kidneys and hepatitis flusher

kidneys and hepatitis flusher we treat all types of sickness

24/10/2025
INA MASU FAMA DA MATSALAR ZAFIN TAFIN KAFAFU KOMAI TSANANI,SAKAMAKON CIWON SUGA WATO DIABETES KO HAWAN JINI KO HAKA KAWA...
02/08/2025

INA MASU FAMA DA MATSALAR ZAFIN TAFIN KAFAFU KOMAI TSANANI,
SAKAMAKON CIWON SUGA WATO DIABETES KO HAWAN JINI KO HAKA KAWAI
IN SHA ALLAH GA WARAKA DA ALLAH
KUNA IYA TUNTUBAR DR JB HARUNA DAN BADE
SHUGABAN DAN BADE ISLAMIC MEDICINE AND HERBAL RESEARCH CENTER NO53 ASHEHU STREET MANDO KADUNA
AKAN LAMBAR WAYA
08030786122. 07066584885 KIRA KO WHATSAPP

15/05/2025

SAHIHI KUMA INGANTACCEN MAGANIN CIWON KODA, IDAN AKWAI WANDA YAYI AMPANI DASHI BAIDACEBA KA SANAR
Ko anfara yimaka wankin koda ka jarraba in Sha Allah za a dace a rabu DASHI har abada in dai kodane

DR JB HARUNA DAN BADE
07066584885, 08030786122

ADDRESS NO53 ASHEHU STREET MANDO KADUNA

KIDNEYS AND URINARY SYSTEM KO INCE MA AIKATAR TACE FITSARI WATO DA HAUSAma aikatar tace fitsari ya kunshi koda wadda ita...
30/04/2025

KIDNEYS AND URINARY SYSTEM
KO INCE MA AIKATAR TACE FITSARI WATO DA HAUSA

ma aikatar tace fitsari ya kunshi koda wadda itace ke kula daidaita sinadaran cikin jikin Dan Adam ta hanyar cire Wanda bashi da ampani ga jiki. Kamar (urea, creatinine, and metabolized drugs) da kuma rage ruwa da kuma gishiri dake cikin jinin da cikin jikin Dan Adam ta hanyar fitsari, fitsari Kan biyo ta wadansu bututu guda biyu da ake kira (ureters) zuwa bladder wato jakar MAFITSARA inda ananne yake taruwa Kafin ya fita ta (urethra)

Mafi yawanci amfi kamuwa da ciwon da ciwon koda (kidney infection or kidney stones) ko matsalolin hanyanyan fitsari urinary tract infection ne ta hanyar matsalar sanyin mara, ko masu fama da ciwon suga ko hawan jini.

Alamimin cututtukan koda da ma aikatar tace fitsari sun hada da ciwon cinyoyi, ciwon mara, ciwon katara, zafin fitsari, fitsari jini, fitsari da kyar, dawowar fitsari bayan angama, fitsari Mai kauri, ko yoyon fitsari, ko kumburin kafafu.

Ana iya tabbatar da haka ta hanyar chemical test. Ko urea nitrogen measurement.

Dan Neman karin bayani ko magani Zaku iya TUNTUBAR

Dr JB HARUNA DAN BADE
07066584885 08030786122

KO AZO OFFICE ADDRESS NO53 ASHEHU STREET MANDO KADUNA

20/04/2025
WASU DAGA CIKIN AMPANIN GARAFUNU (BITTER MELON) KO MOMORDICA CHIRANT.DA CIBIYAR DAN BADE ISLAMIC AND HERBAL MEDICINE RES...
12/04/2025

WASU DAGA CIKIN AMPANIN GARAFUNU (BITTER MELON) KO MOMORDICA CHIRANT.
DA CIBIYAR DAN BADE ISLAMIC AND HERBAL MEDICINE RESEARCH NO53 ASHEHU STREET MANDO KADUNA

1 DANDANO daci

2 DABI'A zafi Mai busarwa

3 TASIRI hanyar jini, hanta

4 AIKI
A karfafa garkuwar jiki
B daidai suga acikin jini
C yakar kwayoyin cuts
D yakar (HIB) haemophilus influenzae types b

CUTUTTUKANDA YAKE MAGANCEWA
CIWON SUGA
TSUTSAR CIKI
ATINI
JEJI
MATSALAR PATA

SINA DARAI
Alkaloid
Iron
Phosphorus
Vitamin c
Vitamin a
Curetenoids
Calcium

GARAFUNU
ya shahara wajen magani a gargajiyar al'umma da dama kamar al'ummar
Caribbean
Chanese
African da kuma
India

AKANYI SHAYI DA GANYEN GARAFUNU
DAN MAGANCE MATSALAR
a ciwon suga
b atini
c tsutsar ciki
d matsalolin pata
e rigakafin ciwon daji wato (cancer)

Haka kuma awajen (Ayur Bedic & medicine)
Sun tabbatar da yadda GARAFUNU yake hana bunkasar kwayoyin cutar (HIV) wanda sune virus dinda kehaifar da (AIDS). Abincikenda aka gudanar akan dabbobin gwaji an gano irin yadda GARAFUNU ke iya magance kumburin da kejikin halitta.
Kamar yadda akafada a littafin (HERB BIBLE)
da kuma (THE NATURAL MEDICINE CHEST) KUMA Yanada TASIRI wajan zaburar da hanta da madaciya da kuma TASIRI akan MAFITSARA da mahaifa wajan wanke mahaifa da MAFITSARA shiyasa aka Hana Mace maiciki shansa.

Yadda akesha
Anashan cikin tea spoon Kafin aci abinci da mintti talatin 30 minutes

Bai dace da maiciki ko Mai shayarwa ba

BA'A AMPANI DASHI SAI DA SHAWARAR KWARARREN LIKITA

DAN NEMAN KARIN BAYANI KO TAMBAYOYI KO NEMAN MAGANI KUNA IYA TUNTUBAR

DR JB HARUNA DAN BADE
07066584885 KO 08030786122

ADDRESS NO53 ASHEHU STREET MANDO KADUNA

SAHIHI KUMA INGANTACCEN MAGANIN MATSALOLIN ISTIMNA'I, IDAN KUMA KA TABA AMPANI DASHI BAKA DACEBA KASANARDAMU, AMMA AJI T...
22/03/2025

SAHIHI KUMA INGANTACCEN MAGANIN MATSALOLIN ISTIMNA'I, IDAN KUMA KA TABA AMPANI DASHI BAKA DACEBA KASANARDAMU, AMMA AJI TSORON ALLAH, IDAN BAKYIBA KAR KACE KAYI
Matsalolin istimna'i
Sanyin mara
Basur
Kankancewar
Saurin inzali
yawan mantuwa
rashin karfin gaba
rama
zafin jiki zafin fitsari
Fitan farin ruwa agaba
Tsinkewar Mani
Karancin Mani
Daukewar sha'awa
Bugawar zuciya da sauri
Kasala

Da sauransu duk zaka rabu dasu in Sha Allah

DR JB HARUNA DAN BADE 07066584885, 08030786122

ADDRESS NO53 ASHEHU STREET MANDO KADUNA

Amma muna turawa mutum maganin zuwa duk inda yake bukata

SAHIHI KUMA INGANTACCEN MAGANIN CIWON HAWAN JINI, KO CIWON ZUCIYA, KO BUGAWAR ZUCIYA DA SAURI, KO KUMBURIN ZUCIYA, KO RA...
22/03/2025

SAHIHI KUMA INGANTACCEN MAGANIN CIWON HAWAN JINI, KO CIWON ZUCIYA, KO BUGAWAR ZUCIYA DA SAURI, KO KUMBURIN ZUCIYA, KO RAUNIN ZUCIYA.

ALAMU
JURI
YAWAN GAJIYA
YAWAN HAKI
SARKEWAR NUMPASHI
NAWIN KIRJI
CIWON KAI
KUMBURIN KAFAFU.

DR JB HARUNA DAN BADE

ADDRESS NO53 ASHEHU STREET MANDO KADUNA
08030786122, 07066585885

09/02/2025

Address

Sarkin Pawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when kidneys and hepatitis flusher posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram