AJIN Mallam

AJIN Mallam This page is for MARRIED MEN COUNSELLING and DISCUSSION OF MARRITAL AFFAIRS.

Bangane ba, wai anyi yamma da kare.Wai Akaramakallahu ne da kanshi ko kuma photo shop ne??Ina niman ƙarin bayanii.
14/01/2023

Bangane ba, wai anyi yamma da kare.

Wai Akaramakallahu ne da kanshi ko kuma photo shop ne??

Ina niman ƙarin bayanii.

Barin mace ƴar aiki da mijin ki a gida tamkar kin barmishi tsuntsu gashashshiya ce daga sama.Cewar: Ibrahim Jamila
13/01/2023

Barin mace ƴar aiki da mijin ki a gida tamkar kin barmishi tsuntsu gashashshiya ce daga sama.

Cewar: Ibrahim Jamila

Anci zarafin ɗan AJIN Mallam.Wani gwarzo ne zai rama masa???
13/01/2023

Anci zarafin ɗan AJIN Mallam.

Wani gwarzo ne zai rama masa???

Bangane ba, wai anyi yamma da kare!!Wannan labarin daii tazo mujitaa.
13/01/2023

Bangane ba, wai anyi yamma da kare!!

Wannan labarin daii tazo mujitaa.

Uban su waye ya sayo gadon????
13/01/2023

Uban su waye ya sayo gadon????

Chop up😂
13/01/2023

Chop up

😂

Tsaka tsaki dai ko??
13/01/2023

Tsaka tsaki dai ko??

Kamar yadda mu kan fada
Kowa na da raayinsa game da irin abokin zaman da yake bukata a rayuwa.

Shi ne muka ce yau dai bari muyi tambaya
Shin wai

Kana raayin auren mace mai ambition? A career woman ,independent. Da take tsaye akan kafarta. She makes money kamar yadda kai ma ka ke making.

Ko kuwa

Kana raayin macen da zata zamar maka full time house wife. Ta ji da kai ta ji da yara da alamuran gida na yau da gobe. Kai kuma kana tsaye financially ka dauke bukatun komai da komai?

Menene raayinku?

Kaji ƴar air.😂😂
13/01/2023

Kaji ƴar air.

😂😂

Ya siya mata wayan android.Ya kamata sauran rivals su kawo kuɗin gyara ko?
08/01/2023

Ya siya mata wayan android.

Ya kamata sauran rivals su kawo kuɗin gyara ko?

A hau layiii.Bandaa ture ture...
02/01/2023

A hau layiii.

Bandaa ture ture...

31/12/2022

Standing ovation wa ɗan AJIN Mallam

Allah ya saka da alkhairi.

29/12/2022

Gwagware a riƙe jiki da wannan kafun naku lokacin tayiii.

Ga hunturu ga sabuwar amarya dal a leda.

Kuturu da kuɗinsa, alkaki sai na ƙasan kwanu.

Allah ya fidda ƴan baya haka.

Ameeen.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AJIN Mallam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram