Medic Adamu

Medic Adamu Medical student Ahmadu Bello University Zaria ❤️💯

Our home ❤️💯
04/02/2026

Our home ❤️💯

Jamb registration is still ongoing,you can still apply for ABU Zaria or buy form from ABU DLC🤗💯NATURALLY AHEAD ❤️
31/01/2026

Jamb registration is still ongoing,you can still apply for ABU Zaria or buy form from ABU DLC🤗💯

NATURALLY AHEAD ❤️

Let's grow together ✅
08/01/2026

Let's grow together ✅

Dangote ya janye korafin zarge-zargen cin hanci da ya shigar a hukumar ICPC kan Farouk Ahmed, tsohon shugaban hukumar NM...
08/01/2026

Dangote ya janye korafin zarge-zargen cin hanci da ya shigar a hukumar ICPC kan Farouk Ahmed, tsohon shugaban hukumar NMMPRA

Jaridar Daily Trust ta ce attajirin na Afirka, Dangote, ya yi haka ne bayan da wata hukumar gwamnatin Nijeriya ta fara duba wadannan zarge-zarge na facaka da dukiyar kasa da ya yi wa wannan tsohon babban jami’in hukumar da ke da ruwa da tsaki kan sha’anin man fetur.

Nijeriya na iya samun $10bn duk shekara ta hanyar noman yazawa "cashew"Shugaban kungiyar manoman yazawa "Cashew" na Nije...
08/01/2026

Nijeriya na iya samun $10bn duk shekara ta hanyar noman yazawa "cashew"

Shugaban kungiyar manoman yazawa "Cashew" na Nijeriya NCAN, Dr Ojo Joseph Ajanaku, ya ce bangaren noman yazawa a Nijeriya na da ƙarfin samar da sama da dala biliyan $10 a kowace shekara tare da ƙirƙirar guraben aikin yi sama da milyan 50 idan aka raya sashen yadda ya kamata.

Babu wani gwamna da ke da ikon juya akalar APC, in ji Shugaban Jam’iyyar, Farfesa Yilwatda
07/01/2026

Babu wani gwamna da ke da ikon juya akalar APC, in ji Shugaban Jam’iyyar, Farfesa Yilwatda

Datti Baba- Ahmed ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar Shugaban Nijeriya a 2027
07/01/2026

Datti Baba- Ahmed ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar Shugaban Nijeriya a 2027

Address

Samaru

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Medic Adamu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram