26/12/2025
KA DAINA AMFANI DA SOCIAL MEDIA KAWAI DON KALLON WASA KO DARIYA
ANA SAMUN KUƊI SOSAI A SOCIAL MEDIA
Assalamu alaikum jama’a
A yau yawancinmu muna amfani da Facebook, TikTok, YouTube, WhatsApp kullum, amma gaskiya ita ce ba kowa ne yake cin ribar su ba.
Shin ka taɓa tambayar kanka:
Me yasa wasu suke samun kuɗi daga social media?
Ta yaya ake tara followers na gaske?
Yadda ake monetization ba tare da yaudara ba?
Wane app ne gaskiya, wane ne scam?
Saboda haka ne wani ɗan uwanmu ya buɗe mana YouTube Channel mai suna
(Hanafari Tech) Kyauta ba tare da ko sisi ba
Hanafari Tech tashar ilimi ce da ke koyar da yadda ake samun kuɗi a social media (Monetization) (YouTube, TikTok, Facebook)
Yadda ake tara followers da views na gaskiya
Ilimin waya (Android settings, apps masu amfani)
Amfani da internet da tsaro da Gargadi kan scam da yaudara da k**s Online skills da za su amfanar da kai a rayuwa
Duk cikin Hausa mai sauƙi, daga mataki na farko har sama.
YADDA AKE SAMUN KUƊI (MONETIZATION)
A Hanafari Tech, za ka koyi:
Yadda ake cika sharuddan YouTube Monetization
Yadda ake samun Gifts da Diamonds a TikTok
Yadda ake amfani da Facebook Monetization
Yadda ake amfani da social media don talla & affiliate
Abubuwan da ke hana monetization da yadda ake gyara su
YADDA AKE TARA FOLLOWERS da VIEWS
Za ka koyi Nau’in content da algorithm ke so
Lokacin posting mafi kyau
Yadda ake jan hankalin masu kallo cikin sakan 3
Yadda ake samun followers ba tare da buying fake followers ba
Yadda ake gina audience na gaskiya
Idan kana son ka fara amfani da wayarka da internet don amfani
ka daina ɓata lokaci a social media
ka koyi ilimi da zai amfanar da kai a yau da gobe
Kaje kayi 👉 Subscribe zuwa YouTube: Hanafari Tech
Ka kunna Notification
Kayi Like & Share domin wasu su amfana
Duba c.o.m.m.e.n.t akwai Link 👇