M sadiq

M sadiq I by name mujahid sadiq msadeeq0043 on tiktok I'm in katsina unguwar alkali

13/08/2025
10/06/2025

With Zancen Hikima – I just got recognised as one of their top fans!

30/05/2025

3 idiot

05/05/2025

Duk Wanda ya mu amalanci Allah

MORNING 🌄
29/04/2025

MORNING 🌄

Siffofin Ɗan Izalah1. Ko acikin mutane idan ka jawo ayah ko hadisi, sai ace ɗan izalah ne kai2. Idan ka Dingile wando, ɗ...
20/04/2025

Siffofin Ɗan Izalah

1. Ko acikin mutane idan ka jawo ayah ko hadisi, sai ace ɗan izalah ne kai

2. Idan ka Dingile wando, ɗan izalah

3. Idan kabar gemu, ɗan izalah

4. Idan kana faɗan gaskiya acikin mutane, sai ace wai shi ɗan izalah ne

5. Idan baka gulma, munafurci, ko zagin mutane sai kaji ance ɗan izalah ne

6. Idan kayi sallah mai kyau, acikin masallaci sai ace ɗan izalah ne

7. Idan kayi karatun alƙur’ani da tajwidi, sai ace ɗan izalah ne

8. Idan kace ayi adalci, sai ace ɗan izalah ne

9. Idan lokacin sallah yayi sai aka ganka kana hanzari zuwa masallaci, sai ace ɗan izalah ne shi 😂

Duk wani abun alkhairi idan kayi sai ace ɗan IZALAH ne kai. To madallah da wannan ƙungiyar da’awar addinin muslunci ta IZALAH

Tabbas IZALAH alkhairi ce 💪

20/04/2025

Tsira da amincin Allah su tabbata ga wanda zaiyi ceton bayi ranar Alqiyama Annabi Muhammad s.a.w

18/04/2025

Allah Ya Farantawa Duk Zuciyar Dake Dauke D Ƙaunar Annabi Muhammad S.A.W 🤲

18/04/2025

Sun canza Addinin Allah zuwa son zuciyarsu da Bidi'a harma da shir-ka da ka-firci

Duk abinda Annabi ya zo da shi sai da s**a yi fata-fata dashi s**a kawo nasu ra'ayin musamman a bangaren Tauhidi da sauransu

Ina mai muku rantsuwa da Allah wanda shine Ubangijin kowa duk wanda ya bi waɗannan mutanen to ya sani ba addinin Allah da Manzonsa ya bi ba kuma ya canza abinda Annabinmu ya zo mana dashi daga Tauhidi zuwa shir-ka da Bidi'a

Ya Allah muna godiya gareka bisa ni'imar musulunci tareda sunnar Ma'aikinka (Sallallahu alaihi Wasallam)

M sadiq

Address

Unguwar Alkhali Quarters
Katsina
MSADIQ

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M sadiq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram