05/02/2025
05-02-2025
Sanarwar ga daliban ilimi yan Asalin karamar hukumar Dambatta masu sha'awar yin karatun kwafiyuta Wanda Basu wuce shekara 35 ba.
Gidauniyar HUMANITY SMILE tare da hadin kan kungiyar DAMBATTA ACADEMIC FORUM Zasu bada horo akan kwafiyuta kyauta. Ana bukatar duk Mai sha'awa da yazo ya cike wannan form din dake kasa.
Za a iya samun wannan form din ta hannun Jami'in hulda da jama'a na kungiyar Dambatta academic forum wato Aminu Dahiru Adnan
Ko a tuntubesa ta wannan lambar waya
07030059250
Daga yau laraba zuwa jibi juma'a 07/02/2025