Al ansar Islami Medicine Center

Al ansar Islami Medicine Center WHATSAPP OR CALL
NIGERIA 🇳🇬 +234 7014523198
Libya 🇱🇾 +218 94-6737282
Niger 🇳🇪 +227 99 87 89 98

KASHFUL ALEEL ISLAMIC MEDICINE CENTER. Cibiyar Magani ta koma crypto Hava doctor
21/05/2024

KASHFUL ALEEL ISLAMIC MEDICINE CENTER. Cibiyar Magani ta koma crypto Hava doctor

07/05/2024

INSHA ALLAH CIBIYAR AL ANSAR ISLAMIC MEDICINE CENTER ZATA BAWA MUTANE 10 GIVEAWAY DUK WANDA YAFI SHARING DIN PAGE DINNAN YAFI KOWA SHARING ALLAH YASA MUDACE AMEEN 🤲🤲🤲

Share hawayenki YANA Karin niima sosai g MataYANA maganin sanyin mara YANA maganin rikicewar jinin  hailaYANA maganin bu...
07/05/2024

Share hawayenki

YANA Karin niima sosai g Mata

YANA maganin sanyin mara

YANA maganin rikicewar jinin haila

YANA maganin bushewar gaba mace

YANA Karin jini

YANA Hana Jin zafi yayin saduwa

Daga AL ANSAR ISLAMIC & HERBAL MEDICINE CENTRE KANO STATE SHARADA JAEN WAJEN GIDAN MAN DAN MARNA

MASHA ALLAH ❤
06/05/2024

MASHA ALLAH ❤

YADDA MUKE FITAR DA INGANTACCEN MAGANIN CUTUTTUKA
06/05/2024

YADDA MUKE FITAR DA INGANTACCEN MAGANIN CUTUTTUKA

YADDA AKE HADA YAJI DAKAN MAZAWannan yaji ana hada shi ne da zallar magungunan gargajiya domin magance matsalolin maza d...
20/04/2024

YADDA AKE HADA YAJI DAKAN MAZA

Wannan yaji ana hada shi ne da zallar magungunan gargajiya domin magance matsalolin maza da mata, kamar

1- Karancin ruwan maniyyi ga namiji.
2-Saurin kawowa yayin saduwa.
3-Rashin karfin gaba.
4-Rashin sha'awa ga maza da mata.
5-Yana magance tattarewar gaban namiji.
6-Yana magance matsalar mataccen maniyyi.
A wani 6angaren kuma mata ma suna iya amfani da shi, domin yana dauke da sinadaran da ke
★Kara ni'ima da kuma
★Maganin cututtukan sanyi.
★Yana maganin fitar farin ruwa ga mace.

YADDA AKE HADA SHI
A samu

1- Bakin kajiji.
2- Jan kajiji.
3- Habbatus saudaa.
4- Habbur rashad.
5- Citta aho.
6- Citta mai kwaya.
7- Kanumfari.
8- Fasakwari.
9- Kwalla.
10- Kurufat.
11- Masoro.
Su ake hadawa waje daya, sai a daka.

YADDA AKE AMFANI DA SHI.

Ana zubawa a shayi ba madara ko a ci da nama ko kuma a zuba a dukkan wani abinci da ake da yaji.

Wanda yake bukatar hadadde

Sari ko siyan dai dai
Daga AL ANSAR ISLAMIC & HERBAL MEDICINE CENTRE KANO STATE SHARADA JAEN WAJEN GIDAN MAE DAN MARNA
Nigeria 🇳🇬 +234 7014523198
Libya 🇱🇾 +218 94-6737282
Niger 🇳🇪 +227 99 87 89 98

Address

Sharada Jaen Wajen Gidan Mae Dan Marna Kano Statè
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al ansar Islami Medicine Center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram