Dr Naima Idris Usman

Dr Naima Idris Usman Girls talk Series

07/12/2024

Kushiga WhatsApp Group domin samun Ilimin Jima'i da rayuwa da iyali

24/08/2024

MEYASA WASU MATA BAYAN SUNYI AURE SAMADA SHEKARA SAI S**E HAR YANZU BASU SAN DAƊIN JIMA'I BA?

Wacece Dakilar Mace: Mata sun kasu kaso hudu ne a Jima'ince. Akwai Jarabenbiyar Mace, Akwai Harijar akwai Dakila sai ta ...
20/08/2024

Wacece Dakilar Mace:

Mata sun kasu kaso hudu ne a Jima'ince.

Akwai Jarabenbiyar Mace, Akwai Harijar akwai Dakila sai ta hudunsu wacce kwatkwata bama ta son Jima'i a rayuwarta wadanda ake kiransu a turance As*xual.

A jeren matan nan hudu babu wacce take da saukin al'amari musamman ga mazan da basu da karfin sha'awa. Ko mazan da basu da lokaci sosai na zama da iyalansu saboda yanayin aiyukan su ko sana'an da suke yi.

Ita Dakilar Mace, mace ce wacce take da cikenken lafiya, tana da sha'awa k**an yadda sauran mata suke da shi. Amma tanada matukar hakuri a bangaren Jima'i.

Dakilar mace tana iya zama a gidan miji, tana kwana da tashi gado daya da miji, amma idan zai shekara goma bai nemeta da Jima'i ba, bazata damu ba.

Idan zai yi tafiyan shekaru zata kame kanta bazata taba cin amanarsa ko kokawa akan rashin Jima'i ba.

Amma duk lokacin da namiji yake bukatar ta, bata gajiya, bata gazawa bata kuma kin amincewa da shi. Kaman yadda take da dakiya na rashin Jima'i, haka nan batada wasa idan an tashi yi.

Sai dai kuma ta wacce hanya za ka iya gane wannan macen dakila ce ba tare da ta taba aure ba?

A darasin mu na gaba.

ALAMOMIN BUƊAƊƊEN FARJI:UPDATE 🔵Yanayin halittar farji tamkar robar danƙo ce wacce zata iya buɗewa idan aka yi mata tala...
20/08/2024

ALAMOMIN BUƊAƊƊEN FARJI:

UPDATE 🔵

Yanayin halittar farji tamkar robar danƙo ce wacce zata iya buɗewa idan aka yi mata talala, haka kuma zata iya komawa ta haɗe, wato ta tsuke bayan buɗewa. Tsokokin bangon farji masu motsi ne kuma zasu iya tsukewa ko buɗewa idan mace tayi yunkurin tayi hakan, wato idan ta motsa su ko matse su ta ciki. Buɗaɗɗen farji (loose va**na) ko buɗewar farji (va**nal looseness) wani yanayi ne dake shafar mata da yawa musamman lokacin juna biyu da kuma bayan haihuwa inda farji ke canza yanayin halittarsa ya ƙara girma, wato ya zama buɗaɗɗen wuri kasancewar naman dake zagaye da farji mai yiwa zakari zobe lokacin jima'i ya saki , tsokokin sun saki basu iya damƙar zakari yanda ya k**ata lokacin saduwa.

Kamar dai yanayin halittar fatar jikin mutum, wasu mutanen fatarsu nada tauri k**ar roba marar sauƙin budewa idan aka jata, wasu kuma fatarsu nada laushi da sauƙin yin talala idan aka jata, kusan haka itama halittar gaban mace take. Wurin haihuwa jinjiri na fitowa ne ta farji inda wurin ke buɗewa sosai domin jinjiri ya fito. Bayan wani lokaci da haihuwa farji na komawa ya tsuke . Duk da haka , farji ba zai taɓa komawa ba k**ar yanda yake ada ko k**ar na macen da bata taɓa haihuwa ba (ko budurwa) , koda kau anbi hanyoyin magani , farji zai zamanto ya ƙara girma kaɗan ko da yawa.

Yawan haihuwar mace, budewar gaba saboda tiyatar likita/ƙarin kofa a lokacin haihuwa (tear) da yawan yin jima'i yau da gobe, na daga cikin dalilan dake haddasa budewar gaban mace. Idan buɗewar farji tayi yawa yana zama kalubabale ga ma'aurata. Zaya iya zama matsala a rayuwarsu ta jima'i . Saboda wannan yanayi na sanya raguwar ɗanɗanon jima'i ga mace da mijinta koma ya hana macen jin ƙoluluwar daɗi (or**sm) lokacin saduwa. Dalilin faruwar haka shine , farji baya matse/riƙe zakari da kyau,

ta yanda za'a samu ɗanɗanon gugar fata-da-fata tsakanin ma'aurata biyu wanda jin wannan guga shine zai kai ma'auratan biyu ga gamsuwa mai ƙarfi a lokacin jima'i. Bugu da ƙari, wannan matsala na iya saka mace cikin damuwa da jin cewa bata amsa sunanta na cikakkiyar mace ba saboda bata jin dadin saduwa kuma bata iya gamsar da mijinta da kyau. Hakan kuma zai iya sanya maigidan ya ƙara wani aure domin biyan buƙatarsa. Hakika gamsuwar aure itace saduwa mai daɗi tsakanin ma'aurata da zata samar da soyayya da zaman lafiya mai ɗaurewa. Matsatstsen gaba (tight va**na) bakin gwargwado, yanayi ne mai kyau da zai iya ƙarawa mace gishirin soyayya mai ƙarfi tsakaninta da mijinta.

YAYA ZA'AI KI GANE CEWA KO KINA DA BUƊAƊƊEN GABA?

1. Mafi yawan mata masu fama da matsalar buɗaɗɗen gaba na fama da matsalar rashin riƙe fitsari , wato ɗigar fitsari. Digar fitsarin zata iya faruwa a lokacinda kika ɗauki wani abu mai nauyi, ko lokacinda kika yi dariya, tari, ko atishawa. Wannan alamace cewa mace nada budadden gaba.Yawan shekaru, yawan haihuwa , yawan jima'i, tiyatar likita (ƙarin kofa) ko wani rauni a gaban mace, ko tsayawar al'ada (menopause) saboda karancin sinadarin "estrogen" na iya sanya raunin tsokokin farji wanda daga ƙarshe zai iya haddasa buɗewar tsokokin bangon farji masu matse zakari .

2. Hanya ta biyu da zaki iya sanin ko kina da gaba mai faɗi itace: ki saka ɗan yatsanki guda (manuni) cikin gabanki sa'annan kiyi ƙoƙarin matse dan yatsan da tsokokin farjinki. Idan har ki gwada yin hakan kuma ya zamanto baki iya jin kina matse dan yatsan da farji to zaya iya zama kina da babban wuri. Bugu da ƙari, idan kika saka yatsa 2 ko 3, misali manuninki da kuma yatsan tsakiyar hannnunki (mafi tsawo) , kuma baki ji wata alamar bangon farjinki yana matse yatsun ba to yiwuwar itace kina da buddden farji.

3. Idan ya zamanto yana da wuya kamin kiji ƙololuwar dadi (or**sm)/kawowa lokacin saduwa. Yana iya yiwuwa alamar budadden gaba ne. Haka kuma, raguwar jin dadi ba k**ar daba shima na iya zama alamar.

4. Idan ya zamanto mace tana wasa da gabanta domin biyan buƙatarta kuma tafi sha'awar ta saka wani babban abu a gabanta akan ƙarami - wato bata jin dadin ƙaramin abu idan ta saka a farji sai babba. Shima alamace cewa mace nada girman farji. A baya munyi bayani da tsoratarwa akan wasa da gaba. Yana da illa ga lafiya da rayuwar auren 'ya mace. Don haka sai a kiyaye.

5. Idan ya zamanto kina shan wahala kamin ki gamsar da mai gidanki wajen jima'i ba k**ar daba.

6. Idan ya zamanto sai kin matse ko haɗe cinyoyin ki biyu sosai sa'annan k**e jin dadin jima'i da maigidanki. Wannan ma yana iya zama alamar budadden gaba. Duk da dai cewa wani lokacin yana iya zamantowa mijin ne keda ƙaramar al'aura. Amma idan kamin haihuwarki babu wannan matsalar sai daga baya to sai ki zargi budewar gaba.

7. Idan ya zamanto kina jin ƙarar fitar iska daga farjinki lokacin da maigidanki yake saduwa dake , iskan k**ar fitar "tusa" amma ba tusa bace (f***y farting) kuma babu wari. Iskan yana shiga yana fitowa lokacinda maigida yake kaikawo. Wannan alamace kina da budadden farji.

MINENE HANYOYIN TSUKE FARJI ?

Akwai hanyoyi da dama na matse gaba musamman bayan haihuwa wanda sun hada da hanyoyin magani, motsa jiki (exercise), tiyatar likita domin rage girman farji da sauransu. Wasu hanyoyin nada illa ga lafiya , wasu kuma hanyoyin basa da wata matsala ko hadari k**ar dai yanda likitoci ke bayani. Wasu daga cikin hanyoyin:

1. Motsa jiki , hanyoyin motsa jiki na zamani domin matse gaban mace suna da yawa (such as kegel exercises) da sunaye. Motsa jikin ya shafi horo da mace zata iya bawa jikinta domin ya zamanto tsokokin gabanta masu motsi sun kara ƙarfi da tsukewa. Misali, wata kwararriyar likita a India Dr. Sangeeta Gomes ( Consultant Obstetrician and Gynaecologist) , ta nuna cewa mace zata iya inganta tsukewar gabanta idan tana yin motsa jikin dauke numfashi (breathing exercises). Zaki dauke numfashinki na tsawon 'yan daƙiƙoƙi (seconds) kadan sannan ki tsuke (tsokokin) farjinki matakam na tsawon wani lokaci a lokacinda k**e mai dauke numfashin.

Za kiyi hakan a kowace rana, sau 10 ko 15. Zaki iya yin hakan a kicin lokacinda k**e aiki, a ofis, a tsaye ko a zaune , a ko ina kuma a ko wane wuri bata tare da ma wani yasan abinda k**e yi ba. Sa'annan zaki yawaita cin Ƴaƴan itatatuwa (kayan marmari) da abincin ganye (vegetables). Wannan ko shakka babu zai taimakawa mace wajen matse gaba domin gyara aurenta. Wani nau'in motsa jikin kuma shine ake cema "Kegel exercise". Toh yaya ake yinshi? Dr. Gomes ta nuna cewa idan kina yin fitsari sai ki tsaida fitar fitsarin, wato ki riƙe fitarin, ki danne sa na tsawon daƙiƙoƙi 10 , wato ki ƙirga 1 zuwa 10 sa'annan ki saki fitsarin a hankali a hankali. Zaki iya yin hakan sau 2 ko 3 a rana idan za kiyi fitsari. Shima wannan nau'in motsa jikin na tsuke gaban mace.

2. Hanya ta biyu shine wanke gaba da ruwan sanyi mai ƙankara. Yana taimakawa wajen matse gaba amma sai an hada da motsa jikin da muka yi bayani. Wannan yana daga cikin hanyoyin da Dr. Gomes ta zayyana. Amma zaifi dacewa ace sai mace ta gama wankan jegonta na kwana 40 kwatakwata sa'annan tayi amfani da ruwan sanyin , wato bayan ta koma "normal". Saɓanin yanda al'adar Bahaushe tayi imani dashi cewa ruwan sanyi na lalata gaban mace ,wasu likitocin a wasu al'adun na ganin yana matse gaba.

3. Yin amfani da aluf (alum). Aluf yana matse gaba sosai sai dai likitoci na tsoratarwa akan yin hakan saboda da sinadarin kemikal ne.

4. Yin tiyatar likita domin rage budewar farji. Wannan ma hanya ce ta zamani amma ana tsoratarwa akan yin hakan saboda wasu dalilan lafiya.

5. Yunƙurin tsuke gaba a lokacin saduwa, wato ki matse farjinki ta ciki lokacinda mijinki yake kaikawo. Zaki yawaita yunƙuri domin tsuke gabanki domin mijinki yaji alamun ana riƙe masa al'aura tamkar zobe zagayen gabansa. Idan mace na yawaita yin da haka to zai zama ɗabi'arta kuma nan gaba ba zata san ma tanayin hakan ba saboda ta riga ta horar da jikinta, kuma hakan zai inganta jin daɗin mijinta sosai. Allah Ya taimaka.

19/08/2024

Kar ka zamanto lusarin Miji ta yadda za ka dogara da Matarka. Yi ƙoƙari ko yaya ne kai ma ya kasance kana taɓuka wani abin alkhairi a gidan ka. Wannan ƙoƙarin naka da za ta ringa gani, shi ne ganin girman martaba da darajarka a wajenta. Domin kuwa za ta fahimci cewa da kana da damar da ta fi ƙoƙarin da kake yi a yanzu za ka iya yi mata abin da yafi wanda kake mata a yanzu.

Kar ka zamanto mugun Miji ta hanyar ɗorawa Matarka nauyin da Allah ya ɗora maka, dan kawai ka bar ta tana aiki.

Ka sani, aikin ta garkuwa ne ga tsara tata rayuwar bisa taimakon ka a matsayin ka na Mijinta, kuma masoyin ta. Dan haka kar ka zubar da ƙimarka da darajarka gami da martabarka wajen ɗora mata nauyin da shari'a kai ta ɗorawa.

ILLAR YIN FAMILY PLANNING GA MACE ME KANANUN SHEKARU:  Wannan babban hatsarine kaga macce me shekarun da Basu wuce 23 zu...
19/08/2024

ILLAR YIN FAMILY PLANNING GA MACE ME KANANUN SHEKARU:



Wannan babban hatsarine kaga macce me shekarun da Basu wuce 23 zuwa 24 ba Kuma Bata wuce haihuwa 1 zuwa 2 ba Harma da masu sabon Aure Zakaga hardasu sunada Sha'awar yin family planning ta hanyar Shan kwayoyi kokuma yin alura ko saka roba.

Kuma dayawa anayin aikin ne Ba tare da anbi ka'idojin yin family planning ba Wannan babban hatsarine yana illanta mahaifar macce mussaman ga wadda Bata taba yin haihuwa ko 1 ba illace da takan hana haihuwa kwata kwata da maida macce infertility.

Acikin rukunnan planning akwai su k**ar haka:


1.depo provera _ wannan alurace da mata su kanyi domin samun tsaikon haihuwa na wata (3) Wanda kafin yinta a tabbatar da macce tanada haihuwa kusan (3 ko 4) zuwa sama ga haka Saboda alurace me matukar hatsari da lalata mahaifa da canzawar Al'ada ga ya macce wanna alurar ba'ayima macce me haihuwa 1 ko 2 zuwa 3 sedai wadda ta haihuwa k**ar 4 zuwa sama.

2.noristerat_ wannan alurace da akeyima macce tazarar haihuwa na wata 2 wadda ita anayima masu kananan haihuwa k**a daga haihuwa 1 ko 2 wanan acikin alura tanada saukin Sha'ani
bisaga (depo provera) ta wata 3.

3.pills _ Shan kwayoyin planning Shima yanada kalar tasa illa na sanya macce zubar jini koba a lokacin (period) ba sannan Shima Yana Hana haihuwa kwata kwata ga wasu matan.


4.Implanol robar hannu_ wanan itace a kesak**a Mata a hannu ta shekaru k**ar 4 zuwa 5 wanan itama illarta mussaman ga wadda Bata taba yin
haihuwa ba takan hana haihuwa da Kuma sanya macce tayi kiba kokuma tayi rama tana kuma sanya zubar jini Idan zubar jini yayi yawa to anemi likita.

5. I.U.D wannan planning ne da a ke sak**a macce a mahaifa cikin farjinta Shima Yana shekaru aciki Wanda duk yafisu hatsari domin wani lokaci idan akazo cireshi inba adaceba yakan katse aciki sannan Yana sanya jin zafi lokacin saduwar aure sannan yana sanya macce bleeding sannan Yana karkatarma maigida azzakari lokacin saduwa saboda akwai masu doguwar (p***s).

*ILLAR DA FAMILY PLANNING KE HAIFARWA*


1.sanya zubar jini a farji.
2.sanya ramewa.
3.sanya jiki yayi kiba.
4.infertility Hana haihuwa.
5.rikicewar jinin Al Ada.
6.zafin lokacin saduwa idan akasaka I.U.D.
7.jin wani Abu na yawo acikin cikinki
k**ar kinada juna biyu
8.rashin ganin Al Ada kwata kwata har
zuwa shekaru
9.wasa da Al Ada tazo ta dauke anjima
tadawo

*PLANNING MAZA*

mazama zasu iya yin planning nasu Wanda base Mata sunyi planning ba.


1.saka robar (condom)

2.coitus interreptus (withdrawal)
idan kana saduwa
da matarka da kaji zakayi inzali seka cire
ka zubarda s***m din a waje

wannan shine yin planning ga macce
wadda Bata taba haihuwa ba

Yin family planning wani lokacin Babbar illace ga lafiyar macce musamman idan ba'abi ka'idojinsa ba.

Domin yana Hana haihuwa kwata kwata ko kuma lokacin da aka bukaci haihuwar sai ta dade batazo ba.

Iyayenmu Mata se Akula.

Ina da aure shekara daya da aure da wasu watanni Farkon auranmu ya nemeni tabaya naki yadda to bai kuma nemana ta baya b...
19/08/2024

Ina da aure shekara daya da aure da wasu watanni Farkon auranmu ya nemeni tabaya naki yadda to bai kuma nemana ta baya ba Tunda naki yadda, Sai kwanan nan in zamuy s*x sai yace Wai lallai saina lashe masa takashi abun yana damuna 😭😭

Innalillahi Waainna ilaihirrajiun 😭😭😭

Lallai Akwai Alamun Hakan.

To kun haihu dashi, Kina da Ciki ❓

Karki yarda da Wannan Dabi'ar sannan ki Sanar Dashi yaji Tsoron Allah, Ki Nuna Masa illar Hakan a Musulinci da kuma Lafiya. ki sanar Dashi Duk abunda yake so a Jikin ki na Sunna Zaki bashi Amma banda Inda Allah ya haram ta.

Haramun ne ya nemeki ta Baya ko ya ummurce ki kisa bakin ki a Duburar sa

10/08/2024

Kana fama da warin baki ko kina fama da warin baki, akwai magani sadidan cikin kwana 7 zaka rabu dashi har abada in Sha ALLAH

28/07/2024

Bayan saduwa yar uwa kinajin kaikayi kimin DM akwai magani

27/07/2024

Maza kuji da kyau daku nake
Wayene yayinda ya kusanci mace gabansa yake masa kuraje yata zafi ya kwaile yamin DM akwai magani sadidan in Sha ALLAH bazai sake maka ba

22/05/2024

MAZA MASU FAMA DA KARANCIN MANIYYI [ LOW S***M COUNT ] RASHIN YAWAN YA'YAN MANIYYI (S***M CELL) A CIKIN RUWAN MANIYYI (EJ*******ON SEMAN) "SHI AKE KIRA DA "LOW S***M COUNT" KO KUMA "OLIGOS***MIA"

DUK WANDA KAGA MATARSA DA JUNA BIYU TOH HAKAN NA NUNA CEWA SHI WANNAN MAGIDANCIN YANA DA WADATTUN KWAYOYIN MINIYYI CIKIN RUWAN DA YAKE SAMARWA.

DAGA CIKIN ILLAR LOW S***M COUNT DA YAKE YIWA MAZA YAKAN HAIFAR MUSU DA RASHIN HAIHUWA SAKA MAKON KARANCIN MANIYYI KOKUMA TSINKEKEN RUWAN MANIYYI DA SUKE FAMA DASHI.

Akwai maganin kara ni'ima na mata da kara s***m wa maza kumin DM

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Naima Idris Usman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram