08/11/2024
Yanzun nan yau juma'a 8/11/2024 wani bawan Allah ya musulunta a masallacin Izala centre kasuwan Magani.
Inda ya canja suna daga Sunday ya koma Abubakar sadeeq.
Allah Ya albarkace shi da iyalansa.