Akamanta Gaskiysa SSA TO THE EXECUTIVE CHAIRMAN OF FAGGE LG

09/02/2025
Daga Asabitin koyarwa Na Malam Aminu Kano Mai Girma zababben Shugaban Karamar Hukumar Fagge Hon. Salisu Masu Fagge Yasam...
19/01/2025

Daga Asabitin koyarwa Na Malam Aminu Kano Mai Girma zababben Shugaban Karamar Hukumar Fagge Hon. Salisu Masu Fagge Yasamu zirar Hon. Malam muntari Tsohon Kansilan Riko Na Mazabar Rijiyar Lemo, Tare da Rakiyar Abokinsa Ahmad Explorer. Allah Yabada Lafiya Tare da Sauran Musulmai Baki daya.

®️ Abdoul Asad Yammata Gabas ✍️
Media Aide to the Executive Chairman of Fagge Local Government (19th/Jan/2025)

Ya Allah!Ka Saukar Mana da Natsuwa da farin ciki da kwanciyar hankali bisa zuƙatanmu, Ka wanke damuwa da ɓacin rai da Fa...
19/01/2025

Ya Allah!

Ka Saukar Mana da Natsuwa da farin ciki da kwanciyar hankali bisa zuƙatanmu, Ka wanke damuwa da ɓacin rai da Fargaba dake cikinsu, Ka Haskaka Ruhinmu da Hasken Imani, Ka Yassare Mana Al'amuranmu, Ka Ruɓanya Ladanmu, Ka Tsaremu Daga sharri da musiba

Barka da Hutun Karshen Mako Mai Girma Zababben Shugaban Karamar Hukumar Fagge Hon. Salisu Masu Fagge.

®️Abdoul Asad Yammata Gabas ✍️
Media Aide to the Executive Chairman of Fagge Local Government (19th/Jan/2025)

18/01/2025

Address

R/Lemo
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon.Yasayyadi Usman Hamisu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram