01/06/2024
Yau ɗaya ga watan june (1st June), saura watanni bakwai shekarar 2024 ta ƙare...
• Me ka tsara gabatarwa a shekarar 2024?
• Me ka cimmawa a watanni biyar ɗin farko?
• Wane tanadi kayi domin tunkarar watanni bakwai masu zuwa?
Usama Isah Abdulrauf Ilimin lafiya