Dr. Muhammad sani

Dr. Muhammad sani Al-hilal centre for Islamic and herbal medicine. Cibiyar bada ingantattun magani Dan warkar da cuta.

01/07/2025

✨MAGANIN CIWON HANTA (HEPATITIS) ✨

Mutane da yawa musamman ma, iyaye harda matasa suna fama, da wannan matsalar ta ciwon hanta wanda kuma a wasu lokutan yana da wahalar magani sanan ciwone mai buya, wanda yake daukan tsawon lokaci kabin bayyana. Alhamdullah cikin hikima da Baiwar ubangiji, cibiyar Bada maganin na AL-HILAL ISLAMIC AND HERBAL MEDICINE CENTRE tana Bada ingantattcen magani na musamman kuma ana rabuda ciwon hanta(HEPATITIS) gaba daya cikin ikon ubangiji.

✨ALAMOMIN CIWON ANTA ( HEPATITIS) ✨

1️⃣Hepatitis B na jini babu ciwon ko alamomin amma in anyin test a nagani.

2️⃣Yawan kasala, da rashin kuzarin jiki
3️⃣Rashin son cin abinci
4️⃣Kaikayin jiki akai akai da yaki jin magani.
5️⃣ Ciwon ciki Musamman gefen dama
6️⃣Yawan tashin zuciya ko Amai.
7️⃣Fitsari mai duhu ko kore-kore .
8️⃣ Kashi me kalar ruwan kasa-kasa
9️⃣Canjawar kalar idanuwa zuwa Kore (yellow)
🔟 Kumburin kafafuwa.
1️⃣ Yawan zazzabi

ABUBUWAN DA SUKE SAKA CIWON HANTA.

Hepatitis A
Abun da yake haddasashi shi ne, ƙwayar cutar da ido baya iya gani, mai suna
👇👇👇
Hepatitis A Hepatitis A virus (H.A.V)
Hepatitis B Hepatitis B virus (H.B.V)
Hepatitis C Hepatitis C virus ( H.C.V)

Sannan yawan shan giya, guba, (Toxic substances) matsalar garkuwar jiki, (Aurommune disease) yin amfani da ƙwayoyin magani ba bisa ƙa'ida ba. Akwai cutar ta gado wato (Genetic cause).
Wannan sune kadan daga ciki.

✅MAGANI (MEDICINE) ✅
BINCIKE🥇
Cibiyar magungunan musulunci da gargaji AL-HILAL ISLAMIC AND HERBAL MEDICINE CENTRE, tayi Bincike maizurfi da kuma Dogon nazari, kafin samarda maganin, kuma Allah Ya amince cikin amincewarsa.
Zaka/ki rabu da hepatitis gabaki daya, mutukar zakabi ka'idodin amfani da magani.

Muna tura magani ko'ina idan an Saya ta hannun direbobi
Muna da babban office a JAHAR YOBE 🏢

Dana nan ta hanya Whatsapp domun yin magana Kai tsaye da 𝗗𝗼𝗰𝘁𝗼𝗿
👇👇👇👇👇👇
https://wa.link/w758m9

Kara ta 09165580417, 07032065829

HEPATITIS A YAU (CIWON HANTA)Hepatitis ciwone wanda ake kira da "silent killer" a turance wanda ake nufida kurman ciwo k...
22/06/2025

HEPATITIS A YAU (CIWON HANTA)

Hepatitis ciwone wanda ake kira da "silent killer" a turance wanda ake nufida kurman ciwo ko kuma wanda yake dadewa a jiki kafin bayyanar alamominsa, Kalmar "Hepa" na nupin Hanta ita kuma titis yana nufin kumburi ko kuma qaba.

Hepatitis ciwone wanda ke addabar hanta yasata kumburi kuma ciwone mai hatsarin gaske kuma yakan iya yaduwa cikin sauki.

SHIN MEYAKE KAWO WANNAN CUTAR...??

Hepatitis Viral infection ne ma'ana kwayar cutar virus ke haddasa shi wanda wato Hepatitis virus.

KASHE KASHEN WANNAN CUTAR

Hepatitis ta kasu kamar haka....

• Hepatitis A
• Hepatitis B
• Hepatitis C
• Hepatitis D
• Hepatitis E

Hepatitis A da kuma E ana daukarsu ta hanyar

• Shan gurbataccen ruwa wato ruwa mara tsafta
• Cin abinci mara kyau (Contaminated Food)

B, C da kuma D sune mafi hatsari kuma mutane dayawa basa sanin suna dauke da ita sai sunje bada jini in anyi test suke gano suna dauke daita, ana iya daukar sune ta hanyar mu'amala ta yau da kuma kamar

• Hanyar Jima'i
• Sumbata (Kiss)
• Ta hanyar jini Abu maikaifi kar reza

ALAMOMIN HEPATITIS.

Alamomin wannan cutar, inta soma tsanani sun hada da

• Ciwon gabbai
• Ramewa
• Chanzawar ido ko fata zuwa yellow (Shawara)
• Ciwon kai mai tsanani
• Amai da gudawa
• Yin fitsari baki baki
•Tashin zuciya
• Qai Qai (itching)
• Yawan gajiya
• Yawan kasala
• Daukewar Sha'awar cin abinci
• Masassara
• Zazzabi

MAGANI (MEDICINE) ☑️

Cibiyar magungunan na AL-HILAL ISLAMIC AND HERBAL MEDICINE CENTRE,
tayi Bincike maizurfi da kuma Dogon nazari, kafin samarda maganin.

kuma Allah Ya amince cikin amincewarsa.

Mun bayar angwada anjaraba kuma an dace da izinin ubangiji .

Sannan wanan maganin yana wanke jini tsab.

Muna tura magani ko'ina a fadin duniya

Dana nan ta hanya Whatsapp domun yin magana Kai tsaye da 𝗗𝗼𝗰𝘁𝗼𝗿
👇👇👇👇👇👇
https://wa.link/w758m9

Kara 09165580417, 08129193579

KANA FAMA DA CIWON HANTA (HEPATITIS)Mutane da yawa musamman ma, iyaye harda matasa suna fama, da wannan matsalar ta ciwo...
24/03/2025

KANA FAMA DA CIWON HANTA (HEPATITIS)

Mutane da yawa musamman ma, iyaye harda matasa suna fama, da wannan matsalar ta ciwon hanta wanda kuma a wasu lokutan yana da wahalar magani. Amma cikin hikima da Baiwar ubangiji, cibiyar Bada maganin na AL-HILAL ISLAMIC AND HERBAL MEDICINE CENTRE tana Bada ingantattcen magani na musamman kuma ana rabuda ciwon hanta(HEPATITIS) gaba daya
ALAMOMIN CIWON HANTA.
✨ALAMOMIN CIWON ANTA ( HEPATITIS) ✨

1️⃣Hepatitis B na jini babu ciwon ko alamomin amma in anyin test a nagani.

2️⃣Yawan kasala, da rashin kuzarin jiki
3️⃣Rashin son cin abinci
4️⃣Kaikayin jiki akai akai da yaki jin magani.
5️⃣ Ciwon ciki Musamman gefen dama
6️⃣Yawan tashin zuciya ko Amai.
7️⃣Fitsari mai duhu ko kore-kore .
8️⃣ Kashi me kalar ruwan kasa-kasa
9️⃣Canjawar kalar idanuwa zuwa Kore (yellow)
🔟 Kumburin kafafuwa.
1️⃣ Yawan zazzabi

ABUBUWAN DA SUKE SAKA CIWON HANTA.

Hepatitis A
Abun da yake haddasashi shi ne, ƙwayar cutar da ido baya iya gani, mai suna
👇👇👇
Hepatitis A Hepatitis A virus (H.A.V)
Hepatitis B Hepatitis B virus (H.B.V)
Hepatitis C Hepatitis C virus ( H.C.V)

Sannan yawan shan giya, guba, (Toxic substances) matsalar garkuwar jiki, (Aurommune disease) yin amfani da ƙwayoyin magani ba bisa ƙa'ida ba. Akwai cutar ta gado wato (Genetic cause).
Wannan sune kadan daga ciki.

✅MAGANI (MEDICINE) ✅
BINCIKE🥇
Cibiyar magungunan musulunci da gargaji AL-HILAL ISLAMIC AND HERBAL MEDICINE CENTRE, tayi Bincike maizurfi da kuma Dogon nazari, kafin samarda maganin, kuma Allah Ya amince cikin amincewarsa.
Ana rabuwa hepatitis gabaki daya, Sannan Kuma maganin yana wanke jini yadda ko anyi test babu.

Muna tura magani ko'ina idan an Saya ta hannun direbobi
Muna da babban office a JAHAR YOBE 🏢

Dana nan ta hanya Whatsapp domun yin magana Kai tsaye da 𝗗𝗼𝗰𝘁𝗼𝗿
👇👇👇👇👇👇

https://wa.link/zkgq2m

Kara ta 07032065829, 08129193579

✨ALAMOMIN CIWON ANTA ( HEPATITIS) ✨1️⃣Yawan zazzabi✅2️⃣Yawan kasala, da rashin kuzarin jiki✅3️⃣Rashin son cin abinci✅4️⃣...
15/11/2024

✨ALAMOMIN CIWON ANTA ( HEPATITIS) ✨

1️⃣Yawan zazzabi✅
2️⃣Yawan kasala, da rashin kuzarin jiki✅
3️⃣Rashin son cin abinci✅
4️⃣Kaikayin jiki akai akai da yaki jin magani.✅
5️⃣ Ciwon ciki Musamman gefen dama✅
6️⃣Yawan tashin zuciya ko Amai.✅
7️⃣Fitsari mai duhu ko kore-kore .✅
8️⃣ Kashi me kalar ruwan kasa-kasa✅
9️⃣Canjawar kalar idanuwa zuwa Kore (yellow)✅
🔟 Kumburin kafafuwa.✅
ABUBUWAN DA BA'ASO MAI CIWON HANTA YA CI KO YA SHA
1️⃣ NAMA ( Musamman Jan Nama) ❌
2️⃣ Madara ( Musamman ta ruwa )❌
3️⃣ Kwai ( Musamman Soyayaye )❌
4️⃣ Gyada kowace Iri❌
5️⃣ Lemun kwalba ( Soft drinks )❌
6️⃣ Awara ( Da duk abunda akai da waken Suya )❌
7️⃣ Indomie ( Musamman Soyayya da mai )❌
8️⃣ Man Gyada ( ba Laifi asha Manja )❌
9️⃣ Ba'acin wake kowane iri. ❌

MUTANEN DAKE CIKIN HATSARI DA KAMUWA DA CUTAR HANTA ( HEPATITIS )

1️⃣Mutane masu shan giya/burkutu❎
2️⃣ Mutane masu ciwon Sugar ❎
3️⃣Mutanen masu yin zanen tattoos ajiki. ko hujin kunnuwa barkatai❎
4️⃣Mutane masu kiba/Tumbi ❎
5️⃣Amfani da sirinji guda daya wajen allura❎
5️⃣Amfani da Kayayyakin kaifi batare da kariya ba❎
6️⃣Masu mu'amala batare da matakan kariya ba➰
7️⃣Mutane masu tarihin ciwon hanta cikin dangi❎
8️⃣Karin jini agida, ko kananun asibitocin daba kayan aiki ko doka bata yadda ba.❎
9️⃣ Masu saida sinadaran chemicals na maganin kwari ko na noma .❎

✨MAGANI ( MEDICINE)✨
Cibiyar bada magungunan musulunci da gargaji na AL-HILAL ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE CENTRE, tana Bada Magani
kuma ana rabuwa da ciwo gaba daya da ikon Allah.

Anyi Dogon nazari kafin samarda maganin, kuma Allah Ya amince cikin amincewarSa.

Muna tura magani ko'ina idan an Saya ta hannun direbobi

Danna nan ta hanya Whatsapp dinmu don yin magana Kai tsaye da 𝗗𝗼𝗰𝘁𝗼𝗿

👇 👇 👇 👇 👇
https://wa.link/qyigz5

Kara ta 07032065829, 08129193575

CIBIYAR MAGANI NA AL-HILAL ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE CENTRE👇👇👇Babbar cibiyar Magani ta AL-HILAL ISLAMIC AND TRADI...
09/11/2024

CIBIYAR MAGANI NA AL-HILAL ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE CENTRE👇👇👇

Babbar cibiyar Magani ta AL-HILAL ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE CENTRE mun daɗe muna bada ingantattun magunguna akan cuttuka da dama kuma a warkewa gaba ɗaya da izinin Allah 🤲

CUTUTTUKA KAMAR SU ❗

1- ISTIMNA'I
2- CIWON HANTA
3-CIWON KODA
4- CIWON SUGAR
5 - ASMA
6- SANYIN INFECTION
7 - MAN POWER
8- HAWAN JINI
9- CIWON HAKORI /IDO
10- BASUR KOWACE IRI
11-NEMONIYA
12 CIWON ULCER
13- MATSALOLIN MATA

Da sauran cututtuka da ban samu na ambata ba duk za'a samu magani a wajan mu, muna da babbar cibiya a jahar Yobe State 🏥

Cibiyar bada magungunan musulunci da gargaji na AL-HILAL ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE CENTRE, tana Bada Magani
kuma ana rabuwa da ciwo gaba daya da ikon Allah.

Anyi Dogon nazari kafin samarda maganin, kuma Allah Ya amince cikin amincewarSa.

Muna tura magani ko'ina idan an Saya ta hannun direbobi

Danna nan ta hanya Whatsapp dinmu don yin magana Kai tsaye da 𝗗𝗼𝗰𝘁𝗼𝗿

👇 👇 👇 👇 👇
https://wa.link/qyigz5

Kara ta 07032065829, 08064894031

Ubangiji Allah ya ƙara mana Lafiya marasa lafiya gida da asibiti Allah ya basu lafiya.👏👏👏

✨✨AMFANIN LEMO ZAKI 7 GA LAFIYAR JIKI✨✨Daga AL-HILAL ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE CENTRE Shan lemon zaki na bawo gud...
29/10/2024

✨✨AMFANIN LEMO ZAKI 7 GA LAFIYAR JIKI✨✨

Daga
AL-HILAL ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE CENTRE

Shan lemon zaki na bawo guda daya kacal akullum na matukar taimakawa jiki wajen gudanar da ayyukansa na yau da kullun da magance cututtuka da dama.
🍊

1.KARIYA DAGA KAMUWA DA CUTAR KANSA.🍊
lemo yana taimakawa wajen rage wa mutun yiwuwar kamuwa da ciwon Kansa Kowacce iriyace harsahen wani bincike.

Lemon zaki na dauke da wadataccen sinadarin(citrus limonoids),kuma wannan sinadarin na taimakawa wajen hana kamuwa da kansar fata da huhu da nono da ciki da kuma hanji.

2.KARIYA DAGA KAMUWA DA CIWON KODA.🍊

Lemo yana taimakawa wajen magance cutar koda da kuma rage hatsarin kamuwa da cutar nan na duwatsun koda(kidney stones).

3.TAIMAKO WAJEN NARKA ABINCI.🍊

Yana taimakawa sinadaran ciki wajen samun damar narka abinci yadda yakamata ta yadda jiki zai amfana sosai daga abincin.

4.YANA SA FATA KYALLI DA SHEKI.🍊

Yana dauke da sinadarin Vitamin C da "Antioxidant"Wanda suke taimakawa wajen bawa fata kariya daga cututtuka daban daban.
Yana Hana fata yin yaushi tare dasata sheki da kyalli.

5.KARA KARFIN GANIN IDANU DA BADA KARIYA DAGA MATSALAR GANI.
🍊
Yana taimakawa idanu wajen Samar da kyakkyawan gani saboda yana da sinadarin (carotenoid compound)masu yawa Wadanda ake juyasu su zama (bitamin A),sai su taimaka wajen hana matsalar gani.

6.KARIYA DAGA CUTUTTUKA MASU HATSARI.🍊

Yana rage hatsarin kamuwa da cututtuka masu hastari,saboda yana dauke da sinadarin bitamin C da yawa.

7.KARIYA DAGA HAWAN JINI DA SIGA:/🍊

Bincike yanuna cewa yawan Shan lemon Zaki kan bada kariya daga kamuwa da wannan cututtuka biyu tare da daidaita hawan jini da siga ajiki

YAWAN SHAN LEMON ZAKI NA BAWO NA IYA MAI DAN SHEKARA 50 KAMAR SAURAYI SABODA YANA GARA JIKI SOSAI.

Gamai bukatar ingantattcun magungunan zai iya tuntuɓar babban cibiyar maganin musulunci ta

✨✨AL-HILAL ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE CENTRE ✨✨👇👇👇👇
https://wa.link/qyigz5

Assalamu AlaikumWarahamatullah‼️ CIBIYAR MAGANI NA AL-HILAL ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE CENTRE👇👇👇Babbar cibiyar Mag...
19/10/2024

Assalamu Alaikum
Warahamatullah‼️

CIBIYAR MAGANI NA AL-HILAL ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE CENTRE👇👇👇

Babbar cibiyar Magani ta AL-HILAL ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE CENTRE mun daɗe muna bada ingantattun magunguna akan kowace irin cuta kuma warkewa gaba ɗaya da izinin Allah 🤲

AKAN CUTUTTUKA KAMAR SU ❗

1- istimna'i
2- asma
3- sanyi infection
4- karfin mazakuta
5 Saurin Inzali
6- ciwon hanta
7 - Ƙanƙacewar gaba
8- hawan jini
9- ciwon hakori/ido
10- basur kowace iri
11 Ciwon suga (Diabetes)
12 Ciwon Ƙoda
13- matsalolin mata

Da sauran cututtuka da ban samu na ambata ba duk za'a samu magani a wajan mu, muna da babbar cibiya a jahar Yobe State 🏥

Duk wanda yake buƙatar waɗannan magungunan zai iya tuntuɓar babban cibiyar maganin musulunci ta AL-HILAL ISLAMIC AND TRADITIONAL MEDICINE CENTRE 🩺🔬🩸

Muna aika sakon maganin a duk inda kake a fadin duniya 🚑

Call📞☎️
07032065829, 08064894031

Ka danna nan domin magana kai tsaye whatsapp👇🏻 👇👇👇

07032065829, 08064894031

KO WHAT'S APP GROUP DIN MU! ✨

https://chat.whatsapp.com/GNEcgka1DwZAhtEtg7E8cB

Ubangiji Allah ya ƙara mana Lafiya marasa lafiya gida da asibiti Allah ya basu lafiya.👏👏👏

Address

Hausari
Nguru

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Muhammad sani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category