Dr Shuwa Alhikmah Natural Health

Dr Shuwa Alhikmah Natural Health Natural Medicine from Natural plant 🪴 and Roots it makes Natural life and beautiful Body.

Essential Nutrients for SummerVitamin cMagnesiumZinc Protein.
11/08/2025

Essential Nutrients for Summer

Vitamin c
Magnesium
Zinc
Protein.

Soyayya tafi kargo idan ya kasance Soyayyar da na miji yake wa mace yafi yawa, sabida shi na miji idan yana son abu to d...
27/06/2025

Soyayya tafi kargo idan ya kasance Soyayyar da na miji yake wa mace yafi yawa, sabida shi na miji idan yana son abu to daban yake kula da wannan abun, ita kuma mace yadda ya nuna yana sonta a aikace zai sanya ta kaunace shi, ta kuma girmamashi.

Idan hakan ya kasance ba bazai taba iya rabuwa da ita ba sabida yana sonta, ita kuma mace ba za ta iya rabuwa dashi ba sabida tana samun kulawar da take bukata.

An ce idan kana kulawa da matarka, sai ka samu arziki.Ka taɓa lura?Idan matarka tana farin ciki, tana yawan murmushi, al...
23/06/2025

An ce idan kana kulawa da matarka, sai ka samu arziki.

Ka taɓa lura?
Idan matarka tana farin ciki, tana yawan murmushi, alheri da kuɗi suna shigowa cikin sauƙi.
Amma idan kullum fuska a haɗe, cike da damuwa da gajiya, rayuwa tana yi maka nauyi, kuɗi na ƙi dorewa?

Ba wai sai da kuɗi ba ne zaka faranta mata.
Ka rika nuna mata soyayya, ka rika yi mata daɗin baki da kulawa.
Zaka ga murmushinta ya dawo, damuwarta ta kau, gajiya ta nesanta da ita.

Har ma da kurakuran da ka taɓa yi, zata manta da su a haka kawai.

Matar da take farin ciki tana kawo salama a gida, kuma wani lokaci ma tana jawo arziki.
Ka kula da ita da zuciya ɗaya, sai ka ga yadda rayuwa zata fara canzawa cikin rahama da Albarkar Ubangiji.

Dr Shuwa ✍️

28/05/2025

Masana sun binciko lokacin mafi kyau da ya kamata ma'aurata su ji daɗin juna a rayuwarsu ta aure... ❤️🍑🍆

Sabon binciken ya nuna raya Sunnah da safe yana kawo sinadarin da ke sa ɗan adam farin ciki... 🥰😋

Bayan haka masu binciken sun ba da shawarwari masu muhimmanci a rayuwar ma'aurata... 👩‍❤️‍👨🥰👏

28/05/2025
Alhamdulillah Kano✨️✨️Dr Shuwa Alhikmah Natural Health
11/04/2025

Alhamdulillah Kano✨️✨️
Dr Shuwa Alhikmah Natural Health

Alhamdulillah Jumma'a Mubarak Al'ihsan Herbal & Modern Traditional Medicine
11/04/2025

Alhamdulillah Jumma'a Mubarak
Al'ihsan Herbal & Modern Traditional Medicine

04/04/2025

Barka da Sallah To All Muslim Ummah

Dr Shuwa
Hakimin Sarkin Maganin Maganin Kasar Hausa Na Jahar Yobe

Eid Mubarak
30/03/2025

Eid Mubarak

Alhamdulillah Ramadan Day 5, Ya Allah ka karbi Ibadun Mu
05/03/2025

Alhamdulillah
Ramadan Day 5, Ya Allah ka karbi Ibadun Mu

Address

Nguru

Telephone

+2348102339444

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Shuwa Alhikmah Natural Health posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Dr Shuwa Alhikmah Natural Health:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram