Comrd Khaleed idris bachirawa

Comrd Khaleed idris bachirawa Faɗakarwa: Zamu rika sanar da ku abubuwan da ke faruwa a cikin al’umma, mu haskaka gaskiya, mu kawar da jahilci.

01/05/2025

A Rayina kamar dai yadda a kabar Kungiyar Miyyati Allah a matsayin wanda ke jagoratar fulani, to fa yakamata Hausawa ma subdue tas

30/04/2025

Yan Real Madrid suntafi gidan kallo

Gannim yadda za'ayi Barcelona matsar rama
🏃🕺🕺

30/04/2025

Gov. Abba K Yusuf has approved 5.3 billion naira for the continuation of foreign scholarship and the commencement of Domestic Scholarship Program.

A ganina akwai bambanci tsakanin kisan da ya faru a ranar 14 ga Afrilu a yankin Bassa,dake jihar pl Plateau—inda aka kas...
15/04/2025

A ganina akwai bambanci tsakanin kisan da ya faru a ranar 14 ga Afrilu a yankin Bassa,dake jihar pl Plateau—inda aka kashe mutane 53—da kuma kisan dyafaru a Ironing, Edo State garin uromi, inda aka kashe yan uwan mutane 16 wanda basuji ba kuma basu gani ba.

Kisan dayafaru a Edo ‘yan uwa ne, kuma tsantasar tribalism ne ,sannan kuma cikin niyya aka aikata shi. Amma a Plateau, yan bindiga ne s**a shiga har garin s**a kashesu.wanda mundane wannan yanzu yazama ruwan dare a arewacin nigeria, Wannan irin matsalar ai mu ‘yan Arewa mun saba da ita—ko ba haka ba?

Ko da yake ana cewa za a gyara, amma yaushe aka taba gyarawa? Ina kuka bar Katsina, Zamfara, Kebbi, Sokoto, Bauchi? Kullum idan ka kunna akwatun rediyo ka , sai ka ji: “An kashe mutane...” ko “An yi garkuwa da su.”

To mai gwamnati ta yi?

Sai su yanzu masu baki da kunu zasu fara damun mutane da rubuce akan kiran gwammanti da to ko kuma suyi bore, ko sun manta cewa rai ba fin rai yayi ba .

Zadae mucigaba da Addu'a kawae allah ka kare mu daga wannan bala'in dayake damun qasar mu ta gado.

Allah Ya kawo mana zaman lafiya mai dorewa a kasar mu, amin.”

Yours:in service

Comrd KHALEERD IDRIS BCRW

15th April 2025

14/04/2025

Alhamdulillah

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrd Khaleed idris bachirawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category