09/05/2025
YADDA A MAGANCE ISTIMNA'I.
Assalamu Alaikum.
Idan aka ce, istimna'i ana nufin wasa, da al'aura ko wani bangare na, jiki ko amfani da wani, abu har a fitar da, maniyyi da gangan wannan, shine istimna'i.
Wanda wasu daga cikin samari da yan Mata, suna yi wani lokacin har ma da masu aure. Kuma yin hakan haramun ne, domin ALLAH da kansa, ya haramta hakan a cikin, littafinsa Mai tsarki a cikin suratul mu'uminun ayata 5 zuwa ta 6 da ta 7.
Ga duk Wanda yake yin wannan dabi'ar ta istimna'i dole ne zai yadda Dani, cewa Yana fama da wadannan matsalolin wadanda zan lissafo su yanzu haka a kasa sannan Kuma in sha Allahu zamu bada magani FISABILILLAH.
👇👇
1-Rikewar tunani
2-Yawan fitar farin ruwa
3-Kankacewar gaba
4-Saurin inzali
5-Yawan mantuwa
6-Tsinkewar ruwan maniyyi
7-Fesowar kuraje a gaba
8-Toshewar mafitsara
9-Rashin karfi yayi saduwa
10-Rashin Haihuwa.
Wannan kadan kenan daga cikin irin, matsalolin da yake haifarwa Wanda dukkan Wanda ya keyi yasan cewa Yana fama da Koda biyu zuwa uku ne na wadannan matsalolin da muka liffasa.
YADDA ZAkA MAGANCE.
Mataki na farko dai dukkan Wanda yake yi, yaji tsoron ALLAH yayi istigfari ya daina sannan,
Sannan mataki nabiyu cibiyar magungunan muslinci na AL-HILAL ISLAMIC CENTRE tana bada maganin illolin gabaki daya kuma warke da izinin Allah
Game bubakar sahihin maganin.
Yayi magana da DR kai tsaye ⬇️⬇️⬇️⬇️
https://wa.link/zo52z8
@
07032065829, 08129193579