26/02/2025
https://chat.whatsapp.com/DTkJHxpYLZV6tfwHpI2XLQ
AL'MUSA'ADAH CHARITY FOUNDATION
(AMF)
MANUFAR WANNAN KUNGIYA
SHINE๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป
1๏ธโฃ *Domin tallafawa iyayen marayu da marasa karfi da suke Neman taimakon mu yan'uwa, duba da hali da yanayin da muka tsinci kanmu*
2๏ธโฃ *Muna bada sadaka da taimako ga duk Wanda Allah ya h**e masa sadaka weekly, monthly, da ko yaushe idan Allah ya bawa mutum Iko.*
3๏ธโฃ *muna kokarin bibiyar mabukatan ko masu jinya ko marayu Aduk inada suke, burin mu shine mu farantawa bayin Allah* *Kuma mu taimaki wadanda suke cikin kunci da damuwa in Sha Allah*
4๏ธโฃ Muna saka marayu a makaranta wadanda Basu samu shiga ba sakamakon Basu da Mai daukar nauyinsu๐ข๐ข Alhamdulillah akwai yara da yawa da wannan kungiyar take daukar nauyin karatun su na primary Wanda in Sha Allah munason mu dau abinda ya tsallake primary din ma da taimakon ku in Sha Allah*
5๏ธโฃ *Muna Ramadan program kamar..Rabon kayan abinci ga iyayen marayu da masu karamin karfi duk shekara,kamar Shinkafa,Taliya,Macaroni,Gero, Sugar,Maggi,Mai,*
6๏ธโฃ. *A Ramadan Muna Fara abincin Buda Baki, tun daga ranar farko har zuwa karshe A unguwanni,munajin Kunu,kosai,Taliya,shinkafa,Alala da ruwan sanyi*
*A Ramadan Muna Kai Abun Buda Baki kamar su prison,kauyuka,da tsangayoyi domin Suma ayi dasu*
7๏ธโฃ *Muna yiwa Marayu kayan Sallahmaza da mata,Takalmi da sauran su*
8๏ธโฃ *Sallar layya da taimakon Allah muna yiwa Marayu Yanka da wadanda basuda halin yi domin Suma suyi farin ciki,Muna daga abinci ranar Arfa domin abayar wa masu azumin Arfa*
9๏ธโฃ *Muna taimakawa marasa lpy,da basuda kudin magani daga ko wanne gari Idan an kawo mana ko aka Nemo taimakon mu*
๐ *Alhamdulillahi Munada Malamai da muke amfana dasu domin shirya wa'azuka cikin gari da kauyuka,*
*Kuma Alhamdulillah da yardar Allah da jajircewar yan'uwa wannan foundation din yanzu shekarar sa 4 da kafuwa, Kuma Alhamdulillah ana aiwatar da komai cikin aminci da Taimakon Allah