Nigerian peace unity and progress Tudun wada Division, Kano Command

Nigerian peace unity and progress Tudun wada Division, Kano Command Nigeria Peace unity and progress

05/04/2026
Muna mika sakon godiya da jinjina ga mai girma CG Comrd Ibrahim Adam Isah, shugaban rundunar wanzar da zaman lafiya da h...
05/04/2026

Muna mika sakon godiya da jinjina ga mai girma CG Comrd Ibrahim Adam Isah, shugaban rundunar wanzar da zaman lafiya da haɗin kai ta Nigeria (Nigerian peace unity and progress), bisa ziyarar aiki, Tudun wada Division, tare da karfafa mana gwiwa, zamu cigaba da aiki badare ba rana fiye da na baya mungode, Allah ya bamu nasara.
Signed:
Asp Nura Lawan Sulaiman MD-TM

Eid Mubarak 🌙✨Muna taya al’ummar Musulmi murnar wannan babbar rana ta Sallah.Muna kuma jinjina ga jajirtattun jami’an Ni...
20/03/2026

Eid Mubarak 🌙✨
Muna taya al’ummar Musulmi murnar wannan babbar rana ta Sallah.
Muna kuma jinjina ga jajirtattun jami’an Nigerian Peace Unity and Progress, Tudun Wada Division Kano State Command bisa sadaukarwa da ƙoƙarin su wajen tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin al’umma a wannan lokaci na bukukuwa, kamar yadda s**a saba a ko da yaushe.
Allah Ya saka musu da alheri, Ya ƙara musu ƙarfi da kariya. 🤲
Barka da Sallah, Allah Ya maimaita mana cikin aminci da kwanciyar hankali.

09/03/2026

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

AlhamdulillahA yau ranar talata 09/03/2026, misalin 12:00 na rana, Nigerian peace unity and progress Tudun wada Division...
09/03/2026

Alhamdulillah
A yau ranar talata 09/03/2026, misalin 12:00 na rana, Nigerian peace unity and progress Tudun wada Division, mun samu nasarar gudanar da aikin gyara kefen t**i domin rage cunkoso kula da rayukan al'umma da dukiyoyin su game da Masu kasa kaya akan t**i, tare da hadin gwiwa da jami'an tsaro na karamar hukumar Tudun wada, Allah yabamu nasara
Signed:
Nura Lawan Sulaiman (MD-TM)

Congratulations on your well-deserved promotion. Wishing you continued success in your new role.
27/02/2026

Congratulations on your well-deserved promotion. Wishing you continued success in your new role.

07/02/2026

CIKIYA CIKIYA CIKIYA
a madadin commender Nigerian peace unity and progress na karamar hukumar garko na cikiyar kayan uniform 🥋🥋 na member dinsa wanna aka manta a cikin adaidaita sahu a jahar kano,dan Allah duk Mai adaidaita sahu da ya gani saiyakai police station mafi kusa ko a kira wannan number 08169382332

Nigerian peace unity and progressTudun wada Division, Kano Command
26/12/2025

Nigerian peace unity and progress
Tudun wada Division, Kano Command

15/11/2025

Big shout out to my new rising fans! Nasiru Y Badamasi

03/11/2025

01/11/2025

vip

Address

Tudun Wada Division Kano Command
Tudun Wada

Telephone

+2348160209034

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nigerian peace unity and progress Tudun wada Division, Kano Command posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share