26/03/2025
KARIN ABINDA AKA SAMU A BAYYANE TSAKANIN JIYA TALATA 25-Ramadan-1446 ZUWA YAU LARABA A DAIDAI WANNAN LOKACI NA 12pm.
51. Aisha Baba Hassan - 1000
52. Luba Jafar Mikail - 1000
53. Hasiya Isma'il Muhd - 2000
54. Bilkisu Shuaibu Suleiman - 500
55. Rahina Bashir Salisu - 2000
56. Maimuna Usman - 1000
57. Zahrau Abubakar Muhd - 700
58. Hafsat Abubakar Aliyu - 1000
59. Hafsatu Dattijo Abubakar - 1000
60. Halimatu Yusuf Muhd - 1000
61. Khadija Usman Muhd - 200
62. Mahmud Zuwaira Rufa'i - 2000
63. No name -2000
64. Sumayya Yahaya - 500
65. Khadija Suleiman Muhd - 3000
66. Bature Safiyya Ibrahim - 3000
67. Shehu Halima Adam - 9,000
TOTAL ₦30,900
Alhamdulillahi masha Allah idan muka hada da kudinmu na jiya (₦18,950) abinda muke dashi a daidai wannan lokaci da nake wannan rubutu ya zama ₦49,850 (dubu arba'in da tara da dari takwas da hamsin).
Idan aka dauke cikon kudin shinkafa 22,500 dana maggi jaka biyu 3,400 da kuma na gishiri kanana guda ashirin 2200 kudin ya zama ₦
28,100.
Idan muka dauke 28,100 a cikin 49,850 saura abinda ya rage a asusun mu shine ₦21,750.00 (dubu ashirin da daya da dari bakwai da hamsin).
1. Kudin cefane na mutum 100 (₦50,000) dari biyar biyar kenan in sha Allah. Idan muka dauke 21,500 a kudin cefane abinda muke bukata daga yanzu zuwa gobe na cefane shine ₦500 na mutum 57 kachal👌in sha Allah.
KADA DAI A MANTA MUN CIRE KUDIN MAI KWATA-KWATA A TSARIN BANA SABODA YADDA YAYI TSADA DA RASHIN SAMUN MAI BAMU MAN KO KUDIN SIYANSA, ALLAH YA AMFANA ABINDA AKA SAMU.
2. Man girki kwalba 50 (₦135,000).
Idan kika aiko 500 kin bada tallafin kudin cefane na gida 1, idan kuma dubu 5 kika bayar kin sallami gidaje goma kenan, idan kuwa dubu 10 kika bayar ina yi miki BUSHARA da kin taimaki marayu da gajiyayyu da mabukata na gidaje 20 cifcif alhamdulillahi masha Allah. Allah yasa ku cikashe mana.
Zenith Bank
1221581484
Dake Ake Charity Foundation
Tajbank
0002194034
Dake Ake Charity Foundation
Moniepoint
6928895349
Hadiza Balanti
Opay
8038889681
Hadiza Balanti
Fatan alkhair da nasarar rayuwa, a sha ruwa lafiya.
Hadiza Balanti chediyar yan gurasa
DAKE AKE CHARITY FOUNDATION