04/06/2021
ZAN FADI SIRRINKA GUDA GOMA
1,nasan wayarka na hannunka
2,nasan kabude data
3,kuma Facebook kakeyi
4,kuma post dina kake karantawa
6,ka tsallake lamba 5 baka luraba
7,nasan kakoma neman lamba 5
8,ka duba kaga babu lamba 5 din
9,yanzu haka murmushi kakeyi
10,ka danyi dariya
11,yanxu nasan kana mamakin tayaya nasan haka #
KO NAYI KARYANE